Imam Abdurrahman Ibrahim Idris Network page

Imam Abdurrahman Ibrahim Idris Network page Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imam Abdurrahman Ibrahim Idris Network page, News & Media Website, Jahun Street, Bauchi.

*HAJJ 2024: EXECUTIVE SECRETARY APPLAUDS MEDIA FOR THEIR ROLE IN PROMOTING HAJJ ACTIVITIES.* Sunday 11th February, 2024....
11/02/2024

*HAJJ 2024: EXECUTIVE SECRETARY APPLAUDS MEDIA FOR THEIR ROLE IN PROMOTING HAJJ ACTIVITIES.*

Sunday 11th February, 2024.

The Executive Secretary Bauchi State Muslim Pilgrims Welfare Board Imam Abdurrahman Ibrahim Idris has expressed his Board's strong interest in partnering with the Media organisations for the success of Hajj operation.

The Executive Secretary stated this in his acceptance speech, while receiving an Award of Excellence from Alheri newspaper, held at the conference Hall of the Bauchi pilgrims Board .

He said the media are partners in progress, saying that they had played a critical role in the dissemination of information throughout the 2023 Hajj season.

Imam Abdurrahman praised them for the unwavering support, pleaded to receive more support during the 2024 Hajj operation.

He therefore finally described the award he Recieved, as a challenge for him to do more.

Earlear, the Editor in Chief of the Alheri Newspaper Alh. Muaazu Hardawa while presenting the award said that the gesture was to appreciate the concerted commitment of the Executive Secretary to the success of 2023 Hajj operation.

According to him, the Executive Secretary has walked tirelessly for the actualization of the successes recorded during the excercise, adding that it on this reason the leadership of the Alheri newspaper agreed to honor him with encouragement certificate.

09/02/2024

Hudubar Juma'a daga masallacin Sahaba dake GRA BAUCHI

07/02/2024
CIKAKKEN KUDIN AIKIN HAJJIN BANA SHI NE NAIRA MILLION HUDU, DA DUBU DARI SHIDA,DA CASA'IN, DA TARA( #4,699,000).Babban S...
05/02/2024

CIKAKKEN KUDIN AIKIN HAJJIN BANA SHI NE NAIRA MILLION HUDU, DA DUBU DARI SHIDA,DA CASA'IN, DA TARA( #4,699,000).

Babban Sakataren hukumar jindadin Alhazai na jihar Bauchi Mal Abdurrahman Imam ne ya sanar da haka yau, a yayin hirarsa da manema labarai.

Babban Sakataren ya ce, maniyyatan da s**a biya #4,500,000. Za su cika #199000. Nan da kwana bakwai, wato ranar 12/02/2024.

Don haka ake kira ga maniyyatan su hanzarta zuwa cika kudin nasu, acikin kwanaki bakwai da s**a rage.

Hukumar za ta yi aiki har ranakun Asabar da Lahadi.


Allah ya ba da iko, ya taimake mu baki daya.

05/02/2024

Taron manema labarai daga hukumar jindadin alhazai na jahar Bauchi.

Akan yadda aka kwana akan Bautun Aikin hajji Bana.

Tareda Babban sakataren jindadin alhazai na jahar Bauchi IMAM ABDURRAHMAN IBRAHIM IDRIS

Hukumar NAHCON Ta nemo ragi Ga Alhazan Najeriya A Aikin Hajjin 2024Alhazan Najeriya na iya yin murna yayin da Hukumar Al...
01/02/2024

Hukumar NAHCON Ta nemo ragi Ga Alhazan Najeriya A Aikin Hajjin 2024

Alhazan Najeriya na iya yin murna yayin da Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta yi nasarar yin shawarwarin rage tsadar kayayyaki a lokacin aikin Hajjin shekarar 2024. Karkashin Jagorancin Shugaban Hukumar Malam Jalal Ahmad Arabi, Hukumar ta yi aiki ba tare da gajiyawa ba har na tsawon kwanaki 10, inda ta tabbatar da rage farashin kayayyaki a kan muhimman abubuwan da s**a hada da sufurin jiragen sama, da masauki, da na Masha’ir.

Wata sanarwa da shugabar hulda da jama’a na hukumar Fatima Sanda Usara ta fitar ta bayyana hakan a karshen wata ganawa da shugabannin hukumomin jin dadin alhazai na jihohi a jiya.

Muhimman Abubuwan Da Aka Samu Ragin Kuɗi:

Masauki a Madina: Daga SR 2,080 a 2023 zuwa SR 1,665 a 2024.

Masauki a Makkah: An rage daga SR 3,500 a 2023 zuwa SR 3,000 a 2024.

Masha'ir: Mahajjata za su biya SR 4,770 (Da haraji a ciki) idan aka kwatanta da SR 5,393 a bara.

Farashin Jirgin Sama: NAHCON ta samu rangwamen $138 ga kowane mahajjaci idan aka kwatanta da 2023.

Shugaba Arabi, wanda aka yaba da kwazonsa a taron Hajji da Umrah na shekarar 2024, ya tabbatar wa da hukumomin jin dadin Alhazai na jihohi yin gaskiya da kuma hada kai a duk lokacin shirye-shiryen aikin Hajji. Ya kuma yi karin bayani kan ganawar sa da Mu’assasa, hukumar Saudiyya da ke da alhakin gudanar da aikin Hajji.

26/01/2024

Hudubar Juma'ah Kai tsaye daga masjidus sahaba new G.R.A bauchi

Maudu'i: "MUHIMMACIN ZAMAN LAFIYA"

Mai gabatarwa: Imam Abdurrahman Ibrahim Idris

26/January 2024

Address

Jahun Street
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Abdurrahman Ibrahim Idris Network page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share