Jaridar Hausa

Jaridar Hausa Jaridar Hausa Jarida Ce Da Zata Ringa Kawo Maku Sahihan Labarai Da Harshen Hausa

13/03/2024

Tirƙashi...

Mal Muhd Sani Umar,
Yayi Kyautar Gudumawar Naira Million 1 Ga Shugaban Yan Kasuwa Na Karamar Hukuma Potiskum LGA Chairman Engr, Alhaji Nasiru Mato

Wannan Gudumawar Ta Biyo Bayan Kira Da Matasan Potiskum LGA Sukeyi Akan Chairman Ya Fito Takaran Shugabancin Karamar Hukuma Potiskum LGA.

RA'AYI RIGA...Ni Mamman Sani Babban Layi Mamman Sani Mai InjiShugaban masu injin nuqa dake gundimar gadan talakawa ariki...
11/03/2024

RA'AYI RIGA...

Ni Mamman Sani Babban Layi Mamman Sani Mai Inji

Shugaban masu injin nuqa dake gundimar gadan talakawa arikime dogo Nini Ward Potiskum LGA Yobe State.

Ina Neman alfarman shugaban gamayyan kungiya kasuwa dake karamar hukuma Potiskum LGA chairman Engr Alhaji Nasiru Mato ya taimaka ya fito Neman takaran shugabancin karamar hukuma potiskum LGA a zaben ta zai gudana anan GABA 25/May/2024 in Allah ya kaimu lokacin.

Sbd a iya tunanina amincewar chairman Engr Mato a matsayin shugaban Potiskum LGA zai kasance abin alkhairii da alummar gari Potiskum masu kishin garin Potiskum.

Chairman Engr Mato ya jagoranci addua da nufin Allah ya kara Saukaka mana wannan lamarin na TSADAN RAYUWA chairman Engr Mato ya kasance mutum mai son cigaba Potiskum LGA da taimakon bayin Allah sannan chairman yana iya kokari kai koken yan kasuwa da alummar gari a duk lokacin Abu na Neman taimako.

Wannan dalilin yasa muke Neman alfarman shugaban gamayyan kungiya kasuwa ya fito takaran shugabancin karamar hukuma Potiskum LGA za'mu zabeshii a Ako wace Jam'iya yafito insha Allahu.

Rashin amincewar chairman Engr Mato zai sa mu kaishi kotu kara domin neman hakkinmu akan ya fito ya cece matasan Potiskum LGA.

Mamman Sani Mai Inji Gadan Talakawa Arikime Dogo Nini Ward Potiskum LGA 🙏

GAWUNA KO ABBA: Mun Shirya Karbar Hukuncin Da Kotun Koli Za Ta Yanke a Yau, Cewar Kanawa
21/12/2023

GAWUNA KO ABBA: Mun Shirya Karbar Hukuncin Da Kotun Koli Za Ta Yanke a Yau, Cewar Kanawa

TATTAKI...Wasu Matasa Su Uku Yan Asalin Karamar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna, Sun Fara Tattaki Zuwa  Garin Kaduna Domin Y...
03/09/2023

TATTAKI...

Wasu Matasa Su Uku Yan Asalin Karamar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna, Sun Fara Tattaki Zuwa Garin Kaduna Domin Yin Godiya Ga Gwamnan Jihar Na Kaduna Sanata Uba Sani, Bisa Rage Kudin Makarantar Da Yayi A Fadin Jahar

Matasan Wadanda Dukkanin Su Dalibai Ne Sunce Wannan Abu Da Gwamnan Yayi Ya Chanchanci Su Nuna Masa Farincikin Su A Zahiri Matsayin Su Na Dalibai Yadda Zasu Kara Masa Kwarin Guiwar Cigaba Da Samar Da Sauye Sauye Masu Kyau Don Kyautatama Talakawa

Yanzu Haka Dai Matasan Sun Iza Keyar Su Zuwa Garin Kaduna Bayan Sun Yada Zango A Garin Zaria Sun Kwana.

Muna Yi Masu Fatan Alkairi Da Fatan Allah Ya Sauke Su Lafiya.

