Ahlubaiti Rasulullah

Ahlubaiti Rasulullah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahlubaiti Rasulullah, Magazine, Rijiyar zaki, Dal.

25/04/2024

Duk wanda yake magana mara kyau a janibin mahaifan Annabi Saww Allah gaka gashi nan kai kasan yanda dakai dashi...

25/04/2024

Alhamdulillah

11/04/2024

Muna anfani da wannan dama wajen yiwa kafatanin masoya ahlulbaiti na duniya baki daya Barka da sallah

07/04/2024

Everyone

07/04/2024
RAMADAN Mubarak
06/04/2024

RAMADAN Mubarak

Jikan Annabi sawwSAYYID SIDI SHARIF AL'ALAWIY yana muku Barka da shan ruwa
30/03/2024

Jikan Annabi saww
SAYYID SIDI SHARIF AL'ALAWIY
yana muku Barka da shan ruwa

LABARI CIKIN HOTUNALambar girmamawa mafi girma Zuriyar imam shehikh Muhammad bn abdulkarim magili sun bada lambar girmam...
09/10/2023

LABARI CIKIN HOTUNA

Lambar girmamawa mafi girma
Zuriyar imam shehikh Muhammad bn abdulkarim magili sun bada lambar girmamaqa mafi girma wato WUSAMM

ga shugaban Mu'assasar imam muhammad bin Abdulkarim magili ,woto ALHAJI SHARIF ABDULKARIM ALMAGILI KANO

Wannan lanabr girma sun bata ita ne gareshi bisa irin jajircewarsa wajen hadin kan wannan zuriya baki daya

Da kuma cewa shine mutum na farko daga zuriyar a nigeria daya fara zuwa can algeria

Kuma shine mutum na farko da ya jagoranci daruruwan yan uwa na nigeria s**a sake kulla zumunci da sauram tushen su dake algeria

Shine wanda ya jagornci yan uwa sharifai daga Nigeria da Niger da Ghana domin sake samun kullewar zumunci

Muna taya ka murna sharifi
GALADIMAN SHARIFAN NIGERIA

05/10/2023

SAKO NA MUSAMMAN



Everyone

BARKA MUKE DA SAUKA SHUGABAN MA'AIKA----------------------------------Barka muke d sauka sirri uban iyayeBarka muke da s...
28/09/2023

BARKA MUKE DA SAUKA SHUGABAN MA'AIKA
----------------------------------
Barka muke d sauka sirri uban iyaye
Barka muke da sauka kaka gurin tagwaye
Barka muke da sauka me saitaka masu maye
Barka muke da sauka kauna tasa hawaye

Barka muke da sauka sirrin ubangijinmu
Barka muke da sauka mai warke cutukanmu
Barka muke da sauka mai share laifukanmu
Barka muke da sauka hasken ubangijinmu

Barka muke da sauka maulaya akkulamu
Barka muke da sauka kaunarka ta cika mu
Barka muke da sauka da kai ake rike mu
Barka muke da sauka uban gida a gun mu

Barka muke da sauka mai saita hankulan mu
Barka muke da sauka mai warke zunnuban mu
Barka muke da sauka maulaya gamu bamu
Barka muke da sauka hijab bazai tare mu

✍🏼DAGA ALKALAMIN MAULANA ELMUSADDIQ SHAREEF KANO RTA

Innalillahi Wa Inna ilaihi Ra ji,un 😢😭😓😭Allah ya yiwa ya'yan Sharif Rabiu Usman BaBa Rasuwa Sharif Fatihu  da Kanensa Na...
28/09/2023

Innalillahi Wa Inna ilaihi Ra ji,un 😢😭😓😭

Allah ya yiwa ya'yan Sharif Rabiu Usman BaBa Rasuwa
Sharif Fatihu da Kanensa Nafsu Zakiyya Sanadin Hatsarin JirGin Ruwa Allah Yajikansu DaRahama yakyautata Tamu yasa mucika da imaniii

Jana'iza karfe 2 na rana
A jan bulo 2nd gate titin BUK gidan sharif rabi'u usman baba

Rabi'awan Sharif Rabiu Usman Baba r t a BABA TANKO MARAFA GRUP MARAFAN SHARIF RABIU USMAN BABA

https://youtu.be/tcfkQ9mhMc4Warwarar kulli da dassi da aka yiwa imam ABU HANIFA ASALIN MAS'ALAR KAFIRTA MAHAIFAN SHUGABA...
18/09/2023

https://youtu.be/tcfkQ9mhMc4

Warwarar kulli da dassi da aka yiwa imam ABU HANIFA

ASALIN MAS'ALAR KAFIRTA MAHAIFAN SHUGABA SAWW an gino ta tin kafin haihuwar imam muslim

Munafukan musulmi sunyi dassi wa imam abu hanifa a cikin littafinsa na *FIKUHUL AKBAR*

Muna godewa Allah mun warware wannan batu da gamsassun bayanai da magabata managartan malamai s**ayi

Munyi bayani da hujja da marja'i dalla dalla da kuma ainahin Abinda shi abu hanifa ya rubuta

Maganar gaskiya karya aka masa baya tare da masu kafirta mahaifana shugaba sww kuma ba haka ya rubuta ba kaman yanda zakuji a wannan shiri

Tare da
Sharif elmusaddiq kano

Najmul Huda tv

...

