Malami Drum-Beats

Malami Drum-Beats Malami Drum Beats is a newly formed social media practitioners

Malami 2027
22/05/2025

Malami 2027

28/04/2025

Wakokin Dan KHADI sun fara fitowa! A yi sauraro lafia!!

GININ DA DAN KHADI YA YI  YANA NAN DARAMWadanda ke mantuwa da sauri sun manta da cewa wadanda Tsohon Ministan Shari’a Dr...
28/04/2025

GININ DA DAN KHADI YA YI YANA NAN DARAM

Wadanda ke mantuwa da sauri sun manta da cewa wadanda Tsohon Ministan Shari’a Dr. Abubakar Malami San CON ya dasa wurare dabam - dabam suna nan tare da shi, kuma suna da yawa. Ina tunanin shi kansa bai san adadinsu ba amma ko shakka babu suna da yawa sosai. Wasu na kiyasin mutane dari shidda wasu s**a ce sam wadanda Dan khadi ya dasa sun kai dubbai. Ko meye yawansu Dan khadi ya yi dashe wanda ya yi daidai da gini saboda ya gina mutane.

Kamar yadda gini yake yana dadewa yana kara karfi suma wadanda ya dasa sun kara girma da karfi a wuraren aikinsu.

Masu tambaba su kara hakuri ina baku tabbacin cewa idan Malami SAN ya fadi matsayarsa musaman idan ya karba kira ta yin takara to za a ga abin mamaki saboda za a ga Dan mutum a cikin jirginmu. Insha Allah ko a cikin Gwamnatin Tarayya da jihar Kebbi sai wasu sun aje kujerunsu sun shiga jirgin Dan khadi mai Allah ka dau mutum ka dau kayansa.

Alkhairi dutsi ne baya faduwa kasa banza.

Dan Khadi mai Allah

28/04/2025

Address

Ahmedu Bello Way
Birnin-Kebbi

Telephone

+2348069529999

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malami Drum-Beats posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share