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji'unLabarin dake riskar mu cikin daren nan masu Garkuwa da Mutane sunje har gida sun dauki...
25/08/2023

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji'un

Labarin dake riskar mu cikin daren nan masu Garkuwa da Mutane sunje har gida sun dauki Hon. Kawu Yakasai APC Organizing Secretary Kaduna State

Muna Adu'ar Allah Madaukakin Sarki Daya Bashi Kariya Ya Kubutar Dashi Cikin Aminci. Amin

Daga Bangis Yakawada

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN! Kidinafas din da s**a shigo Kofar Gayan Zariya sun kashe mutane 2 k**ar yadda zaku iy...
13/08/2023

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN!

Kidinafas din da s**a shigo Kofar Gayan Zariya sun kashe mutane 2 k**ar yadda zaku iya ganin gawarwakin su a kasa.

1. SHAMSU na gidan Larabawa, da kuma

2. Shafiu gidan Malam Isuhu.

Allah Ya Yafe Musu , Ya Allah Ka KarɓiI Shahadar Su , Wanda Aka Sace, ALLAH Ka kubutar dasu.

A Irin Wannan Yanayin Da Ake Ciki Na Tsadar Rayuwa Ina Kara Bawa Matasa Shawara Da Su Tsayu Akan Kokarin Kirkiran Hanyoy...
20/07/2023

A Irin Wannan Yanayin Da Ake Ciki Na Tsadar Rayuwa Ina Kara Bawa Matasa Shawara Da Su Tsayu Akan Kokarin Kirkiran Hanyoyin Samawa Kansu Saukin Rayuwa Ta Hanyar Amfani Da Sabbin Kirkira Wajan Juy Biyar Ka Samu Goma.

In Katsaya Tunanin Taya ZaKa Samu Kudi A Online Ba Tare Da Ka Shiga Rana Ba, To Ka Tuna Mai K**anin Facebook "Mark" Ma Kwance Yake A Daki Ammma Yana Samun Kudade, Haka Mai Kamfanin Twitter "Elon"

Babu Wanda Yace Dole Sai Ka Sanya Kudin Ka Amma Kasani Kada Ka Dunga Zargin Matasa Ya Akai S**ai Kudi S**a Barka, Dan Haka Maza Ka Shiga Duniyar Digital Dan Inganta Rayuwar Ka, Da Samun Yan Daloli 5 Zuwa 6 Watarana Zaka Samu Daloli Sama Da 1000 Kuma K**a Kwance.

Dan Haka Nake Sake Gabatar Maka da .IO Domin Samun Yan Daloli Kana Kwance, koba Komai Ka Maida Na Datarka Anan.

Wanda Har Yanzu Bai Iya Linking Din Binance Nashi Da Catly Ba, To Zan Samu Time Na Koyar Da Shi Nayi Video Na Sa Mashi Dan Ya GaneYadda Zai Yi, Dan Haka Maza Kai Register Da Catly Dan Kaima Kada A Barka A Baya.

Ga Link A Kasa.
https://www.catly.io/mobile/ #/pages/cat?rid=1215060

Mai Kake Da Wayar Hannun Ka?
Register kyauta ne

Ayi faka-faka ayi Shi aidrop ne yanzu yanzu, abinda zakayi shine:

1. Ka shiga ta wannan link din sai ka dannan "Signup" ka bude account.

2. Daganan zaka ga inda aka saka "Claim Airdrop" sai ka taba.

3. Bayan zaka dauko address din $USDT na Binance amma na "BEP20". Sai kayi pasting a gurin.

4. Kana sakawa shikenan zasu sa maka Aidrop din..

https://www.catly.io/mobile/ #/pages/cat?rid=1215060

Daga Alhaji Sani Daula Sarkin Samarin Najeriya

Ya K**a Hanyar Zuwa Abuja Daga Kaduna Domin Taya Dino Melaye Murnar Zama Dan Takarar Gwamnan KogiTun asubahin ranar Juma...
22/05/2023

Ya K**a Hanyar Zuwa Abuja Daga Kaduna Domin Taya Dino Melaye Murnar Zama Dan Takarar Gwamnan Kogi

Tun asubahin ranar Juma'a wani matashi ya k**a hanyar zuwa garin Abuja domin taya Sanata Dino Melaye murnar nasarar cin zaben fidda dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP a jihar Kogi.

