Kannywood Films

Kannywood Films Barka Daxuwa Sabon Page dina wanda xai dinga kawo muku shrye shirye masu kayatarwa Kuyi Following Na

Ga AL-AMIN Ga Kuma FARUQ. Ko waye Angon MARYAM a cikin Su…? Mu hadu a EPİSODE 6 na Gobe, In sha Allah 🔥🔥🔥     Allah yasa...
05/01/2024

Ga AL-AMIN Ga Kuma FARUQ. Ko waye Angon MARYAM a cikin Su…? Mu hadu a EPİSODE 6 na Gobe, In sha Allah 🔥🔥🔥 Allah yasa mu fita kunyar masu kallo 🤲

Kannywood Actress
04/01/2024

Kannywood Actress

02/01/2024
Off Lagos DM for the price 08165419151
02/01/2024

Off Lagos DM for the price 08165419151

Allah yabi muku hakkinku Yan Kasuwar Kwari Allah Yasakawa Wadanda Aka Cuta Ammen
02/01/2024

Allah yabi muku hakkinku Yan Kasuwar Kwari Allah Yasakawa Wadanda Aka Cuta Ammen

31/12/2023
Hmmmm. Don't missed it. Come oo. Watan ga wa inda Basu fara daga farko ba ummm  har yanzu akwai saura dama gareku. Watan...
31/12/2023

Hmmmm. Don't missed it. Come oo. Watan ga wa inda Basu fara daga farko ba ummm har yanzu akwai saura dama gareku. Watan zaku iya subscribe a YouTube channel na MAI SHADDA . Ko dai kada ku bari a Bako labari

GIDAN SARAUTA SEASON 1 EPISODE 9
Zai zo Muku Yau Inn shaa Allah A YouTube channel mai suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da misalin karfe 8:30pm. Sai kuma Tashar da misalin karfe 9:00pm. Kada ku sake a baku labari.

Mun shirya tsaf domin nishadantar daku masu kallon mu.

Ya Hayyu Ya Qayyum Ka Bamu Ikon gamsar da masu kallon mu, Ameen summa Ameen.

Daga Kamfanin

Shiryawa/Daukar Nauyi


Labari


Tsara Labarj



M/Umarni


Bada Umarni


Yan wasa







**ashi















Da sauransu

Fitowa Ta Musamman



Sponsorship Partners



Cc .ng ._


Bayan ya shafe shekaru 45 yana Coci a matsayin babban limamin Australiya, Gould David ya sanar da Musulunta tare da canz...
30/12/2023

Bayan ya shafe shekaru 45 yana Coci a matsayin babban limamin Australiya, Gould David ya sanar da Musulunta tare da canza sunansa zuwa Abdul Rahman.
Allahu Akbar.... Lallai Allah Yana shiryar da wanda Yake so.

30/12/2023

Duniya Al ajabi

30/12/2023
Fafaroma Francis ya sanyawa masu auren jinsi albarka, ya umarci Limaman Cocin Katolika na Najeriya, da kuma Africa da su...
30/12/2023

Fafaroma Francis ya sanyawa masu auren jinsi albarka, ya umarci Limaman Cocin Katolika na Najeriya, da kuma Africa da su goyi bayan hakan

Me zaku ce ?

A kasar Iran, jagoran mabiya mazhabar Shi‘a a Nijeriya Malam Ibrahim Zakzaky ya halarci taron kaddamar da wasu gine-gine...
30/12/2023

A kasar Iran, jagoran mabiya mazhabar Shi‘a a Nijeriya Malam Ibrahim Zakzaky ya halarci taron kaddamar da wasu gine-gine da aka rada wa sunan yayansa da s**a rasu.

30/12/2023

Kano 1905 , excerpt from COLONIAL REPORTS—ANNUAL. No. 616. NORTHERN NIGERIA. REPORT FOR 1905-06

" The Resident gives some useful notes on trade. The Tripoli Arabs, he says, monopolise the export trade in skins and tobea (native gowns), and the import trade in saddle cloths, coloured wool, spices and sugar.

The experimental journey undertaken by one of them—Nasuf—(to which I re­ ferred in my last report) in order to test the advantages of the Southern route, has resulted in advice to his partners to con­tinue the desert route. Dr. Cargill says that 40 camel loads cost only £260 by sea, as against £400 by the desert route, and take only half the time, while through rates to Tripoli were quoted in Liverpool, but Nasuf complains of the expense of living in Liverpool and other difficulties.

Dr. Cargill con­ jectures that possibly a few slaves may be acquired on the way to Tripoli, which would add to the gains by the desert route. The Kano Trading Company opened a business in February, 1905, for the purchase of skins, &c, but their anticipations have not been fulfilled and they are at present limiting themselves to an export of feathers by parcel post. The provisions of the Caravan Proclamation practically exempt them from tolls, and every effort has been made the Administration to encourage this enterprise, and I understand that, as soon as the new road becomes thoroughly practicable for carts, they intend to again embark in general trade.

