Da safiyar Azumin farko nake fara Mining din TIMECOIN wanda ake yinsa a Telegram...
Wanann mining din shine kanin HOT.. Wallahi karku bari ayi muku nisa ba ku fara ba
Ko kusa kar muyi wasa ayi mana nisa bamu fara ba wallahi... Shawara kyauta... Kunga yadda muka wayi gari yau HOT sunyi mana Halving.. Sun rage abinda suke bamu da da kaso daya cikin biyu... Shiyasa muke cewa a fara komai da wuri...
Invite your friends and earn an extra Timecoins for each of their claims and for claims from each of their referrals. π
Your referral link:
https://t.me/timecoinbot?start=31_123533
SABON MINING....
Fist come first serve
Celto Network
An fara shi shekaran jiya
Don haka kana da daman da zaka Tara da yawa tun yanxu
Referral code : 758c9
Zan saka videon yadda akeyi
Allah ya bamu saa
Fadi kalma daya tak ma wannan tsohon
Hmmmmmm!
HARKALLAR HODAR IBILIS: Abba Kyari ya shiga hannu, an damΖa shi ga hukumar NDLEA - Rundunar Ζ³an sanda
---------------------------
Cikin waΙanda aka damke harda fitaccen Ιan sanda DCP Abba Kyari da ake zargin sa da hannu dumu-dumu a harΖallar hodar Ibilis da wasu jami'ai huΙu.
Ζarin bayani a nan: https://bit.ly/3LuiF37
Mai girma Ministan sadarwa, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami (H) ya ziyarci makarantar 'yar gidan Shehun Darikar Tijjaniyyah, Marigayi Sheikh Ibrahim Inyass wato Maryam Ibrahim Inyass
Makarantar Qur'ani ne wanda ta yaye dalibai Mahaddata Qur'ani masu dunbin yawa a duniya
Ga Malam a gaban yara kanana mahaddata suna rera karatun Qur'ani a tare gwanin ban sha'awa da burgewa, wadannan sune wayayyu kuma cikakkun 'yan birni
Allah Ka sakawa Malam da gidan Aljannah
Allah Ka sa Qur'ani ya cecemu ranar Hisabi
Wlh wannan baiyi kama da addini ba
Kai jama'a yanzu wannan ace addinine ?
Zikiri nutsuwa yake bawa mai yinsa kamar yadda Allah ya fada a cikin Alqur'ani Ψ£ΩΨ§Ψ¨Ψ°ΩΨ±Ψ§ΩΩΩ ΨͺΨ·Ω
Ψ¦Ω Ψ§ΩΩΩΩΨ¨ Ma'ana da zikirin Allah zukata suke samun nutsuwa.
Allah yasa mu gane gsky
Yanzu wannan yayi kama da addini ?
Yanzu wannan yayi kama da addini ?
MAULIDI
SHIN MAULIDI YANADA ASALI A MUSULUMCI ??
SHAYE-SHAYE BABU KYAU MLM
Kaji gaskiya
HAR YANZU BAMUDA YANCI
Wane inci kuke da shi ai kuna yaudara kanku ne
Sheikh Jaβafar Mahamud Adam (Rahimahullah)
KEMA KIJI INDA DADI
ASHE ABIN BABU DADI ANTY NURSE
Zikirin Allah nutsuwa ya sakawa kamar yadda Allah ya fada
Ψ£ΩΨ§ Ψ¨Ψ°ΩΨ± Ψ§ΩΩΩ ΨͺΨ·Ω
Ψ¦Ω Ψ§ΩΩΩΩΨ¨
ABIN AL-AJABI
Kalli yadda CC Cemera ta dauki video wani yana sata a masallaci .
Allah ya kyauta