Wakilin nu 'Bangis Yakawada' daga Kaduna ya tattauna da matashin a daidai garin Jere, kana kuma ya kara haduwa da shi yana dab da shiga birnin Tarayya Abuja, kuma ya fada masa dalilin yin wannan tattakin na shi.

Ya ce dalilin yin wannan tattaki na shi ba domin kudi ko abun duniya bane hasali ma shine yake tafe da abubuwan karramawa da tsarabobi kala-kala wadanda yake so ya bashi idan sun hadu, ya ce shi masoyin sane tun ba yau ba kuma ya dade yana bibiyar siyasar sa yana kuma yi mashi fatan Alkairi kwatsam se labarin labari ya iskeshi gwanin nasa Dino Melaye, yayi nasarar zama dan takarar Gwamna a Jihar Kogi wanda a cewar sa bazai iya misulta farincikin dake a cikin ransa ba

Domin Kuwa Dino Ya Cancanta Saboda Mutum Ne Mai Tausayi Da son Cigaban Al'umma Musamman Matasa Ire-Iren Shi, Kuma Dino Bashi Da Kabilancin Yare Ko Nuna Babban Cin Addini Ko Wariya Kowa Nashi Ne Sannan Kuma Dino Yayi Aiyukan Alhairai Da Dama A Fadin Kasarnan Baki Daya Musamman Ma A Jihar Sa Ta Kogi Lokacin Dayake Sanata Don Haka Yace Idan Allah Ya Kaishi Lafiya S**ayi Ido Biyu-Biyu Dashi Zai Nemi Daya Kaishi Jihar Kogi Domin Yayi Kira Ga Al'ummar Jihar Kogi Dasu Mayar Da Hankulan Su Guri Guda Su Zabi Dino Melaye, Domin a cewar sa Wannan Wata Dama Ce Tazo Masu Don Haka Suyi Amfani Da Ita Domin Ita Dama Sau Tari Takan Zoma Dan Adam Ne Sau Daya a Rayuwa Kafin Ta Sake Dawowa Akan Jima.

Don Haka Su Zabi Dino Melaye Amatsayin Gwamnan Jahar Kogi Tabbas In S**a Zabe Shi Yace Yana Da Tabbachin Baza Suyi Dana Sani Ba Domin Kuwa Zai Kawo Musu Cigaban Da Ba'a Taba Samu Irin Sa Ba a Jihar Kogi

Daga karshe ya yi addu'ar Allah ya tabbatar da Dino Melaye a matsayin gwamnan jihar Kogi.

Daga Bangis Yakawada

A  ranar Alhamis 13 ga watan Afrilu Marigayi Sheikh, Ja'afar Mahmud Adam ke cika shekara 16 da rasuwa. An harbe fitaccen...
13/04/2023

A ranar Alhamis 13 ga watan Afrilu Marigayi Sheikh, Ja'afar Mahmud Adam ke cika shekara 16 da rasuwa.

An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jagorantar sallar Asuba a masallaci a Kano ranar Juma'a, 13 ga watan Afrilun 2007.

Allah kaji kan Sheikh Jafar M. Adam, Ka Karbi Shahadar sa. Amin

Alhamdulullah!Alhamdulullah!!Alhamdulullah!!!Marry Ta Koma MaryamWata Baiwar Allah Ta Karbi Addinin Muslunci Yau a Gurin...
10/04/2023

Alhamdulullah!
Alhamdulullah!!
Alhamdulullah!!!

Marry Ta Koma Maryam

Wata Baiwar Allah Ta Karbi Addinin Muslunci Yau a Gurin Tafsirin Sheikh, Dr. Sa'ad Abubakar Imam ABU Zaria Wanda Yake Gabatarwa a Babban Masallacin Juma'at Dake Danraka Samaru, Zaria

Muna Tayata Murna Sannan Kuma Munayi Mata Addu'ar Allah Madaukakin Sarki Daya Dauwamar Da Ita a Cikin Addinin Muslunci. Amin

Daga Bangis Yakawada

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji'un!!!A kalla Mutane Bakwai (7) Ne S**a Rasa Rayukan Su Yau a Garin Anguwar Dangaladima D...
08/04/2023

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji'un!!!

