Gobara ta afku a Kasuwar Gamboru dake birnin Maiduguri jihar Borno daya daga cikin Kasuwanni mafi girma a jihar.
Jami'an kashe gobara,Jami'an tsaro da Kuma jama'a makofta suka taimaka wajen kashe gobara.Amma har yanzu ba a san musabbabin tashin gobarar ba.
Ya ku 'yan Nigeria ku yi hakuri da Gwamnatin Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu domin kuwa tana nufin alheri ga al-ummar wannan kasa.Wannan sako ne daga Tashar NTA Hausa.
Takaitattun Labarai tare da Mardiya Umar.
Laraba: 3/4/2024
Sakon Fadakarwa Akan Matsalar Yara da basa zuwa makaranta a Nigeria da kuma yadda wannan gwamnati ke kokari domin kawo karshen matsalar.Bada taka gudunmawar domin magance matsalar.Sako daga Tashar NTA Hausa.
Takaitattun Labarai tare da Rukayya Naja'id
Litini: 1/4/2024
Takaitattun Labarai tare da Rukayya Naja'id
Juma'a: 29/3/2024
Takaitattun Labarai tare da Mardiya Umar
Alhamis: 28/3/2024
Takaitattun Labarai tare da Aisha Abubakar
Laraba: 27/3/2024
Batun Tsaro a jihar Zamfara,Gwamna Dauda Lawal ya gana da shugaban kasa.
Gwaman Jihar Borno Babagana Zulum ya gana da shugaban Kasa akan wasu batutuwa da suka shafi jihar.
Takaitattun Labarai tare da Mardiya Umar.
Talata: 26/3/2024
Tallafawa Mararyu a Jihar Yobe
An Kara yin kira ga Jama'a da su rika taimakon marayu da marasa karfin a cikin al'umma.
Gwamna Jihar Yobe,Mai Mala Buni ne yayi wannan kira yayin Tallafawa marayu su dubu daya da ya jagoranta Damaturu fadar gwamnatin Jihar Yobe.
Mustapha Yusuf Musa na da karashen rahoton
Takaitattun Labarai tare Rukayya Naja'id
Litini: 25/3/2024
Tattaunawa Ta Musamman da Ministan Ilimi na Najeriya ,Prof. Tahir Mamman wanda Aisha Abubakar ta Gabatar.
Labaran NTA Hausa Tare da Mardiyya Umar
Juma'a: 22/3/2024
Labaran NTA Hausa tare da Abdulrasheed Kuraye,
Alhamis: 21/3/2024
Takaitattun Labarai tare da Aisha Abubakar.
Laraba: 20/3/2024
Takaitattun Labarai tare da Abdulrasheed Kuraye
Talata: 19/3/2024
Takaitattun labarai tare da Mardiyya Umar
Litini: 18/3/2024
Takaitattun Labarai tare da mardiyya Umar
Litini:18/3/2024