Arewa Post

Arewa Post Sahihan labaran ciki da wajen Najeriya.

Ayyuka Muka Yi Wa Al'ummar Jihar Kaduna Da Kudin Da Muka Ciyo Bashi, Cewar Malam Nasir El-Rufai
03/04/2024

Ayyuka Muka Yi Wa Al'ummar Jihar Kaduna Da Kudin Da Muka Ciyo Bashi, Cewar Malam Nasir El-Rufai

TIRƘASHI: Jami'an Hukumar Hisbah sun cafke 'yan Daúdu a Kano sak**akon rashin yin azumiMe za ku ce?
02/04/2024

TIRƘASHI: Jami'an Hukumar Hisbah sun cafke 'yan Daúdu a Kano sak**akon rashin yin azumi

Me za ku ce?

YANZU-YANZU: Sallar tarawihi a masallacin Al-Aqsa dake falasdinuAllah ya karawa Annabi daraja
29/03/2024

YANZU-YANZU: Sallar tarawihi a masallacin Al-Aqsa dake falasdinu

Allah ya karawa Annabi daraja

A Tarihin Aikin Hajji A Najeriya Ba Mu Taɓa Ganin Irin Wannan Musibar Ba, Muna Kira Ga Mai Girma Shugaban Kasa Bola Tinu...
26/03/2024

A Tarihin Aikin Hajji A Najeriya Ba Mu Taɓa Ganin Irin Wannan Musibar Ba, Muna Kira Ga Mai Girma Shugaban Kasa Bola Tinubu Ka Yi Amfani Da Gwamnatinka Ta Muslim-muslim, Ka Share Wa Addinin Musulunci Hawaye, Cewar Sheikh Kabir Gombe

Dotcoin Telegram Mining 👇
https://t.me/dotcoin_bot?start=r_1119264386

Tsohan Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai Ya Sake Ganawa Ta Musamman Da Shugabanin Jam'iyyar SDP Karkashin Jagor...
26/03/2024

Tsohan Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai Ya Sake Ganawa Ta Musamman Da Shugabanin Jam'iyyar SDP Karkashin Jagorancin Alhaji Shehu Musa Gabam

Dotcoin Telegram Mining 👇
https://t.me/dotcoin_bot?start=r_1119264386

Wace Kujera Ku Ke Ganin Malam Nasir El-Rufai Ya K**ata Ya Nema A Zaben Shekarar 2027 Idan Allah Ya Kaimu?
22/03/2024

Wace Kujera Ku Ke Ganin Malam Nasir El-Rufai Ya K**ata Ya Nema A Zaben Shekarar 2027 Idan Allah Ya Kaimu?

DA DUMI-DUMI: Sanata Abdul'Aziz Yari, ya kaddamar da fara raba abinci da ya hada Shinkafa, Sugar, Masara da Gero Tirela ...
11/03/2024

DA DUMI-DUMI: Sanata Abdul'Aziz Yari, ya kaddamar da fara raba abinci da ya hada Shinkafa, Sugar, Masara da Gero Tirela 358 a jihar Zamfara, wanda gidajen Talakawa sama da dubu 250,000 ne zasu amfana.

A bisa al’adar karamci da Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta Yamma yake yi a kowace shekara na rabon abinci, a yauma ya sake rabawa domin ragewa talakawa radadin halin kunci da ake ciki.

Ga yadda rabon ya kasance;

- Kananan hukumomi 13, kowace ta samu buhunnan abinci dubu 17,500.

- Karamar hukumar Gusau, ta samu buhunnan abinci dubu 22,500.

- Marayu, sun samu buhunnan abinci dubu 10,000.

- An baiwa marayu kayan Sallah da kudin dinki kowannen su Naira 2,000.

- An baiwa marayu Mata Atampa da kudin dinki kowannen su Naira 2,000.

Tuni wannan abincin da kayyakin sun isa kowace karamar hukuma, domin isar dasu ga al-umma ba tare da bam-bancin jam'iyya ko wariya ba.

A makon da ya gabata Sanata Yari, ya bawa Tinubu gudunmuwar Tirelolin abinci na kayayyakin masarufi wadanda s**a hada da shinkafa, mai, taliya, suga, makaroni, gishiri, da sauransu domin a rabawa talakawan Najeriya kimamin mutane miliyan biyu.

Al'mansoor Gusau,
Babban daraktan yada labarai na Sanata Dr. Abdul'aziz Yari Abubakar.

YANZU-YANZU : :  Dokta Sanusi Bala Turaki Gusau (Sarkin Dawaki Maituta) Ya ɗauki Nauyin ciyar da Musulmai 2200 kullum  t...
10/03/2024

YANZU-YANZU : : Dokta Sanusi Bala Turaki Gusau (Sarkin Dawaki Maituta) Ya ɗauki Nauyin ciyar da Musulmai 2200 kullum tsawon watan Ramadan a fadin kananan hukumomi 14 na jihar Zamfara.