A kalla Mutane Bakwai (7) Ne S**a Rasa Rayukan Su Yau a Garin Anguwar Dangaladima Dake Gundumar Yakawada, Karamar Hukumar Giwa, Jahar Kaduna

'Yan Ta'addan Sun Kai Farmakin Nasu Na Kan Mai Uwa Da Wabi Ne a Yau Asabar 08-04-2023, Da Misalin Karfe 1:40 Na Tsakar Rana Daidai Lokacin Da Kowa Ke Sabgar Gaban Sa Babu Zato Babu Tsammani

An Kuma Garzaya Da Wasu Bayin Allah Da S**a Samu Raunika Na Harbin Bindiga Asibiti Domin Duba Lafiyar Su,

Su Kam Tasu Tayi Kyau Sun Kashe Su Da Azumi a Bakin Su, Kuma Babu Laifin Komi. Ya Allah Ka Karbi Shahadar Wadannan Bayin Allah Naka Ka Lullube Su Da Rahamar Ka

Wadannan Yan Ta'addan Allah Ka Wulakanta Su Darajar Manzon Allah S.A.W, Amin

Daga Bangis Yakawada

Rahotonnin dake zuwa mana yanzu haka daga Karamar Hukumar Giwa dake Jahar Kaduna, 'yan ta'adda sun Kai mummunan hari a k...
08/04/2023

Rahotonnin dake zuwa mana yanzu haka daga Karamar Hukumar Giwa dake Jahar Kaduna, 'yan ta'adda sun Kai mummunan hari a kauyen Anguwar Dangaladima Dake gundumar Yakawada

Wakilin mu Bangis Yakawada, ya tabbatar mana da faruwar lamarin sedai yace a halin yanzu bayan sunyi kokarin sanar da jami'an tsaro halin da suke ciki Allah cikin ikon sa jami'an tsaron sun Kawo masu dauki na gaugawa kuma yace ba tare da gazawa ko bata lokaci ba sun farmaki 'yan ta'addan a inda suke tsaka da yin gumurzu yanzu haka

Bangis Yakawada, zamu kasance tare dakai domin Jin halin da ake ciki.

ALLAHU AKBAR:Addinin Muslunci ya samu karuwa Kafun yanzu sunanta (Abi Goodman) a jihar Bauchi take, amma yanzu ta koma '...
26/03/2023

ALLAHU AKBAR:

Addinin Muslunci ya samu karuwa Kafun yanzu sunanta (Abi Goodman) a jihar Bauchi take, amma yanzu ta koma 'Hafsat' bayan ta karbi addinin Muslunci.

Muna Addu'ar Allah ya dauwamar da ita a cikin musulunci, Allah ya cigaba da daukaka musulunci da musulmai. Amin.

Daga Bangis Yakawada

TURKASHI: 'Yan Kwankwasiyya Sun Hau Layin Zabe Tun A Tsakiyar Dare Domin Zabar Abba Gida-Gida
18/03/2023

TURKASHI: 'Yan Kwankwasiyya Sun Hau Layin Zabe Tun A Tsakiyar Dare Domin Zabar Abba Gida-Gida

AlhamdulillahYanzu haka Kayan zaɓe sun samu isa ko wace mazaba dake fadin karamar hukumar Giwa, Jihar Kaduna, an kuma ka...
18/03/2023

Alhamdulillah

Yanzu haka Kayan zaɓe sun samu isa ko wace mazaba dake fadin karamar hukumar Giwa, Jihar Kaduna, an kuma kammala komai gobe kawai ake jira a fita rumfunan jefa ƙuri'a idan Allah ya kaimu domin fafatawa

Godiya ta musamman ga Dattijo mai Girma Hon. Lawal Samaila Abdullahi Yakawada, a bisa irin gudummawar da yake bayarwa domin ganin wannan zabe ya gudana ba tare da wata matsala ba.

