Jibwis Nhq Jos Bauchi LGA

Jibwis Nhq Jos Bauchi LGA BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM YA ALLAH KASA ALBARKA ACIKIN WANNAN PAGE DON YADA ADDININKA MUSULUNCI AMIN

LOKACIN TSAIDA SALLAR IDI A MASALLATAN JIBWIS NHQ JOS BAUCHI LGA ☆ Masallacin Kasuwar Shanu 08:00am☆ Masallacin Dorawan ...
15/06/2024

LOKACIN TSAIDA SALLAR IDI A MASALLATAN JIBWIS NHQ JOS BAUCHI LGA

☆ Masallacin Kasuwar Shanu 08:00am
☆ Masallacin Dorawan Dillalai 08:00am
☆ Masallacin Sheaik Isma'ila Idris Dake Turum 08:00am
☆ Masallacin Wotar Boar Quarters 07:30am

Allah Yakaimu Yasa Muyi Sallar Cikin Nassara Ameeen

Sanarwa Daga
Jibwis Internet Media Committee Bauchi LGA

14/06/2024

Khudbah Akan Ranar Arfa Wanda Imam Abdullahi Hashimu Yagabatar Anan Masallacin Juma'an Umar Bin Abdul'aziz Dake Sabuwar Unguwar Nitel Bauchi.

12/06/2024

Allahumma Ameeeeeeeen Ya Hayyu Ya Qayyum

09/06/2024
FAG OF JIBWIS NHQ JOS BAUCHI DIVISIONShugaban Rundunar agaji Na Karamar Hukumar Bauchi Mallam Umar UsmanYana Farin Cikin...
09/06/2024

FAG OF JIBWIS NHQ JOS BAUCHI DIVISION

Shugaban Rundunar agaji Na Karamar Hukumar Bauchi Mallam Umar Usman
Yana Farin Cikin Gayyatan Dukkan Yan Agaji Na Karamar Hukumar Bauchi Domin Kaddamar Da {SABUWAR MAJALISAR AGAJI NA BAUCHI LGA}

Wanda Insha Allahu Zai Gudana Kamar Haka:
Rana:Yau Lahadi 9/06/2024
Wuri:Masallacin Juma'a Na Nasarawa
Lokaci: Tsakanin Magriba Zuwa insha'i

Muna Rokon Allah Ya Bada Ikon Halarta Amin

Sanarwa Daga Jibwis Nhq Jos Internet Media Committee Bauchi LGA 🤲

07/06/2024

Rufewa Da Addu'a Daga Bakin Imam Muhammad Usman Chief Imam Masallacin Juma'an Nasarawa

07/06/2024

Mai Wa'azi Na Karshe Imam Muhammad Abdullahi Haziq Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai Na Karamar Hukumar Bauchi Na 1 Tareda Alaramma Yusuf Shuaibu Sambo Luti

07/06/2024

Bude Taro Da Addu'ah Daga Bakin Ustaz Shehu Dauda Udubo

07/06/2024

Khudbah Akan Falalar Wadannan Kwanaki 10 Na Zulhijja Wanda Imam Abdullahi Hashimu Yagabatar Anan Masallacin Juma'an Umar Bin Abdul'aziz Dake Sabuwar Unguwar Nitel Bauchi

31/05/2024

Wa'azin Karamar Hukumar Bauchi Karkashin Kungiyar JIBWIS NHQ JOS BAUCHI LGA Wanda Yake Gudana Anan Garin Zela Karkashin Jagorancin Imam Muhammad Abdullahi Haziq
, Mai Wa'azi Na 3 Ustadz Khuzaifa Shu'aibu Sambo Luti Mataimakin Sakataren Majalisar Malamai Na Karamar Hukumar Bauchi Jazakumullahu Khairan

Address

Kasuwar Shanu Jumu'a Masjid
Bauchi
751105

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Nhq Jos Bauchi LGA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Digital creator in Bauchi

Show All