Sako zuwa musulmin duniya baki daya
18/09/2023

Sako zuwa musulmin duniya baki daya

MAULAYA SIDI SHAREEF ELMUSADDIQ YANA TAYA MUMINAI NA DUNIYA MURNA DA ZUWAN WATAN MAULUDI
18/09/2023

MAULAYA SIDI SHAREEF ELMUSADDIQ YANA TAYA MUMINAI NA DUNIYA MURNA DA ZUWAN WATAN MAULUDI

Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un.   Allah yayiwa( HAUWAN ALI BABA. HASKEN HASKE RASUWA) Za"ayi Jana'izarta Gobe da sa...
10/09/2023

Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un. Allah yayiwa( HAUWAN ALI BABA. HASKEN HASKE RASUWA) Za"ayi Jana'izarta Gobe da safe Karfe . 9:00 am na safe a unguwarsu dake jakara Bayan Asibiti . Allah yajikanta. Da Rahmarsa .

GOBE LAHADI INSHA ALLAHGa duk wanda yake da wani ciwo tun daga kan ciwon kai ko zazzabi ko ciwon Ido ko hakori ko kunne ...
02/09/2023

GOBE LAHADI INSHA ALLAH

Ga duk wanda yake da wani ciwo tun daga kan ciwon kai ko zazzabi ko ciwon Ido ko hakori ko kunne har babban ciwo koda na operation ne,

kowani irin ciwo ne karami ko babba to ranar lahadi as early as 8 yaje Abacha youth centre a sabon titin dorayi,

Gamayyar kwararrun likitoci zasuzo zaa dubashi kyauta ko aturashi asibitinda zaai masa ko wani irin treatment koda operation ne kuma kyauta bako sisinsa,

pls nd pls kusanar wa da jamaa taimakon kai da kai ne kuma wanda duk yaje ta sanadinki ko sanadinka kaima kana da lada.

25/08/2023

SALAM ALAIKUM
Muna muku barka da juma'a

17/08/2023

Kowa yaiwa Annabi saww salati

Ya sayyida Zahra A.s
17/08/2023

Ya sayyida Zahra A.s

LABARI CIKIN HOTUNA Yanda me girma GALADIMAN SHARIFAN NIGERIA yakai ziyara kano british council domin halartar wani taro
17/08/2023

LABARI CIKIN HOTUNA

Yanda me girma GALADIMAN SHARIFAN NIGERIA yakai ziyara kano british council domin halartar wani taro

Sanarwa ta musammanKira na musamman ga shairifai da masoyan su kowa yayi kokari waje n shiga wannan ƙungiya me albarka w...
16/08/2023

Sanarwa ta musamman

Kira na musamman ga shairifai da masoyan su kowa yayi kokari waje n shiga wannan ƙungiya me albarka wato
MU'ASSASATU SHEIKH SHARIF MAGILI
karkashin jagorancin
SHARIF ABDULKARIM ALMAGILI

GALADIMAN SHARIFAN NIGERIA Sharif Abdulkarim Almagili kano H.
16/08/2023

GALADIMAN SHARIFAN NIGERIA
Sharif Abdulkarim Almagili kano H.

16/08/2023

SALAM ALAIKUM MASOYA ANNABI DA IYALAN GIDANSA

LABARI CIKIN HOTUNA Yanda taron ƙungiyar MU'ASSASATU IMAM MAGILI sharifai zauren tudu kano ya gudana Wannan taro ne na ƙ...
14/08/2023

LABARI CIKIN HOTUNA

Yanda taron ƙungiyar MU'ASSASATU IMAM MAGILI sharifai zauren tudu kano ya gudana

Wannan taro ne na ƙaddamar da form na ƙungiya wanda duk wanda ya karɓa ha cike to shine halastaccen dan kungiya

Wannan ƙungiya dai ta ƙunshi zuriyar babban munahidin sharifin nan wato SHEIKH MUHAMMAD BN ABDUL KARIM MAGILI

Da kuma sauran sharifai na wani zuriyar dake cikin da wajen jihar kano hakana wannan ƙungiya ta ƙunshi waɗanda suke masoya ne na sharifai baki daya

Wannan taro ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin shugaba wannan mu'assasa wato

Alh Abdulkarim magili kano

27/07/2023

LABBAIKA YA HUSSAIN
😭😭😭😭😭

https://youtu.be/utlDbGYkiy8Kalli Martani da warwara ta ilili da gamsassun hujjoji zuwa ga masu kafirta *MAHAIFAN SHUGAB...
11/07/2023

https://youtu.be/utlDbGYkiy8

Kalli Martani da warwara ta ilili da gamsassun hujjoji zuwa ga masu kafirta *MAHAIFAN SHUGABA SAWW*

Tare da sidi shareef elmusaddiq kano

Ku mana subscribe a tashar mu ta *NAJMULHUDA TV* dan samun vedios masu anfani

ku danna alamar suscribe ...

MUSULUNCI A KASAR IGBOGodiya ta musamman Gwamnan jihar imo SEN hope uziodinma Ya bawa musulmai a jihar sa Kujeru Har gid...
17/05/2023

MUSULUNCI A KASAR IGBO
Godiya ta musamman

Gwamnan jihar imo SEN hope uziodinma Ya bawa musulmai a jihar sa Kujeru Har gida 200 domin SUJE Su sauke farali na aikin hajji

Wannan yana zuwa NE bayan sama da shekara 10 da musulmai a jihar ke neman wannan Dama kamar yanda wani daya nemi a sakaya sunansa Ya BAYYANAe mana

Muna Fatan ALLAH Ya taimaki musulunci da musulmi a Ko ina suke Amin

Address

Rijiyar Zaki
Dal

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahlubaiti Rasulullah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other Dal media companies

Show All