Fatan mu ayi zaɓe lafiya, a gama lafiya.
Allah ya ba Jam'iyyar mu ta APC nasara. Amin

Daga Bangis Yakawada

DA ƊUMI ƊUMI: Kotun Ƙolin Najeriya ta ƙwace tare da bai wa Ahmad Lawan takarar sanataShugaban Majalisar Dattawa, Ahmed L...
06/02/2023

DA ƊUMI ƊUMI:

Kotun Ƙolin Najeriya ta ƙwace tare da bai wa Ahmad Lawan takarar sanata

Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmed Lawan Yayi Nasara A Kotun Koli

inda kotun ta bayyana shi a matsayin dan takarar sanata mai wakiltar yobe ta Arewa.

Wane fata zaku yi masa ?

Daga Bangis Yakawada

Farashin Kayan Hatsi Na Cigaba Da Faɗuwa Ƙasa Warwas a Kasuwannin Arewacin NajeriyaYanzu Haka Muna a Kasuwar Giwa, Jahar...
02/02/2023

Farashin Kayan Hatsi Na Cigaba Da Faɗuwa Ƙasa Warwas a Kasuwannin Arewacin Najeriya

Yanzu Haka Muna a Kasuwar Giwa, Jahar Kaduna,
Ga Yadda Farashin Ya Kaya a Yau Alhamis 02-02-2023....

MASARA 13k Last week 24k
Dawa 11k. Last week 21k
Farin wake. 25k. Last week 40k
Shinkafa 14k last week 26k
Waken soya 21k last week 31k
Dauro. 27k last week. 27k

Daga Bangis Yakawada

INA NAN CIKIN JAM'IYYAR APC DARAM-DAM YAKAWADA...Hon. Lawal Samaila Abdullahi Yakawada, ya musanta raderadin da ake akan...
24/10/2022

INA NAN CIKIN JAM'IYYAR APC DARAM-DAM YAKAWADA...

Hon. Lawal Samaila Abdullahi Yakawada, ya musanta raderadin da ake akan sa cewan ya fice daga Jam'iyyar APC ko kuma Wai yana shirin fita daga Jam'iyyar

Da yake mayar da martani kan raderadin da ake yi a kansa Hon. Lawal Samaila Abdullahi Yakawada, wanda jigo ne a Jam'iyyar ta APC kuma mamba a kwamitin yakin neman zaben dan takarar Shugabancin Kasar Alhaji Bola Ahmad Tinubu, Da kuma Sen. Uba Sani, yace bashi da masaniyar inda aka fito da wannan batu kuma yana kira ga Jama'a dasu yi watsi da wannan magana domin kuwa magana ce marar mak**a bare tushe

Ya kuma kara da cewa shi a yanzu ne ma ya mike kafafuwan sa ya kuma gyara zaman sa a cikin Jam'iyyar APC saboda haka babu gudu babu ja da baya Jam'iyyar APC yake a yau ita Kuma zai yi gobe idan Allah ya yarda babu mis.

Hon. Lawal Samaila Yakawada, yace baiga dalilin da zai sa ya sauya Jam'iyyar sa ta APC ba a halin yanzu a saboda haka yace za su yi kyakykyawan shiri da tanaji na musamman domin tunkarar zaben dake tafe don tabbatar da Jam'iyyar APC ta samu nasarar lashe zabukan ta dake tafe

Kuma Hon. Lawal Samaila Yakawada, ya umarci Masoyan sa dasu kwantar da hankulan su domin kuwa babu wata mak**anciyar maganar sauya Jam'iyya da yake shirin yi magana ce ta banza marar tushe

Sannan Kuma ya kara umartar su dasu fito su hidimta ma Jam'iyyar APC kuma ranar zabe su tabbatar sun zabi Jam'iyyar ta APC tun daga Sama har kasa suyi APC sak

A karshe yana kira da Jama'a da su mayar da hankulan su wajen yima kasa Adu'ar samun zaman lafiya, da damuna mai Albarka, Allah ya yaye mana wadannan fituntunu da suke addabar yankunan mu na Karamar hukumar Giwa, Jahar Kaduna, da kuma kasa baki daya. Amin.