Shirin ciyar da abinci a cikin wannan wata mai alfarma da Dokta Sanusi Bala Turaki Gusau Ya ɗauki Nauyi Na nufin samar da abincin Buɗa baki ga marasa galihu da kuma sauran al'ummar Domin Faranta Ransu Alfarmar Wannan Wata Mai Daraja da kuma Falala.

Allah Yasaka Masa Da Mafificin Alkhairi. Ameen

Saudiyya Ta Rage Raka'o'in Sallar Taraweeh Daga 20 Zuwa 10A Yanzu Masallatan Harami Na Makkah Da Madinah Za Su Riƙa Guda...
10/03/2024

Saudiyya Ta Rage Raka'o'in Sallar Taraweeh Daga 20 Zuwa 10

A Yanzu Masallatan Harami Na Makkah Da Madinah Za Su Riƙa Gudanar Da Sallar Taraweeh Raka’a Goma-goma, Sai Kuma A Cika Da Raka’o'i Ukku Na Shafa’i Da Wutiri.

YANZU-YANZU: Wani bawan Allah ya sa kyautar kuɗi har ₦10,000 ga duk wanda ya faɗi sunan “Shayi” mai ɗauke da madara da h...
09/03/2024

YANZU-YANZU: Wani bawan Allah ya sa kyautar kuɗi har ₦10,000 ga duk wanda ya faɗi sunan “Shayi” mai ɗauke da madara da harshen Hausa.

Hotunan Waliyai Mabiya Addinin Sikh a Kasar IndiyaWanda Mark Hartman Ya Dauka A Lokacin Daya Ziyarci Kasar A Shekarar 20...
08/03/2024

Hotunan Waliyai Mabiya Addinin Sikh a Kasar Indiya
Wanda Mark Hartman Ya Dauka A Lokacin Daya Ziyarci Kasar A Shekarar 2014 📷.

Saliadeen Sicey

Mi Ku Ka Sani Game Da Kyauren Gobir, Wanda Yanzu Haka Yake A Masarautar Katsina?
07/03/2024

Mi Ku Ka Sani Game Da Kyauren Gobir, Wanda Yanzu Haka Yake A Masarautar Katsina?

KAJI RABO: Wasu 'Yan Mata Biyu Masu Suna 'Favour' Da 'Chri*stiana' Sun Karbi Mùśù*ĺùñçi A Babban Masallacin Garin Ayingb...
27/02/2024

KAJI RABO: Wasu 'Yan Mata Biyu Masu Suna 'Favour' Da 'Chri*stiana' Sun Karbi Mùśù*ĺùñçi A Babban Masallacin Garin Ayingba Dake Jihar Kogi, Inda Favoour Ta Koma Farida Yayin Da Christiana Ta Koma Aaliyat

Allah ya Ɗaukaka Addinin Muslunci da Musulmai

Tinubu’s plan is to create 384,000 jobs in 4 years – aide  Senior Special Assistant to the President on Job Creation and...
23/02/2024

Tinubu’s plan is to create 384,000 jobs in 4 years – aide

Senior Special Assistant to the President on Job Creation and Micro Small And Medium Enterprises (MSMEs), Temitola Adekunle-Johnson, on Thursday disclosed that the administration of President Bola Tinubu will create at least, 384,000 jobs in the next four years.

Adekunle-Johnson stated this at a Communications Forum organized by his office on Job creation and MSMEs.

He said about 100,000 jobs will be created by the end of May, 2024 by the administration as it was the desire of the present government to focus on jobs creation.

“We are saying that by the end of May 29, we will create at least 100,000 jobs. The target is to create 384,000 jobs in four years,” the presidenrial aide noted.

According to him, the initiative would be a partnership between the Federal Government and Access Bank.

He said. “Today’s programme is to announce our partnership with the Access Bank, how the bank is trying to support the government with regards to access to funding for MSMEs. Right now, the interest rate for loans is between 27 and 29 per cent, but Access bank is giving us at the rate of 15 percent.”

The Presidential aide therefore thanked Access Bank for supporting businesses to thrive in the country.

Also speaking at the event, Head, non-financial Services and Emerging Businesses at Access Bank, Mrs. Chioma Ogwo said: “We are giving them affordable loans at 15 percent and free grants to deserving SMEs who have done very well.

“We have a business exchange programme for the beneficiaries that would enable the SMEs to go and exchange ideas with their counterparts in other countries. We will then learn the best from the best and come back to replicate it in Nigeria.

The Deputy Chief of Staff to the president, Ibrahim Hassan Hadejia, in his remark said MSMEs provide resilience and agility to any economy.

