Gombe Daily Reporters

Gombe Daily Reporters Mun Shirya Tsab Domin Samar Maku Da Tabbatattu Kuma Sahihan Labaran Duniya Cikin Harshen Hausa.
(1)

Wanda ya dauki Wannan Hoto Idan akace ka bashi Maki Maki Nawa za ka Bashi?
04/04/2024

Wanda ya dauki Wannan Hoto Idan akace ka bashi Maki Maki Nawa za ka Bashi?

Mace Ta Yi Sallar Nafila (Tahajjud) A Dakinta Ya Fi Lada Fiye Da Ta Fito Waje, Kai Koda Namiji Ne Ma Ya Fi Samun Lada Id...
03/04/2024

Mace Ta Yi Sallar Nafila (Tahajjud) A Dakinta Ya Fi Lada Fiye Da Ta Fito Waje, Kai Koda Namiji Ne Ma Ya Fi Samun Lada Idan Ya Yi Sallar Nafila A Daki Fiye Da Ya Yi A Masallaci, Cewar Sheik Maqari.

Yana cikin masu Kudin Duniya amma yake bin layin siyan abinci a Amurka.Bill Gates ke nan a Dick’s Burgers, Seattle, Wash...
03/04/2024

Yana cikin masu Kudin Duniya amma yake bin layin siyan abinci a Amurka.

Bill Gates ke nan a Dick’s Burgers, Seattle, Washington, US inda yake jiran layi ya zo Kansa don ya bada order abin da yake son siya.

Yakuke ganin idan a Nigeria ne.??

Farfadowar darajar Naira, an samu sauƙin hauhawar farashin kayayyaki Inji kungiyar yan canji a Najeriya Shin kayayyakin ...
02/04/2024

Farfadowar darajar Naira, an samu sauƙin hauhawar farashin kayayyaki Inji kungiyar yan canji a Najeriya

Shin kayayyakin masarufi sun sauka a yankunan ku ?

Shugabar mata ta jam’iyyar NNPP ta Kwankwaso a arewa maso yamma Hajiya Aisha Ahmad Kaita ta ayyana murabus daga mukamint...
02/04/2024

Shugabar mata ta jam’iyyar NNPP ta Kwankwaso a arewa maso yamma Hajiya Aisha Ahmad Kaita ta ayyana murabus daga mukaminta, ta ce ta fara tunanin alkiblar da ya k**ata ta dauka a 2027

Gudun da Duniya ke yi yasa za a daina amfani da dakika (second) - Masana Masu kula da harkokin yanayin yadda lokaci ke t...
01/04/2024

Gudun da Duniya ke yi yasa za a daina amfani da dakika (second) - Masana

Masu kula da harkokin yanayin yadda lokaci ke tafiya sun yi hasashen cewa nan ba da jimawa ba za a daina kirga lokaci da dakiku (seconds) ganin yadda s**a yi la'akari da karuwar gudun da Duniya take.

Kana dan shekara nawa ka fara cika azumi 29/30 cif-cif?Bana shekara nawa kenan da baka sha azumi ba?
01/04/2024

Kana dan shekara nawa ka fara cika azumi 29/30 cif-cif?

Bana shekara nawa kenan da baka sha azumi ba?

Sarauniyar Kyau ta Nigeria data Saudiyya....Me za kuce??
31/03/2024

Sarauniyar Kyau ta Nigeria data Saudiyya....

Me za kuce??

YANZU-YANZU: Kankara tayi tashin Gwauron zabi a birnin Kano daga 300 zuwa 400 wani wajen ma 500, bayan buɗewar rana.
30/03/2024

YANZU-YANZU: Kankara tayi tashin Gwauron zabi a birnin Kano daga 300 zuwa 400 wani wajen ma 500, bayan buɗewar rana.

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce ta k**a wasu mutane takwas da ake zargi da hannu a kisan jami’anta a wani aikin binc...
30/03/2024

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce ta k**a wasu mutane takwas da ake zargi da hannu a kisan jami’anta a wani aikin bincike a yankin Ughelli da ke jihar Delta.

Kotu ta daure barawon dardumar masallaci watanni 15 ko tarar dubu N50,000 a Abuja
30/03/2024

Kotu ta daure barawon dardumar masallaci watanni 15 ko tarar dubu N50,000 a Abuja

'Yan sandan Kano sun k**a ƴan daba 22 da s**a addabi Ɗorayi.
29/03/2024

'Yan sandan Kano sun k**a ƴan daba 22 da s**a addabi Ɗorayi.

DA DUMI-DUMI:  Burkutu Tayi Mummunar Faɗuwa Warwass A Kasuwar Mashaya.
29/03/2024

DA DUMI-DUMI: Burkutu Tayi Mummunar Faɗuwa Warwass A Kasuwar Mashaya.

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayar da tabbacin cewa Naira za ta ci gaba da samun tagomashi akan kudaden k...
28/03/2024

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayar da tabbacin cewa Naira za ta ci gaba da samun tagomashi akan kudaden kasashen waje.

Bankin Opay ya dawo aiki tun daren jiya in ji kamfanin Opay da ke gudanar da banki na zamani a Nijeriya.Ya abin yake a g...
28/03/2024

Bankin Opay ya dawo aiki tun daren jiya in ji kamfanin Opay da ke gudanar da banki na zamani a Nijeriya.