The parcel post has been used to such an extent by the Tripoli Arabs for the import of tobes and other articles of trade that the service, which was conducted at a considerable loss to Government, became congested, and Government was unable to convey the enormous quantities of parcels. I have therefore been compelled to charge actual transport cost as from May 1st of this year. The Arabs im­ ported during the year 789 parcels by this means, weighing 8,681 lbs. and valued at £1,216, while all other parcels aggre­ gated only 578, weighing 3,076 lbs. and valued at £217. The price of natron, the chief article of export southwards, fell during the year, owing to the large quantity shipped by canoes from Yola, and consequently traders exported specie southwards, making their profit on the up-journey."



Don't forget to follow this page for unique African stories and also my YouTube page
https://youtube.com/?si=2VTBTO_uNEa3_XjW and on twitter: mayowa_blades

Abinda Ya Banbanta Wa'azin Kasa Da Izala za ta Gabatar Yau a Zaria da sauran.1. Yau shekaru 9-10 rabon da Izala ta kawo ...
30/12/2023

Abinda Ya Banbanta Wa'azin Kasa Da Izala za ta Gabatar Yau a Zaria da sauran.

1. Yau shekaru 9-10 rabon da Izala ta kawo Wa'azin Kasa jihar Kaduna, a lokacin rasuwan Marigayi Sheikh Muhammad Auwal Albany Zaria, in da akai cikowan da ba'a taba yi ba a Zaria, na tuna lokacin mutane se suma s**ai ta yi, akai ta fita da su. To daman muna kishin ruwan wa'azin se gashi Allah ya dawo mana da shi, kuma zaa yi a fada Me Martaba Sarki a yau din nan.

2. An jima ba'ayi wa'azin Kasa da ya tara Manyan Maluma da farfesoshin Kungiyar ba, k**ar wannan, irin shehunan da s**a kwararo jihar Kaduna abin gunin shaawa da qaye, wanda hakan ze sanya mutane da dama ba za su so su rasa wannan fa'ida ba. Dama Kaduna farin jini ta ke da shi in aka kawo National Program, shiyasa har gajiya nake da daukan wayan baki da s**a shigo daga sassan Najeriya har da kasashe makota.

3. Sabanin Yanda ake wa'azin na Kasa da dare, wannan karo za'a fara tun bayan la'asar ne, kuma ba karatun safe sabida yanayin tsaro, da safe kowa ze k**a hanyar tafiya ne, wanda shi ne ya bada sabon salon wa'azi da aka fara na..

4. Tura Maluma masu dama zuwa wasu garuruwan Don a fa'idantu kuma a yi zumunci, inda s**a gabatar da PRE-KHUDBA, da sallahn Juma'a, da Muhadara na dare ma maza, har mata ba'a bari ba za'a musu Muhadarah na safiya, kafin Maluma su gangaro Birnin na Zazzau, wanda hakan ya gudana a kusan LGs 18 cikin 23 da muke da su a fadin jihar, wanda wannan tsari ya anfanar matuqa, yayin da suma maluman Kadunan aka jirkita musu Masallatai s**a gabatar da sallah. Wannan tsari k**an yanda na fada gunin shaawa ne, kuma abin koyi, muna Allah san barka ma shagorancin Shugaba Imam Abdullahi Balalau, da mukarraban sa.

5. ALLAH ya gafarta ma Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria, ya sanya mu yi taro lafiya mu tashi kalau, ya kara jagoranci ga Shugabannin mu, ya yi albarka wa Maluman mu, ya maida bakin mu gida lafiya cikin aminci.

Ibrahim Shehu Giwa,
PRO JIBWIS Social Media,
Kaduna State.
30th December, 2023.

JIBWIS NIGERIA

Assalamualaikum Dan Allah jamaa kutai maka Mana kuyada wanan photon wanan yarinyar ta batane tunjiya ake nemanta baagant...
30/12/2023

Assalamualaikum Dan Allah jamaa kutai maka Mana kuyada wanan photon wanan yarinyar ta batane tunjiya ake nemanta baaganta ba sunanta Amina Amma momy ake cemata Dan girman Allah duk Wanda yaci karo da wanan photon ya temaka Mana ya tutura group ko Allah zaisa a dace Wanda Allah yasa ya ganta ya Kira wanan lambar 09123620789 Dan Allah jamaa kutemaka Allah yasa adace

©️

HOTUNAN YARAN DA INYAMURAI S**A SATO SU DAGA BAUCHI INDA Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta mayar da yaran zuwa hannun i...
30/12/2023

HOTUNAN YARAN DA INYAMURAI S**A SATO SU DAGA BAUCHI INDA Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta mayar da yaran zuwa hannun iyayensu.

MUTANEN BAUCHI SAI KU FARKA DAGA SHARRIN INYAMURAI…!

30/12/2023

Allah Ka Farantawa Zuciyar Da Take Kaunar
Manzo Sallallahu Alaihi Wasallam ❤🙏.

