Rariya Hausa

Rariya Hausa ™Rariya Hausa™ Matatar Gaskiya. 'Yan kasuwa da 'yan siyasa muna yin talla a tuntube mu 07043722390
(5)

01/04/2024
29/03/2024

Ziyarar Majalisin Tafsir na Ustaz Dahir Wara Wanda yake gabatarwa a Masallacin Juma'a na Imam Malik Centre a karkashin Jibwis Nigeria tare da Ustaz Kabir Hudu Kaduna mai gabatar da Tafsiri wa Jibwis Nhqt Jos.
Allah ya ƙara hada kawunammu akan gaskiya.

27/03/2024

Nasiha kenan tare da ustaz mal Rabiu Usman mokwa da Alaramma Umar sawmill

Daga sas mediaMai Girma Shugaban Jam'iyyar Apc ta Kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje [ KHADIMUL ISLMA ] Ya bada tallafin Az...
24/03/2024

Daga sas media

Mai Girma Shugaban Jam'iyyar Apc ta Kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje [ KHADIMUL ISLMA ] Ya bada tallafin Azuni ga Yan Social media da Sojojin Baki da Students da Youth a Wannan rana ta asabar 23-03-2024

tsohon Kwamishinan Raya Karkara da Burane da PRO na Jam'iyyar Apc Hon. Ahmad Aruwa da tsohon shugaban karamar hukumar Birni Comrade fa'izu Alfindiki ( Jundullahi ) Sune S**a Jagoranci Raba Wannan Kudi a Wannan Rana.@ Sas media

Shahararren Malamin Addinin Musulunci haifaffen Ilorin, Sheikh Ahmad Labeeb ya ziyarci fitattun mawaƙan turanci, Naira M...
23/03/2024

Shahararren Malamin Addinin Musulunci haifaffen Ilorin, Sheikh Ahmad Labeeb ya ziyarci fitattun mawaƙan turanci, Naira Marley, Zinoleesky da kuma Sam Larry.

23/03/2024

Tafsir Day 13

23/03/2024

RAMADAN TAFSEER 📖 Day 13

USTAZ MAL KABIR HUDU (ABU-KHADIJA) kaduna
DA
ALARAMMA YAHYA ABDULLAHI BABBAN RAMI
________________________________________
Daga Nan masallacin 🕌🕌 marigayi Alh Nasiru
Opposite con-oil Filling Station Mokwa niger state Nigeria

Ayi kallo 👀👀 da sauraro 👂👂 lafiya

Muna Jin-Jina Ga Babammu Malaminmu Sheikh Ahmad Yusuf Guruntum. Malam Ya Mayar Da Hankali Akan Ciyar Da Mutane bayin All...
23/03/2024

Muna Jin-Jina Ga Babammu Malaminmu Sheikh Ahmad Yusuf Guruntum.

Malam Ya Mayar Da Hankali Akan Ciyar Da Mutane bayin Allah, a wanna watan Mai albarka, Allah Ya sakawa Malam Da Alkairi Kuma Allah Ya Ciyar Da Shi Abincin AL-JANNAH

22/03/2024

RAMADAN TAFSEER 📖 Day 12

USTAZ MAL KABIR HUDU (ABU-KHADIJA) kaduna
DA
ALARAMMA YAHYA ABDULLAHI BABBAN RAMI
________________________________________
Daga Nan masallacin 🕌🕌 marigayi Alh Nasiru
Opposite con-oil Filling Station Mokwa niger state Nigeria

Ayi kallo 👀👀 da sauraro 👂👂 lafiya

22/03/2024

Hukduba juma'a Daga

USTAZ MAL KABIR HUDU (ABU-KHADIJA) kaduna
DA
ALARAMMA YAHYA ABDULLAHI BABBAN RAMI

Ayi kallo 👀👀 da sauraro 👂👂 lafiya

21/03/2024

RAMADAN TAFSEER 📖 Day 10 Na Mata

USTAZ MAL KABIR HUDU (ABU-KHADIJA) kaduna
DA
ALARAMMA YAHYA ABDULLAHI BABBAN RAMI
________________________________________
Daga Nan masallacin 🕌🕌 marigayi Alh Nasiru
Opposite con-oil Filling Station Mokwa niger state Nigeria

Ayi kallo 👀👀 da sauraro 👂👂 lafiya

20/03/2024

RAMADAN TAFSEER 📖 Day 11

USTAZ MAL KABIR HUDU (ABU-KHADIJA) kaduna
DA
ALARAMMA YAHYA ABDULLAHI BABBAN RAMI
________________________________________
Daga Nan masallacin 🕌🕌 marigayi Alh Nasiru
Opposite con-oil Filling Station Mokwa niger state Nigeria

Ayi kallo 👀👀 da sauraro 👂👂 lafiya

19/03/2024

RAMADAN TAFSEER 📖 Day 10

ME KE BATA I’ITIKAFILi’itikafi yana baci don aikata babban laifi kamar:Zina da shan giya da karya da kazafi. Haka nan ya...
19/03/2024

ME KE BATA I’ITIKAFI
Li’itikafi yana baci don aikata babban laifi kamar:
Zina da shan giya da karya da kazafi. Haka nan yana baci don yin jima’i da sumba da daddare ko da rana bisa sha’awa. Haka nan yana baci da zuwan haila, haka nan yana baci da cin abinci ko shan ruwa da rana, haka yana baci in an fita daga Masallaci ba don neman abinci ko wata bukatar dan’adam ba.

