30/04/2024
Amincewar karin albashi ga ma’aikatan gwamnati da gwamnatin tarayya ta yi abin yabawa ne domin hakan zai taimaka wajen inganta walwalar ma’aikatan gwamnati.
Bugu da kari, amincewa da karin kudin fensho ga masu karbar fansho a kan tsarin fa'ida da aka ayyana shi ma mataki ne mai kyau na tabbatar da jin dadin ma'aikatan gwamnati da s**a yi ritaya.
Gabaɗaya, waɗannan hukunce-hukuncen da gwamnati ta ɗauka abin yabo ne.
Credit
Zaharaddeen Adamu