Wata Matashu Ƴar Nigeria, Tayi fice Tum Bayanda Takarance Littatafai 100 A shekarar da Tagabata ta 2022Matashiyar Mai Su...
30/12/2023

Wata Matashu Ƴar Nigeria, Tayi fice Tum Bayanda Takarance Littatafai 100 A shekarar da Tagabata ta 2022
Matashiyar Mai Suna Ezioma Kalu, A wannan Shekararma Baa barta a bayaba Domin awanna karon ƙari tayi akan Na Shekarar da Ta gabata Takaranta Littatafai 122 acikin wanna Shekarr 2023

Mawakin Afrobeats, Ayo Balogun, wanda aka fi sani da Wizkid, ya kashe sama da Naira biliyan daya wajen siyan sabuwar mot...
30/12/2023

Mawakin Afrobeats, Ayo Balogun, wanda aka fi sani da Wizkid, ya kashe sama da Naira biliyan daya wajen siyan sabuwar mota kirar Ferrari SF90.

Shahararren mai sayar da ababen hawa, ne ya sanya wa mawakin alamar a shafin Instagram.

Yan'uwa ko kunsan cewa da Alhaji lawan da abokinsa Faruk yaran Al'amin ne sannan duk kudin da Alhaji lawan yake kashewa ...
30/12/2023

Yan'uwa ko kunsan cewa da Alhaji lawan da abokinsa Faruk yaran Al'amin ne sannan duk kudin da Alhaji lawan yake kashewa Jamila kudin Sadiq sani Sadiq ne,
Sannan Maryam ta tsallake duka jarabawan da Al'amin yayi Mata haka yasa ya fallasa kansa
Wlhy wlhy wannan abin ba iya film kawae bane izina ne awajen Mata masu hali irin na Jamila
da Kuma mahaifiyar ta sannan karatune bawai iya mukalla muyi murna munajin dadi ba mudauki darasi ciki mu watsar da shirmen dake cikinsa
Abinnan nan yana faru dagaske kuma azahiri basau daya ba biyu ba

Koma dei yayane AMINU SAIRA Allah ya Kara basira

Masu Salatin Annabi Muhammad (SAW) na lokutan daren Juma'a da ranar Juma'a muna rokon ku don girman Allah don alfarmar w...
30/12/2023

Masu Salatin Annabi Muhammad (SAW) na lokutan daren Juma'a da ranar Juma'a muna rokon ku don girman Allah don alfarmar wanda kuke yiwa Salatin a gurinku ku yiwa Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf Addu'a lokacin da kuke Salatin ko idan kun kammala akan Allah ya tsarewa masa hakkin sa, kada Allah ya bawa Azzalumai ikon zaluntar sa, duk masu burin zaluntar sa Allah gaka gasu nan.

Khatimu Kulkul
28 Dec 2023.

29/12/2023

Tirkashi!! Ganin Sarkar Kafa Na Mata Da Akayi Na Rahma Sadau Ya Janyo Cece Kuce A Arewaci 👇👇

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN Yaro da muka wallafa a wannan kafa da ake cigiyar sa jiya da daddare mai suna Ibrahi...
28/12/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN
Yaro da muka wallafa a wannan kafa da ake cigiyar sa jiya da daddare mai suna Ibrahim Muntaka Muhammad da aka nemeshi aka rasa a gaskia wanda biki s**a zo daga kaduna a Safiyar yau an tsinci gawarsa a gona a agoro tudun wadan Zaria an kwakule mishi ido.

Allah muke roko da ya jikansa da Rahma, ya kuma tona asirin wayanda s**a aikata wannan barna.

-- Nasir Aliyu Babanyaya

Congratulations Momme Gombe Kannywood best actress 2022-2023 pandora award
21/12/2023

Congratulations Momme Gombe Kannywood best actress 2022-2023 pandora award

🇹 🇷 🇺 🇸 🇹  🇩 🇦 🇹 🇦  🇵 🇷 🇴 ᵈᵃᵗᵃ ᵐᵃⁱ ˢᵃᵘᵏⁱ ᵍᵃ ᵃʳᵃʰᵃ Ku sauke Appilication mai suna Trust Data pro domin samun damar sayen ...
06/12/2023

🇹 🇷 🇺 🇸 🇹 🇩 🇦 🇹 🇦 🇵 🇷 🇴
ᵈᵃᵗᵃ ᵐᵃⁱ ˢᵃᵘᵏⁱ ᵍᵃ ᵃʳᵃʰᵃ
Ku sauke Appilication mai suna Trust Data pro domin samun damar sayen Data mai sauki akan farashi daidai burinku👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=trust.datapro

Domin neman karin bayani akan sayen Datar mu Yi magana a WhatsApp 👇
08064342805

Naziru yafi Dalilin da yasa Basa Zama Inuwa ɗaya Da Rara
17/09/2023

Naziru yafi Dalilin da yasa Basa Zama Inuwa ɗaya Da Rara

Address

Jabi
Abuja
900001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood Films posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Media/News Companies in Abuja

Show All

You may also like