Giant Space Communications Limited

Giant Space Communications Limited Content Creator Barka da Hantsi TV is a Live/interactive program.

14/11/2023

Wani shirin kawance na gwamnatin Burtaniya da ke tallafawa koyon Ilmi ga kowa a Najeriya wato (Partnership for leaning for all in Nigeria education), ya gudanar da taron tattaunawa don yiwa ilimi garambawul a jihar Jigawa. Taron ya sami halartar masu ruwa da tsaki a harkokin ilimi. Jihar na daga cikin jihohin arewacin Najeriya da ke fama da matsalar rashin ilimi wanda hukumomi da kungiyoyi ke ta fafukar gyarawa. Akwai wannan rahoto a YouTube 👇
https://youtu.be/P0OYSnp8LMU

Shugaban Chadi Mahamat Idriss Deby Itno ya yi gana da Mohamed Bazoum da sojojin da s**a hamɓarar, sannan ya gana da tsoh...
31/07/2023

Shugaban Chadi Mahamat Idriss Deby Itno ya yi gana da Mohamed Bazoum da sojojin da s**a hamɓarar, sannan ya gana da tsohon shugaban Nijar Mahamadou Issoufou kan yadda za a shawo kan yanayin da kasar ta fada ciki. Shugaban na Chadi ya je Nijar ne ranar Lahadi.

📷 Nijar Hausa 24

30/07/2023
27/07/2023

Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya, Godwill Akpabio ya tabbatar da cewa shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da sunayen mutum 28 da yake neman a tantance domin naɗawa a muƙaman minista.
Sunayen da shugaban majalisar ya karanta su ne:
1. Abubakar Momoh
2. Yususf Maitama Tukur
3. Ahmad Dangiwa
4. Hannatu Musawa
5. Uche Nnaji
6. Betta Edu
7. Dr. Diris Anite Uzoka
8. David Umahi
9. Ezenwo Nyesom Wike
10. Muhammed Badaru Abubakar
11. Nasir El Rufai
12. Ekerikpe Ekpo
13. Nkiru Onyejiocha
14. Olubunmi Ojo
15. Stella Okotete
16. Uju Kennedy Ohaneye
17. Bello Muhammad Goronyo
18. Dele Alake
19. Lateef Fagbemi
20. Mohammad Idris
21. Olawale Edun
22. Waheed Adebanwp
23. Emman Suleman Ibrahim
24. Prof Ali Pate
25. Prof Joseph Usev
26. Abubakar Kyari
27. John Enoh
28. Sani Abubakar Danladi

27/07/2023

Asibitin ido na Makkah da ke Kano yana duba masu ciwon ido kyauta.

26/07/2023

Kashe kudi dai-dai samunka shi ne zaman lafiya.

Manoman Jigawa ko wannan farashin ya yi muku ko kuma ku na ganin gwamnati ta kara ragewa?
17/07/2023

Manoman Jigawa ko wannan farashin ya yi muku ko kuma ku na ganin gwamnati ta kara ragewa?

A ganinku me yasa shugabannin jam'iyyar APC ba sa jimawa akan kujerar su? Ga jerin mutanen da s**a shugabanci APC 2013 -...
17/07/2023

A ganinku me yasa shugabannin jam'iyyar APC ba sa jimawa akan kujerar su? Ga jerin mutanen da s**a shugabanci APC 2013 - 2023.

📷 BBC Hausa

12/07/2023

Hi my people!!!

Kamfanin mai na Najeriya NNPCL, ya k**a wani jirgin dakon man da ke hanyarsa ta zuwa Kamaru dauke da gurbataccen man da ...
10/07/2023

Kamfanin mai na Najeriya NNPCL, ya k**a wani jirgin dakon man da ke hanyarsa ta zuwa Kamaru dauke da gurbataccen man da aka hako daga jihar Ondo lita dubu 800.

Cikin wata sanarwa da kamfanin ya fitar a ranar Litinin, ya ce jirgin mallakin wani kamfanin Najeriya mai suna MT-TURA II, ya kai shekaru 12 ya na dakon irin wannan man a boye, kuma a yanzu za a lalata jirgin don ya zame wa masu irin wannan sana'a darasi.

Bangaren man fetur na Najeriya na fama da rashawa tsawon gwammam shekaru, inda ake satar danyen mai da kuma kafa haramtattun matatun mai a yankin Neja-Delta. A 2022 gwamnatin kasar ta ce tana asarar sama da gangar danyen mai 470,000 a kowace rana sanadiyyar wadannan ayyuka.

