SHEHU MANZO TV

SHEHU MANZO TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SHEHU MANZO TV, TV Channel, Herwagana, Behind Tudun Hatsi, Gombe.
(2)

19/09/2024

Jawabin Hon Gyattaɗo a wajen Mauludi

19/09/2024

Sauƙar Karatun Alkur'ani na wannan shekara 2024

ءامين
09/06/2024

ءامين

08/06/2024

Insha Allahu anjima da misalin karfe 08:00pm zamu hasko muku muhadarar QA'FILATUL MAHABBAH

03/05/2024

Zikirin Kwana Anan Zawiyar Maulanmu Shehu Manzo A Shekara Ta Tsakanin 2021-2022

22/04/2024

Sheikh Khabiru Isma'il

{TA'AZIYYAR TALBAN GOMBE A.I.H. DANKWAMBO}Alhamdulillahi A Yau Juma'a 19/04/2024 Mun Karɓi Ta'aziyyah Daga Mai Girma San...
19/04/2024

{TA'AZIYYAR TALBAN GOMBE A.I.H. DANKWAMBO}

Alhamdulillahi A Yau Juma'a 19/04/2024 Mun Karɓi Ta'aziyyah Daga Mai Girma Sanatan Gombe Ta Tsakiya Wato Alhaji Ibrahim Hassan Dankwambo Na Rashin Maulanmu Khalifan Shehu Manzo Na Biyu Da Mukayi Wato Sheikh Muhammadul Habib Da Akafi Sani Da Shehu Malam Yaya.

Muna Godiya Mai Girma Sanata, Allah Ya Saka Maka Da Alkhairi Ya Kuma Ƙara Haskaka Maka Sawayen Ka.

11/04/2024
06/04/2024

Rufe Tafsir Alƙur'ani Mai A Zawiyar Sheikh Nuhu Abu-Abdul Wahhab Ƙumbiya-Kumbiya Gombe

05/04/2024

RUFE TAFSIR ZAWIYATU SHEHU MANZO 2024

05/04/2024

Diwanin Rufe Tafsirin Alƙur'ani Mai Girma

Muna Muku Barka Da Juma'a Daga Nan Zawiyar Maulanmu Shehu Manzo Gombe R.T.A.Allah Ya Karɓa Mana Ibadun Mu. 🤲
05/04/2024

Muna Muku Barka Da Juma'a Daga Nan Zawiyar Maulanmu Shehu Manzo Gombe R.T.A.

Allah Ya Karɓa Mana Ibadun Mu. 🤲

05/04/2024

Zikirin Harazimiyyah Gombe Na Wannan Makom

04/04/2024

RUFE TAFSIRIN AL-ƘUR'ANI NA SAYYIDI ANWAR SUSI SHEHU MANZO

📖 RUFE TAFSIR 2024 📖 RUFE TAFSIR 2024 📖Insha Allahu Ta'ala, Idan Allah Yakaimu Gobe Alkhamis 25-Ramadhan-1445H Wanda Zai...
03/04/2024

📖 RUFE TAFSIR 2024 📖 RUFE TAFSIR 2024 📖

Insha Allahu Ta'ala, Idan Allah Yakaimu Gobe Alkhamis 25-Ramadhan-1445H Wanda Zaizo Daidai Da 04-04-2023 Sayyadi Malam Anwar Susi A Manzo Ɗaya Daga Chikin Ya'yan Wannan Zawiya Ta Maulanmu Adamu Shehu Manzo Gombe R.t.a. Zai Rufe Tafsirin Al-ƙur'ani Mai Girma Wanda Ya Saba Gabatarwa A Duk Shekara Kuma A Wannan Wata Na Ramadhan.

Da Haka Muke Gaiyatar Ku Zuwa Addu'ar Rufe Wannan Tafsirin Wanda Zai Gudana A Unguwar Zirin-gaza Dake Kan Titin Bypass, Arewa Da Gidan Mai Na UMMODAH Layin Gidan Wuta Wanda Yake Arewa Da Hanya.

Lokachi: 08:15pm Zuwa Abun Daya Sauwaƙa.

Allah Yabada Ikon Halarta 🤲

Allah Yasa Al-Ƙur'ani Ya Cheche Mu 🤲

Address

Herwagana, Behind Tudun Hatsi
Gombe
760221

Telephone

+2349072140979

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SHEHU MANZO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Gombe

Show All