KARYA AKE MANI BAN FITA DAGA JAM'IYYAR APC BA HON. LAWAL SAMA'ILA YAKAWADA..Hon. Lawal Samaila Yakawada, wanda jigo ne a...
23/10/2022

KARYA AKE MANI BAN FITA DAGA JAM'IYYAR APC BA HON. LAWAL SAMA'ILA YAKAWADA..

Hon. Lawal Samaila Yakawada, wanda jigo ne a Jam'iyyar APC ya karyata jita-jitar da ake yayatawa cewan ya sauya sheka daga APC zuwa Jam'iyyar PDP ko kuma yana shirin ficewa daga Jam'iyyar, inda yace karya ce da kuma yarfe irin na Siyasa

Hon, Lawal Samaila Yakawada, ya cigaba da cewa da shi da dukkanin Jama'ar sa suna nan daram dam a cikin Jam'iyyar su ta APC babu ja da baya, kuma za suyi iya bakin kokarin su don ganin Jam'iyyar su ta APC ta samu gagarumar nasarar cinye zabukanta da suke tafe na 2023, tun daga kan Dan takarar su na Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu, har zuwa yan majalisun su na Jaha yace Sak.

A karshe Hon. Lawal Samaila Yakawada ya umarci dukkanin Masoyan sa a duk inda suke da suyi APC SAK babu mis tun daga Sama har kasa Sak, Sak, Sak,

Sanarwa Daga Bangis Yakawada, Mashawarci Na Musamman Kan Kafofin Sadarwa.

An Gudanar Da Gagarumin Taron Adu'oi na Malamai 150, na lardin Zazzau da kuma Saukar  Alqur'ani mai girma na musamman do...
10/10/2022

An Gudanar Da Gagarumin Taron Adu'oi na Malamai 150, na lardin Zazzau da kuma Saukar Alqur'ani mai girma na musamman domin nemama kasa zaman lafiya da kuma yima dan takarar Shugabancin Nigeria karkashin Jam'iyyar APC Alhaji. Bola Ahmad Tinubu, da sauran yan takarkarin Jam'iyyar APC Adu'ar Samun Nasara Baki daya a zaben 2023, mai zuwa

Taron ya gudana ne a garin Zaria karkashin Jagorancin Kodinatan Kungiyar 'Bola Ahmad Tinubu Campaign Organization (BATCO), Na Kasa Baki Daya Alhaji. Enilolobo H. Lukman.

Manyan Baki daga sassan jahohi daban daban ne s**a sami halarci taron Adu'oin

Kuma Bayan an kammala Saukar Alqur'ani mai girma an gudanar da kwarya-kwaryar walimar cin abinci duk a gurin taron

Da fatan kowa ya koma gidan sa Lafiya. Allah ya bamu Nasara Amin

Nigeria se Asiwaju Bola Ahmad Tinubu Insha Allahu.

Daga Bangis Yakawada

Yadda Miliyoyin al'umma su ka gudanar da bikin tunawa da fiyayyen halitta Annabinmu Muhammad S.A.W a kasar Yemen.
08/10/2022

Yadda Miliyoyin al'umma su ka gudanar da bikin tunawa da fiyayyen halitta Annabinmu Muhammad S.A.W a kasar Yemen.

An Sake Samun Wasu Matasa Su Biyu Daga Can Karamar Hukumar Giwa Jahar Kaduna Sun Soma Yin Tattaki Zuwa Garin Kaduna Domi...
30/09/2022

An Sake Samun Wasu Matasa Su Biyu Daga Can Karamar Hukumar Giwa Jahar Kaduna Sun Soma Yin Tattaki Zuwa Garin Kaduna Domin Yin Ido Bibbiyu Da Masoyin Su Kakakin Majalisar Jahar Kaduna Rt. Yusuf Ibrahim Zailani...