Also present at the event were the Minister of Communications, Innovation and Digital Economy, Mr Bosun Tijjani; the SSA to the President on Digital Media and Emergency Management, Hon. Ahmed Ningi; DG of SMEDAN, Mr Charles Odii; the DG of VON, Mallam Jibrin Ndace who represented the Minister of Information, and the representative of the Registrar General of the CAC, among others.

An K**a Masu Garkuwa Da Mutane Dauke Da Kudin Fansa Naira Milyan TaraRundunar ‘yan sandan Abuja ta k**a wasu mashahuran ...
17/02/2024

An K**a Masu Garkuwa Da Mutane Dauke Da Kudin Fansa Naira Milyan Tara

Rundunar ‘yan sandan Abuja ta k**a wasu mashahuran masu garkuwa da mutane a Abuja, inda aka samu naira milyan tara a hannunsu cikin kudin fansa da s**a karba.

An k**a su ne a yankunan Tudun Wada Lugbe da Pyakasa unguwar Trademore a cikin Abuja.

Wadanda aka k**a sune;
1. Usman Muazu, Kwali, FCT
2. Aliyu Mohammed, jihar Borno
3. Awwal Dahiru, Gwagwalada FCT
4. Rabi Sani, Safana, Katsina
5. Madina Abubakar, Niger state
6. Yunusa Elimelek, Kaduna
7. Saminu Idris, Kauru, Kaduna
8. Mariji Iliya, Mangu, Plateau

LABARI: Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya gwangwaje Ma'aikaciyar sa Aisha Humaira D...
16/02/2024

LABARI: Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya gwangwaje Ma'aikaciyar sa Aisha Humaira Da Kyautar Dalleliyar mota.

Masu karatu mai zaku ce?

Tsohan Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari Ya Shawarci Gwamnatin Tarayya Da Ta Maida Hankali Sosai Bangaren Noma Da Inganta ...
15/02/2024

Tsohan Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari Ya Shawarci Gwamnatin Tarayya Da Ta Maida Hankali Sosai Bangaren Noma Da Inganta Manoma Ta Yadda Za A Samu Wadatar Abinci A Kasa

YANZU-YANZU : Jami'an Tsaron Katsina Community Watch Corps Sun ƙara Samun Nasarar Kwato Wasu Mutum Biyar daga Hannun Ƴan...
12/02/2024

YANZU-YANZU : Jami'an Tsaron Katsina Community Watch Corps Sun ƙara Samun Nasarar Kwato Wasu Mutum Biyar daga Hannun Ƴan'tadda a Ƙaramar hukumar Batsari.

Ƴan'taddan Dai Sun K**a Waɗannan Mutane Ne a Yammacin Batsarin Jahar Katsina Inda s**a Karɓi Kuɗin Fansa kuma S**a ƙi Sakin Su.

Cikin Ikon Allah Jami'an Tsaron da Mai Girma Gwamnan Jahar Katsina Malam Dikko Umar Radda Ya Assasa Wato Katsina Community Watch Corps Sun Tunkari Mafakar Waɗannan ɓarayi Kuma Allah Ya basu Nasarar Karɓosu Cikin Aminci.

Falalu Lawal Katsina
Media Assistant to The Katsina State Governor Ministery Of Internal Security and Home Affairs
12/02/2024.

YANZU-YANZU: An sake gano rumbunan kayan abinci da ƴan kasuwa s**a boye, domin su samu riba mai yawa, a Dawanau da ke ji...
12/02/2024

YANZU-YANZU: An sake gano rumbunan kayan abinci da ƴan kasuwa s**a boye, domin su samu riba mai yawa, a Dawanau da ke jihar Kano.

Allah kasa sauran jihohi suyi koyi da Gwamnatin Jihar Kano akan wannan ƙoƙari na saukakawa mutane rayuwa

Nawa farashin buhun siminti a garin ku?
04/02/2024

Nawa farashin buhun siminti a garin ku?

Ministan Kudi, Wale Edun Da Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede Da Kuma Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Olayemi Cardoso
03/02/2024

Ministan Kudi, Wale Edun Da Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede Da Kuma Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Olayemi Cardoso

DA ƊUMI-ƊUMI | Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Nemi Alfarmar kotu  Data dakatar da umarnin data bayar na Bayyanarsa  a gab...
03/02/2024

DA ƊUMI-ƊUMI | Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Nemi Alfarmar kotu Data dakatar da umarnin data bayar na Bayyanarsa a gaban kotu k**ar yanda ta bada umarni a baya.

Mawaƙin Yace Mai Ƙararsa Kan Cin Zarafin Buhari Alhaji Sani Ahmad Yazubar masa da kima a idon Jama’ah saboda haka yana Roƙon babbar kotun data da dakatar da umarnin bayyanarsa a kotu k**ar yanda karamar kotun ta bayar.

