Mijin Kyakkyawa

Mijin Kyakkyawa Nifa na ƙure Kallo na a MATA amma har yanzu banga mai kyawun matata ba koda 30 ne cikin ɗari.

28/11/2023

Kyakkyawa tana gaida ku

Mata jin dadin duniyaGa hudu kyawawa nikeda daya tambakar da dubu a duniyar kyau.
27/11/2023

Mata jin dadin duniya
Ga hudu kyawawa nikeda daya tambakar da dubu a duniyar kyau.

26/11/2023

Ga kyau ga ladabi da biyayya sai matata
'yar aljanna ni tun anan duniya na daga kafata wallahi kin wuce Aljanna direct

Ita wannan saboda an daura auren ta a TikTok shine take kuka. Yo to ai taimaka miki ma akayi saboda munin nan naki tunda...
26/11/2023

Ita wannan saboda an daura auren ta a TikTok shine take kuka.
Yo to ai taimaka miki ma akayi saboda munin nan naki tunda ke ba kamar kyakkyawar matata ba ce ai kawai ki godewa Allah ki zauna a gidan mijin ki.

Saboda kishin kada wasu su kallar mun mata fiye da haka nake bara tsaro.Ko mutanen gidan mu ban yadda su kallar mun ita ...
26/11/2023

Saboda kishin kada wasu su kallar mun mata fiye da haka nake bara tsaro.
Ko mutanen gidan mu ban yadda su kallar mun ita ba.

26/11/2023

Kanwar matata da kanta na hanata zuwa gida na dan kada ta dinga kallar mun mata taje ta bawa wasu labarin kyawun ta

26/11/2023

Shuwa'Arab ma da kansu da muka haɗu a Shoprite saida s**a biya Bill din matata bayan sun kure mata kallo s**ace Masha Allah

26/11/2023

Ina Kira ga Zaurawan Ƙasar nan da suzo na wanke musu Fuskar Matata Kafa bakwai su sha kwana 7 dan samun Tagomashi

26/11/2023

Gasar Kyawawan matan duniya da ta gabata a farkon watannan Muna Falo da matata da na kalli fuskar yarinyar sai da naji amai

26/11/2023

Kyakkyawa ce matata shiyasa nake tinƙaho da abata
Masu munana ma s**ai bugun gaba da kishi ballantana ni mai Golden

26/11/2023

Ba karamin rabo bane ka aure mace kyakkyawa
Musamman Irin tawa koda rabo sai an wahala

26/11/2023

Kyayyawa tana muku barka da safiya
Tace da alkaki zatayi breakfast yau da Coffee ☕ Allaji ban lokacin da na nemo su na kawo ba Kyawu duniya ne

25/11/2023

Kai Nifa ko Mahaifiyata tunda na kai mata matata s**a gaisa ran aure har yaubata ƙara ganin ta ba koshi a duhu ne. Saboda kishinta

25/11/2023

Kun san wata tsuntsuwa da ake kira DAWISU?
Ranar da s**ayi ido huɗu da Matata munje gidan zoo a Kano saida kunya ta lullube ta

25/11/2023

Kyawu ya ƙure a Fuskar Matata Allaji
Hasken idanuwan ta kaɗai shi ke sa Zawarawa Fita hayyaci bada shirin su ba. Wani Kyawu sai Tawa

25/11/2023

Duk kyawun mace koda daga bacci Matata ta taso sai ta fita kyau sau dubu goma
Kyakkyawar duniya kenan

25/11/2023

Tun ranar da mukaje kasuwa da Matata wani ya kalle fuskarta ta gefen Mirro daga ranar nace Ko bacci zatayi sai da Niƙab
Kishi

25/11/2023

Matata ce ta aike ni sayen Goriba karfe 3pm na dare Saida na karade unguwar mu da makota na nemota dan kawai taci ta daɗa kyau

25/11/2023

Nifa da ka kallar mun mata gwara ka kwaɗamun mari sau goma
Shiyasa ko toilet zata shiga sai nace ta sa ( Niƙab )

25/11/2023

Kallon fuskar matata kaɗai yana saka ni naji ba wani mai aure sai ni
🥰🥰🥰

Address

Birnin-Kebbi
860101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mijin Kyakkyawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Digital creator in Birnin-Kebbi

Show All