03/03/2023
Arqam TV shingen Abba bauchi, tana taya mai girma Asiwaju bola Ahmed tunubu dasamun nasara ababban zaben shugaban kasa, Allah tayashi ruko, yayi adalci atsakanin Al'umma, sakon ne yafita yayin zantawar tattaunawa damuka yi da shugaban commiteen matasan sunnah nashingen abban, kuma limamin masallacin hauwa'u bnt Abdullahi, shine yanuna gudiyarsa ga Allah daya zaba mana shugaba nagari, sheilk imam mika'il usman zango kenan, shugaban gidan TV namu mai Albrka, rahoto daga Yusuf m adam. Nimai shiryawa Abubakar Almustapha, Wanda akafi sani da Abu maryam.