Idan Baku Manta Ba A shekarar data gabata Ne Wani Masoyin Shugaban Ƙasa Buhari Mai Suna Sani Ahmad Ya Maka Mawaƙin Gaban Kotu kan Cin Mutuncin Tsohon shugaban ƙasar Inda Kotu ta aika masa da Sammaci Amman Mawaƙin Ya ɓuya Saidai aka Lika masa a Kofar Gidan sa daga bisa kuma Kotun ta bayar da Umarnin Ya bayyana Gabanta shi Saboda taka dokar ta.

A Yanzu Haka dai Mawaƙin Ya garzaya Babbar kotun Jahar Nasarawa dake Doma inda gabatar da Ƙorafinsa Yana buƙatar kotu ta Tsayar da Wannan Shari'a Har sai An canza Umarnin Bayyanar sa da Kotun ta bayar.

Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal Dare A Lokacin Da Ya Ke Sarawa Uwargidansa, Hajia Huriyya A Wajen Bikin Kaddamm...
02/02/2024

Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal Dare A Lokacin Da Ya Ke Sarawa Uwargidansa, Hajia Huriyya A Wajen Bikin Kaddammar Da Rundunar Askarawan Jihar Zamfara

RARARA YA BA TIJJANI ASASE KYAUTAR GIDA DA NAIRA MILIYAN DAYA KUDIN GYARA.Mawaki Dauda Kahutu Rarara, ya ba Jarumi Tijja...
30/01/2024

RARARA YA BA TIJJANI ASASE KYAUTAR GIDA DA NAIRA MILIYAN DAYA KUDIN GYARA.

Mawaki Dauda Kahutu Rarara, ya ba Jarumi Tijjani Asase Kyautar Gida da naira Miliyan daya kudin gyara ta hannun Makusanciyarsa Ayshatul Humaira.
In dai ba a manta ba, a shekarar 2021 cikin watan Janairu Rarara ya ba shi Kyautar sabuwar Mota kirar Matrix.

Hamshakiyar Yar Kasuwar Nan, Hajia Laylah Ali Othman Ta Cika Shekara 38 Da Haihuwa A DuniyaWace Irin Fata Za Ku Yi Mata?
29/01/2024

Hamshakiyar Yar Kasuwar Nan, Hajia Laylah Ali Othman Ta Cika Shekara 38 Da Haihuwa A Duniya

Wace Irin Fata Za Ku Yi Mata?

Karatun Littàfin Madaarij-Us-Saalikeen Da Mai Martaba Sarkin Kano Na 14 Khalifa Muhammadu Sanusi II Ke Gudanar Wa A Duk ...
28/01/2024

Karatun Littàfin Madaarij-Us-Saalikeen Da Mai Martaba Sarkin Kano Na 14 Khalifa Muhammadu Sanusi II Ke Gudanar Wa A Duk Ranar Lahadi

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UNMasu garkuwa da mutane a Jihar Imo sun kashe Abdulhadi Umar bayan sun yi garkuwa das...
27/01/2024

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN

Masu garkuwa da mutane a Jihar Imo sun kashe Abdulhadi Umar bayan sun yi garkuwa dashi na tsawon wata ɗaya.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Mansur Ahmed

Saudiyya Ta Kammala Gyaran Rijiyar Halifan Manzon Allah, Sayyadina Uthman (R.A) A Wani Yunkuri Na Raya Gine-gine Tarihi ...
26/01/2024

Saudiyya Ta Kammala Gyaran Rijiyar Halifan Manzon Allah, Sayyadina Uthman (R.A) A Wani Yunkuri Na Raya Gine-gine Tarihi A Kasar

📸: Haramain Sharifain

Shahararren Mawakin Gambara, Belly'OWace Waƙarsa Ta Fi Burge Ku?
26/01/2024

Shahararren Mawakin Gambara, Belly'O

Wace Waƙarsa Ta Fi Burge Ku?

Data Mai Sauƙi da Nagarta Sai Kamfanin Al-afiyah Telcom Ku Sauke Manhajarsu Anan👇https://play.google.com/store/apps/deta...
26/01/2024

Data Mai Sauƙi da Nagarta Sai Kamfanin Al-afiyah Telcom Ku Sauke Manhajarsu Anan👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=app.ALAFIYAH

Kamfanin Yazo da Tsare Tsaren Suƙaƙawa Al'umma ta Bangaren Subscription na DSTV GO TV daidai sauransu.

Bugu da Ƙari baya da matsalar Network, Sana Suna Kula da Customer's

Allah Ya bamu Kasuwa Mai Albarka

Address

Nsukka Street Abuja
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Post:

Videos

Share


Other Media/News Companies in Abuja

Show All