18/03/2024

RAMADAN TAFSEER 📖 Day 8

USTAZ MAL KABIR HUDU (ABU-KHADIJA) kaduna
DA
ALARAMMA YAHYA ABDULLAHI BABBAN RAMI
________________________________________
Daga Nan masallacin 🕌🕌 marigayi Alh Nasiru
Opposite con-oil Filling Station Mokwa niger state Nigeria

Ayi kallo 👀👀 da sauraro 👂👂 lafiya

DAREN LAILATUL KADARIYa zo a cikin Hadisi, ana samun Daren Lailatul Kadari a kwanakin mara na goman karshe na watan Azum...
18/03/2024

DAREN LAILATUL KADARI
Ya zo a cikin Hadisi, ana samun Daren Lailatul Kadari a kwanakin mara na goman karshe na watan Azumi a daren ashirin da daya ko ashirin da uku ko ashirin da biyar ko ashirin da bakwai ko ashirin da tara da dare na karshen watan Ramadan.
Nana Aisha (R.A) ta ce, Manzon Allah (S.A.W) ya ce: “Ku nemi Daren Lailatul Kadari a goman karshe.” (Bukhari ne ya rawaito).
Ana so a yawaita addu’a a Daren Lailatul Kadari. Nana Aisha (R.A) ta ce, na tambayi Manzon Allah (S.A.W)a ce, ya Rasulullahi, idan na ga Daren Lailatul Kadari me zan fada a cikinsa? Sai Manzon Allah (S.A.W) ya ce, ki ce:
"اللَّهُمَّ إِنَّكَ عَفُوٌّ تُحِبُّ الْعَفْوَ فَاعْفُ عَنِّى."
“Allahumma innaka afuwun tuhibbul afwa fa’afu anni.”
Ma’ana: “Ya Ubangiji, hakika, Kai mai afuwa ne, kuma kana kaunar yin afuwa, ya Allah ka yi min afuwa.” (Bukhari da Muslim ne s**a rawaito).
Kuma ana so a karanta wadannan ayoyi masu yawan lada.
1- آيَةُ الْكُرْسِيُّ 2- آمَنَ الرَّسُولُ 3- إِذَا ذُلْزِلَتِ اْلأَرْضُ 4- قُلْ يَأَيُّهَا الْكَافِرُونَ 5- قُلْ هُوَ الله أَحَدٌ 6- سُورَةُ يَاسِين.

1. Ayatal Kursiyyu 2. Amanar-Rasulu 3. Izazul zilatul ardu 4. Kulya ayyuhal kafiruna 5. Kul huwallahu ahad 6. Suratu Yasin.
Kuma a yawaita istigfari, tasbihi, salati ga Annabi, sannan a roki alhairan duniya da na lahira.

17/03/2024

RAMADAN TAFSEER 📖 Day 6

USTAZ MAL KABIR HUDU (ABU-KHADIJA) kaduna
DA
ALARAMMA YAHYA ABDULLAHI BABBAN RAMI
________________________________________
Daga Nan masallacin 🕌🕌 marigayi Alh Nasiru
Opposite con-oil Filling Station Mokwa niger state Nigeria

Ayi kallo 👀👀 da sauraro 👂👂 lafiya

17/03/2024

RAMADAN TAFSEER 📖 Day 7 Na Mata

USTAZ MAL KABIR HUDU (ABU-KHADIJA) kaduna
DA
ALARAMMA YAHYA ABDULLAHI BABBAN RAMI
________________________________________
Daga Nan masallacin 🕌🕌 marigayi Alh Nasiru
Opposite con-oil Filling Station Mokwa niger state Nigeria

Ayi kallo 👀👀 da sauraro 👂👂 lafiya

HUKUNCIN KIN YIN AZUMIN RAMADANDuk wanda ya ci abinci da rana da gangan a cikin watan Ramadan ba tare da wani uzuri da s...
17/03/2024

HUKUNCIN KIN YIN AZUMIN RAMADAN
Duk wanda ya ci abinci da rana da gangan a cikin watan Ramadan ba tare da wani uzuri da shari’a ta halatta ba, babu shakka azabar da za a yi masa mai tsanani ce. Kuma ko da zai mutu yana Azumi ba zai zama ya cike wannan ranar da ya ci ba.
عَنْ أَبِى هُرَيْرَةَ رَضِيَ الله عَنْهُ أَنَّ النَّبِيِّ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ: "مَنْ أَفْطَرَ يَوْمًا فِي رَمَضَانَ فِي غَيْرِ رُخْصَة رَخَّصَهَا الله لَهُ، لَمْ يَقْضِ عَنْهُ صِيَامَ الدَّهْرِ كُلِّهِ وَإِنْ صَامِهُ." (رواه أبو داود وابن ماجه، والترمذى)
Abu Huraira (R.A) ya ce, Manzon Allah (S.A.W) ya ce: “Wanda ya ci abinci a rana daya daga cikin ranakun Ramadan ba tare da wani sauki da Allah ya yi masa ba, to, ku da zai azumci baki dayan zamaninsa bai rama ba.” (Abu Dauda da Ibn Majah da Tirmizi).

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rariya Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rariya Hausa:

Videos

Share

Category

Other Newspapers in Abuja

Show All