Addu'a da Magungunan Musulunci

Addu'a da Magungunan Musulunci Domin taimakon yan uwa Musulmai

13/10/2023
27/05/2023

Amfanin namijin goro, ga lafiyar ฦŠan Adam Amfanin sa, Guda goma sha shidda (16)๐Ÿ‘‡
(1) Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada da (Tom Tom) Ana chi.
(2) Namijin Goro yana maganin matsalar ciwon sanyi, idan Aka hada da kanunfari A tasafa Asha Ruwan.

(3) Namijin Goro Yana maganin ulcer idan Ahada dabino Adaka, Asa Zuma A sha cokali biyu.

(4) Namijin Goro Yana maganin matsalar tsutsar ciki idan Aka jajjaga A matse Ruwan A Zuma Asha .

(5) Namijin Goro Yana Qara kuzari da nisan tafiya ga Mai iyali idan Anaci da dabino daya namijin goro A tauna.
A Cinye kullun kaci sau uku.

(6) Namijin Goro Yana gayra maniyyi Idan Aka jajjagashi A samu garin Hulba Tafasa dashi Asaka madaran Ruwa Asha.

(7) Namijin goro Yana kawar da majinar kirji idan kana cin shi.

(8) Namijin Goro yana hana shan Taba idan Aka hada da furan tumfafiya Ayi garin su Asamu Karan sigarin da mutum yake Sha da madaran shanu wanda babu Hadi, Ajika yakwana da safe kafin Aci Komi A ba maishan Taban ya shanye duka zaiyi Amai.

(9) Namijin goro yana maganin hawan jini, Idan Aka hada ganyan cediya A tafasa Asa Zuma Asha.

(10) Namijin Goro Yana maganin ciwon Kai, idan kayi garin shi Ana hayaki Koda mace Mai yawan ciwon Kai tayi.

(11) Namijin goro yana gyara murya idan kahada da danyar citta da Zuma kana dafawa da Lipton kasha kafin kaci Komai.

(12) Namijin Goro Yana maganin kuraje Idan kasamu garin namijin goro ka kwaba da Man zaitun.
Idan Kuma kazuwa ce ko bakon dauro ka kwaba da manja kashafa.

(13) Namijin Goro Yana maganin sanyin Mara idan kahada da kanunfari da lemon tsami da Citta da garin Albabunaj.ka tafasa kasha da Zuma.

(14) Namijin Goro yana maganin wuta- idan kahada da sassaken itacen Qirya kadaka kasa gurin da wuta taci.

(15) Namijin Goro Yana tsayar dajini idan Kika hada da tsamiya ki tafasa Kisha zai tsaya.

(16) Yawan cin namijin Goro Yana kawar da wasu cututtukan da suke cikin mutum.

Allah ya kara mana lafiya da Imani da kwanciyar Hankali Duniya da Lahira

22/12/2022

MUTANE IRI HUDU(4) NE A DUNIYA.

1) wani yanada rabo aduniya amma bayada rabo a Lahira.

2)wani yanada rabo a Lahira amma bayada rabo a Duniya.

3)wani yanada rabo a Duniya kuma yanada rabo a Lahira.

4) wani bayada rabo Aduniya kuma bayada rabo a lahira.

Ya ubangiji kasa munada rabo a Duniya da kuma Lahira.

Address

Bauchi

Opening Hours

Monday 14:45 - 16:45
Thursday 00:00 - 03:30
Friday 00:00 - 18:45

Telephone

09029200000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Addu'a da Magungunan Musulunci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Addu'a da Magungunan Musulunci:

Videos

Share



You may also like