Bara Ga Tijjani TV

Bara Ga Tijjani TV We post some intellectual videos

GAYYATA!  GAYYATA!!  GAYYATA!!!Kwamitin gudanarwa na zawiyyar shaikh Alhaji Abubakar Atiku sanka KanoNa farin cikin gayy...
03/11/2020

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

Kwamitin gudanarwa na zawiyyar shaikh Alhaji Abubakar Atiku sanka Kano

Na farin cikin gayyatar al'ummar musulmi zuwa taron jaddada farin ciki da samuwar fiyayyen halitta صلى الله عليه وآله وسلم zama na biyu (2).

Karkashin jagorancin khalifa Alhaji Muhammad Tihami Atiku

Rana: Laraba 18 Rabiul Awwal 1442 Hijriyya-05 November 2020 Miladiyya

Lokaci: 9:00 na dare zuwa wayewar gari
Wuri:Zawiyyar shaikh Abubakar Atiku Sanka Kano

Allah yabada ikon zuwa Ameen

Sanarwa:
Kwamitin gudanarwa

24/10/2020

Tattaunawa da sashin Hausa na radiyon BBC London yayi tare da shaikh sharif Ibrahim Saleh Alhusaini cikin tarihin rayuwarsa.
Allah kaqarawa sharif lafiya katsawaita kwanakinsa saboda alfarmar kakansa saw

20/08/2020

Baitocin murnar sabuwar shekarar musulunci 1442 daga sayyidi Abubakar Bashir Dodo Sanka (mallam Baba).
Allah yakara basira hazaqa da fatahi.

18/08/2020

Duk masifun da muke ciki yanzu saboda ana ta6a janibin Annabi (S.a.w) ne, hukuma na kyalewa! Lallai duk wanda aka samu da irin wannnan laifin gwamnati ta hukuntashi don al'umma su Samu zama lafiya.

_ Khalifa Tihami Shaikh Atiku Sanka.

13/08/2020

Wannan bidiyo an daukeshi ne yayin taron kungiyar Ansaru da yagudana abirnin tarayya Abuja shekaru kadan da s**a gabata, ba kamar yadda wasu suke yadashi a kafofin sadarwa suke cewa wai nadin khalifancin shehu ibrahim inyass da akayiwa sarkin kano mallam Muhammadu Sanusi ll ne a kwanakinnan.
👇👇👇

06/08/2020

Jawabin mai martaba san kano mallam Muhammadu sanusi ll, wurin janazar maulana shaikh Ahmad Tijani inyass Rta

03/08/2020

إنالله وإنا إليه راجعون 😭😭😭

01/08/2020
31/07/2020

Sarkin Morocco mai cikakken iko Amiril muminina Sharif Muhammad Sadis Nasarahullah wa hafizahu, yayin da yake gabatar da yanka ragon layyarsa tare da babban limamin kasar morocco.

30/07/2020

Bayani akan mas'alar layya tare da shaikh Abdullahi Uwaisu Limanci

29/07/2020

Wannan gidan Tv zai riqa kawo muku karatuttuka da tarurruka na maulidai da ziyarce ziyarce daga zawiyyar maulana shaikh Abubakar Atiku sanka da kuma sauran zawiyyoyi da ke cikin birnin kano da kewaye da wasu daga zawiyyoyi na sassan kasar nan da wajen kasar nan.
Mun gode 🙏

28/07/2020

Shaikh Mansur Ahmad makaranta Gusau

27/07/2020

Assalamu alaikum

Address

Sanka
Dal

Telephone

+2348032807125

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bara Ga Tijjani TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bara Ga Tijjani TV:

Videos

Share

Category


Other Dal media companies

Show All

You may also like