Ya abin yake a gare ku?

DA DUMI-DUMI: Jama'a ayi watsi da jita jitar dake yawo cewar Bankin opay yagudu abin ba haka bane...Sunyi sanarwar gagga...
27/03/2024

DA DUMI-DUMI: Jama'a ayi watsi da jita jitar dake yawo cewar Bankin opay yagudu abin ba haka bane...

Sunyi sanarwar gaggawa ga abokan hulɗar su cewar ma'aikatan su suna upgrade system nasu.

Darajar Naira na ci gaba da farfadowa kan dalar Amurka.Sai dai me kuke ganin ya sa farashin kayayyaki ba su fara sauka b...
27/03/2024

Darajar Naira na ci gaba da farfadowa kan dalar Amurka.

Sai dai me kuke ganin ya sa farashin kayayyaki ba su fara sauka ba?

Bayan Yashafe watanni uku a hannun masu garkuwà da mutane a sokoto, yayi ramewar da ko tafiya baya iya yi, bayan ankuɓut...
25/03/2024

Bayan Yashafe watanni uku a hannun masu garkuwà da mutane a sokoto, yayi ramewar da ko tafiya baya iya yi, bayan ankuɓutar dashi.

YANZU-YANZU: NAHCON Ta ƙara kuɗin Aikin hajji daga Million 4 da rabi zuwa Million 6 da Rabi Cikin wata sanarwa da NAHCON...
25/03/2024

YANZU-YANZU: NAHCON Ta ƙara kuɗin Aikin hajji daga Million 4 da rabi zuwa Million 6 da Rabi

Cikin wata sanarwa da NAHCON ta fitar mai dauke da sa hannun jami'ar hulda jama'a ta hukumar Fatima Sanda Usara NAHCON ta yi Karin Naira milyan Daya da dubu dari tara kan milyan hudu da rabi da ta sanar a baya 6 da Rabi

NAHCON ta ce karin ya samu ne sak**akon tashin Dala da aka samu daga dari takwas zuwa dubu da hudu.

TABDIJAN: Kwastam ta yi wa yan Katsina gwanjon katan 3,522 na ashana da kudinsu ya kai Naira milyan N17.6mDa ana siyar m...
24/03/2024

TABDIJAN: Kwastam ta yi wa yan Katsina gwanjon katan 3,522 na ashana da kudinsu ya kai Naira milyan N17.6m

Da ana siyar masu da kowanne katan akan Naira 5,000 wanda a kasuwa farashinsa ya kusan kai Naira 13,000.

Gwamnan Kaduna Uba Sani ya gana Shugaba Tinubu kan rashin tsaron da ya addabi jiharsa
23/03/2024

Gwamnan Kaduna Uba Sani ya gana Shugaba Tinubu kan rashin tsaron da ya addabi jiharsa

Antashi 1 da 1 awasan Doma United da Gombe United.
23/03/2024

Antashi 1 da 1 awasan Doma United da Gombe United.

23/03/2024

Doma United. 0

Gombe United. 1

23/03/2024

Idan aka baka milyon 10 Ka mari abokin ka, wane daga abokan ka zaka mara?

Gwamnatin jihar Bauchi ta yiwa fursunoni 96, dake daure a gidan gyaran hali afuwa.
23/03/2024

Gwamnatin jihar Bauchi ta yiwa fursunoni 96, dake daure a gidan gyaran hali afuwa.

YANZU-YANZU: Kankana ta yi tashin gwauron zabi a wasu jihohin Nijeriya sak**akon yadda ake rububinnta domin hada kayan b...
22/03/2024

YANZU-YANZU: Kankana ta yi tashin gwauron zabi a wasu jihohin Nijeriya sak**akon yadda ake rububinnta domin hada kayan buda-baki da ita.

Nawa ake sayar da matsakaiciyar kankana a yankunan da kuke?

Dubban maniyyata aikin Umrah daga Nijeriya ba za su samu damar zuwa ba a watan nan na Ramadana sak**akon matakin da mahu...
22/03/2024

Dubban maniyyata aikin Umrah daga Nijeriya ba za su samu damar zuwa ba a watan nan na Ramadana sak**akon matakin da mahukuntan kasar Saudiyya s**a dauka na dakatar da bayar da bizar Umrah ga 'yan Nijeriya.

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa ‘yan kasar cewa an kusa kawo karshen kalubalen tsaro da tattalin arzi...
22/03/2024

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa ‘yan kasar cewa an kusa kawo karshen kalubalen tsaro da tattalin arziki da ake fama da su.

Yauce Ranar ruwa ta Duniya 22 ga watan 3 majalisar dinkin duniya ta ware..Wanna tasiri ruwa yakeyi a rayuwar ku?
22/03/2024

Yauce Ranar ruwa ta Duniya 22 ga watan 3 majalisar dinkin duniya ta ware..

Wanna tasiri ruwa yakeyi a rayuwar ku?

Wasu yankunan jihar Kano sun dukufa noman rani danginsu masara domin samar da abinci.
22/03/2024

Wasu yankunan jihar Kano sun dukufa noman rani danginsu masara domin samar da abinci.

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gombe Daily Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gombe Daily Reporters:

Videos

Share


Other Media/News Companies in Gombe

Show All

You may also like