Arewa, Ina Mafita ?

Arewa, Ina Mafita ? Domin kawo abubuwan da za su farfado da martabar arewacin Nigeria.

Ba za ka san zafi da radadin ta'addancin da ke wakana a Katsina da zamfara da Kebbi da sauransu ba, har sai ka ji cewa '...
05/10/2023

Ba za ka san zafi da radadin ta'addancin da ke wakana a Katsina da zamfara da Kebbi da sauransu ba, har sai ka ji cewa 'yan uwanka ne abun yake faruwa a kan su😭😭😭

Shamsuddeen Umar Ibrahim ✍️

😭😭😭

05/10/2023
Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar Kano, karkashin jagorancin Abba El Mustapha, ta dakatar da sayar da Littafin Q...
05/10/2023

Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar Kano, karkashin jagorancin Abba El Mustapha, ta dakatar da sayar da Littafin Queen Primer tare da kira ga Malaman Makarantu da su guji amfani dashi.

Hakan ya biyo bayan bincike da hukumar tayi bisa korafe korafe da aka kawo kan yadda ake zargin Littafin na da wasu kalaman batsa, wadanda bai k**ata ba ga al'umma da kuma rayuwar yara.

Daga karshe hukumar tayi kira ga malamai da kuma shuagabannin Makarantu da su guji amfani da wannan Littafi don kuwa duk wanda aka k**a dasu doka zatai aiki akan shi.

Rahoto: Abdulmubdiu Ado



5/10/2023

03/10/2023

😭

NA RAINA LISSAFIN NLC.Ni a fahintata abinda NLC ya k**ata ta fi mayar da hankali shi ne batun gyara matatun man da muke ...
03/10/2023

NA RAINA LISSAFIN NLC.

Ni a fahintata abinda NLC ya k**ata ta fi mayar da hankali shi ne batun gyara matatun man da muke da su a Nigeria, hakan zai sa mu daina sayo mai daga kasashen JEGARU. Yin hakan zai taimaka tare da saukaka wa wajen yawan kashe kudin dakon man fetir, tunda an ce wai kudin dakon shi ne sobsidin da yake wahalar da tattalin arzikin Nigeria.
Amma, koda-yake, federal din ma suna sane su ka ki gyara matatun, saboda yin hakan kan iya toshe wasu hanyoyin zirarewar NATIONAL CAKES 😭 babu gaira babu dalili.
A karshe dai ina addu'ar Allah ya yi mana maganin wadanda suke damun mu.🤲

Shamsuddeen Umar Ibrahim ✍️

02/10/2023

JINJINA GA KAWO SUMAILA✊️

02/10/2023

Arewa mu farka kashi na biyu 😢

02/10/2023

Arewa mu farka kashi na daya😢

Ana ci gaba da nuna rashin goyon bayan murnar zagayowar 'yancin kai a wasu sassan Nigeria!!!SHIN KUNA GANIN MUN SAMI 'YA...
01/10/2023

Ana ci gaba da nuna rashin goyon bayan murnar zagayowar 'yancin kai a wasu sassan Nigeria!!!
SHIN KUNA GANIN MUN SAMI 'YANCIN DA HAR ZA MU CI GABA DA MURNA DA SHI?

30/09/2023

Jama'a kula, a kara sa ido a kan barayin mashin.

Fitaccen jarumi a masana'antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya bi  sahun masu kira da a taimaka a ceto...
30/09/2023

Fitaccen jarumi a masana'antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya bi sahun masu kira da a taimaka a ceto Dalibai mata da akayi garkuwa da su na makarantar Fugus dake jihar Zamfara, tare da kira akan aka kawo karshen ta’addanci da garkuwa da mutane a yanki Arewaci Najeriya.

"Ya k**ata masu alhakin tsaro a kasar nan su agaza wajen karbo yaran makarantar FUGUS. Su ma ya’ ya ne kuma suna cikin matsanancin hali sannan iyayensu da yan’uwa na cikin tashi hankali."

Ya kuka kalli wannan mataki na jarumin?

Copied

Arewa mu farka daga barcin da muke yi 😭💪
29/09/2023

Arewa mu farka daga barcin da muke yi 😭💪

Address

Dal

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa, Ina Mafita ? posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Media/News Companies in Dal

Show All