Da sanyin safiyar yau Juma'a ne aka hango wasu matasa su biyu abokanan juna sun kamo hanya gaba gadi sun nufo garin Kaduna, Da wakilin mu yayi hanzari ya garzaya gare su ya kuma zanta dasu domin jin ta bakin su da kuma dalilin wannan tafiya tasu se s**a shaida mashi da cewan sun daura niyyar yin tattakin nasu ne zuwa garin Kaduna domin soyayyar da suke yima Yusuf Zailani wato kakakin Majalisar Jahar ta Kaduna

Tattaki dai ya zamo tamkar ruwan dare a tsakanin matasan wannan zamani inda kowa ke zuwa gurin Masoyin sa domin tattabar da kauna da yake masa

Ko a kwanakin baya ma seda aka samu wasu matasa suma su biyu da s**a yi irin wannan tattakin zuwa Garin Kano wajen mawaki Dauda Kahutu Rarara, kuma yayi masu kyakykyawar tarba sannan yayi masu goma ta Arziki.

Se muce Allah ya sauke su lafiya ya kuma bada SAA, Ameen.

Mìjìna ya dawo gìda saì ya banì kwalìn alawa (Chocolate), ya ce, ìna ta ya kì murnar zagowar ranar haihuwar kì.Na ajiye ...
21/09/2022

Mìjìna ya dawo gìda saì ya banì kwalìn alawa (Chocolate), ya ce, ìna ta ya kì murnar zagowar ranar haihuwar kì.

Na ajiye a gefe ba tare da ko kallonta ba. Bayan kwana biyu na je gidan barka (ƙawata ta haihu) sai na ɗau kwalin alawar na bata.

Ko da komowa ta gida, sai Ƙawata ta yi mini waya tana godiya, ta ce, irin wannan waya ƙirar Iphone 11 haɗe d kyautar kuɗi N500,000. Lalle kina ƙaunata sosai,wallahi ban taɓa tsammanin ƙawancenmu ya kai haka ba. Nagode Nagode..!

Idan kece yaya zakiyi ?

Shahararren Mawakin Adabin Hausar nan AMINU LADAN ALAN WAKA, tare da dan wasan kwaikwayo ABALE, Sun Fito Takara Gaba Gad...
07/09/2022

Shahararren Mawakin Adabin Hausar nan AMINU LADAN ALAN WAKA, tare da dan wasan kwaikwayo ABALE, Sun Fito Takara Gaba Gadi a Jihar Kano...

Aminu Alan Waka da Jarumin fina-finai Abale Daddy Hikima sun fara fita yakin neman zabe a jihar Kano a karkashin inuwar Jam'iyyar ADP

Aminu Ala da Abale dai sun fito takarar majalisar Dokokin Tarayya ne karkashin inuwar Jam'iyyar ADP, kuma za a fafata dasu a zaben 2023 mai zuwa tsakanin APC da PDP da kuma NNPP

Kuna ganin zasu kai labari kuwa?

Daga Bangis Yakawada

Wasu Matasa Su Biyu Sun Soma Tattaki Daga Jahar Kaduna Zuwa Garin Kano Domin Yin Ido Biyu Da Shahararren Mawaƙin Siyasar...
06/09/2022

Wasu Matasa Su Biyu Sun Soma Tattaki Daga Jahar Kaduna Zuwa Garin Kano Domin Yin Ido Biyu Da Shahararren Mawaƙin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara...

Mustapha Iliyasu tare da Anas Lawal, Wasu Jajirtattun Matasa ne magoya bayan Jam'iyyar APC kuma ƴan gani kashenin ɗan takarar Shugabancin Najeriya Bola Ahmad Tinubu

A yayin tattaunawar su da wakilin mu Mustapha da Anas, sun shaida mashi cewan sun shirya wannan tafiya ne musamman domin ganawa da mawaki Dauda Adamu Abdullahi Kahutu RARARA, kuma su ƙara mashi ƙwarin guiwa a bisa irin gudummawar da yake baiwa Jam'iyyar su ta APC da kuma ɗan takarar su Alhaji, Bola Ahmad Tinubu Jagaban

Sun kuma ce da Akwai kyauta ta musamman wadda s**a tanajeta musamman domin su baiwa mawaƙin Rarara idan sun haɗu.