A watan Agustan 2022 danyen man fetur da Najeriya ke fitarwa ya ragu zuwa kasa da ganga miliyan guda a kowace rana - mafi karanci a cikin shekaru 30.

Rana mai raba wa kowa aiki.
08/07/2023

Rana mai raba wa kowa aiki.

Babban bankin Najeriya ya sanar da kara wa'adin daina karbar tsaffin kudi zuwa 10 ga watan Fabrairu 2023.
29/01/2023

Babban bankin Najeriya ya sanar da kara wa'adin daina karbar tsaffin kudi zuwa 10 ga watan Fabrairu 2023.

Faduwar rana.
26/01/2023

Faduwar rana.

Rayuwar Sarauniya Elizabeth II👇📷 BBC Hausa
09/09/2022

Rayuwar Sarauniya Elizabeth II👇

📷 BBC Hausa

Charles ya zama sabon Sarkin Ingila.
09/09/2022

Charles ya zama sabon Sarkin Ingila.

08/06/2022

Zuwan shugaban Buhari

08/06/2022

An fara kirga kuri'u a zaben masu neman takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a Abuja.

Hukumar zaben mai zaman kanta a Najeriya INEC ta tsawaita lokutan zabe tare da kara lokacin zabukan fitar da gwani.Hukum...
27/05/2022

Hukumar zaben mai zaman kanta a Najeriya INEC ta tsawaita lokutan zabe tare da kara lokacin zabukan fitar da gwani.

Hukumar INEC ta kara tsawaita lokacin ne bayan tattaunawa da shugabannin jam'iyyun siyasa 18 da aka yi wa rijista.

A yayin taron wanda aka yi a hedikwatar INEC a Abuja, kwamitin ba da shawarwari tsakanin jam'iyyu ya nemi a kara wa'adin mako guda ga jam'iyyun domin kammala zabukansu na fidda gwani.

Shugaban kwamitin Injiniya Yabagi Yusuf Sani ne ya nemi INEC ta dage ainihin lokacin da ta sanya na farko na ranar 3 ga watan Junin gobe.

📸: Tweeter/INEC Nigeria

Hotunan yadda Shugaba Buhari ya je Kano ranar Litinin 23/05/2022, kaddamar da bikin makon rundunar sojin sama ta Najeriy...
23/05/2022

Hotunan yadda Shugaba Buhari ya je Kano ranar Litinin 23/05/2022, kaddamar da bikin makon rundunar sojin sama ta Najeriya, yayin da rundunar ke cika shekara 58 da kafuwa.

📷 Baffa Photography/Buhari Sallau

Ministan harkokin 'yan sanda, Mohammed Maigari Dingyadi, ya ce mukaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu zai gurfan...
20/05/2022

Ministan harkokin 'yan sanda, Mohammed Maigari Dingyadi, ya ce mukaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu zai gurfana gaban kotu ne kawai idan an kawo rahoton binciken da ake gudanarwa a kan shi da mai shari'a Justice Ayo Salami-led ke jagoranta.

Ya bayyana haka ne a jiya ya yin taron ministoci na mako-mako wanda tawagar 'yada labarai na shugabancin Najeriya a Abuja.

A watan Yulin 2020, shugaba Muhammadu Buhari ya kafa wata tawaga da za ta gudanar da bincike kan zarge-zargen da ake yi wa Magu, biyo bayan koken da Antoni Janar na kasa ya shigar Abubakar Malami.

Madogara: BBC Hausa

Yadda mai É—akin shugaban Najeriya Aisha Muhammadu Buhari ta kai ziyarar ta'aziyya ofishin jakadanci hadaddiyar daular la...
20/05/2022

Yadda mai É—akin shugaban Najeriya Aisha Muhammadu Buhari ta kai ziyarar ta'aziyya ofishin jakadanci hadaddiyar daular larabawa da ke Najeriya bayan rasuwar shugaban kasar Sheikh Khalifa Bin Zayed Al Nahyan. Ranar Juma'a 20/05/2022.

📸: Facebook/Aisha Muhammadu Buhari

Address

Dutse

Telephone

+2347036187309

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Giant Space Communications Limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Giant Space Communications Limited:

Videos

Share


Other Broadcasting & media production in Dutse

Show All