A yanzu haka dai sun bama Jahar Kaduna baya a inda s**a nausa zuwa garin kano gaba gaɗi

Daga Bangis Yakawada

TIRKASHI: Yadda Wani Barawo Ya Fasa Ginin Wani Gida, Yana Kokarin Sace Mashin Da Karfin Tsiya, Daga Karshe Dai Allah Ya ...
31/08/2022

TIRKASHI: Yadda Wani Barawo Ya Fasa Ginin Wani Gida, Yana Kokarin Sace Mashin Da Karfin Tsiya, Daga Karshe Dai Allah Ya Kubutar Da Ita

MAGANIN CIWON HAQORICIWON HAQORIA Sami Itacen Tumfafiya A  Dafa Da Jar Kanwa a Kuskura   da Dimin Shi Safe da Yamma Har ...
31/08/2022

MAGANIN CIWON HAQORI

CIWON HAQORI
A Sami Itacen Tumfafiya A Dafa Da Jar Kanwa a Kuskura da Dimin Shi Safe da Yamma Har Kwana 3,
Haqora Zaa Warke,

KOGON HAQORI
A dibi Audugar Cikin Kwallon Tumfafiya a Dangwali Nonon ta Kadan a Sa Cikin Kogon, A Riqa Yin Haka Lokaci-Lokaci, Kogon Zai Cike, (Amma fa Akwai Zafi)

TSUTSAR HAQORI
A Tafasa Saiwar Tumfay a Kuskura da Dimin Shi, Sau 3 A Rana Kwana 2,
Zaka Rabu da Ita,,

HAQORA MAI JINI
A Dafa Sassaqen Tumfafiya da Ganyen ta A Sa Gishiri Kadan, A Kuskura Baki da Dumi-Dumi Sau 3 A Rana Kwan 1 Zaayi,
Haqora Za Su Daina Jini

WARIN BAKI
A Dafa Furen Tumfafiya da Kwallon Ta Idan Ruwan Ya Huce A Sa A bin Wanke Baki (Brush) Ana Wanke Bakin Bayan an Dan Guntsi Ruwan
Kayi Ban Kwana da Doyin Baki,

HASKEN HAQORA
A Shanya Furen Tumfafiya Idan Ya Bushe A Maida Shi Gari A Hada Shi da Alaf Kadan, A Dan Gwala da Buroshi ko Asuwaki A Wanke Baki,
Haqora Za suyi Fari Tas,

DATTIN GORO KO HAYAQIN TABA
A Dafa Furen Tumfafiya da Lemun Tsami (Lime) A Wanke Baki Dashi da a bin Wanke Baki (Brush)
Dattin Zai Fita Daga Baki Gaba daya

Allah yasa mu dace Amen

Hon. Lukman Enilolobo, Na Cigaba Da Samun Karbuwa A Yankunan HausawaDaga Bangis YakawadaA Kokarin Sa Na Ganin Ya Karade ...
27/08/2022

Hon. Lukman Enilolobo, Na Cigaba Da Samun Karbuwa A Yankunan Hausawa

Daga Bangis Yakawada

A Kokarin Sa Na Ganin Ya Karade Kasar Nan Lunguna Da Sakon Ta Domin Ganin Ya Wayar Da Kan Al'umma Don Tabbatar Da Sun Zabi Alhaji. Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, A Matsayin Shugaban Kasar Nigeria a Shekarar 2023, Mai Zuw Domin Ya Gaji Shugaba Buhari

Hon. Lukman Enilolobo, Yace A Halin Da Ake Ciki Yanzu Babu Wani Yanki Na Kasar Nan Da Kungiyar ''Bola Ahmad Tinubu Campaign Organization'' (BATCO/BATSHETTI/MANDATE) Bata Kai Ba, Kuma Duk Inda S**a Yada Zango Suna Sanya Jajirtattun Wakilai Ne Wadanda Zasu Cigaba Da Jagorantar Tafiyar Har Zuwa Ga Lokacin Zabe.

Address

Kano
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jaridar Hausa:

Videos

Share


Other Abuja media companies

Show All

You may also like