05/07/2023
الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي عَافَانِي مِمَّا ابْتَلَاكَ بِهِ وَفَضَّلَنِي عَلَى كَثِيرٍ مِمَّنْ خَلَقَ تَفْضِيلَاً
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah wanda ya tseratar da ni daga irin wannan hali da ya shafe ku, kuma Ya fifita ni a kan halittu masu yawa". Falalar wannan addu'ar ita ce mai karatu ya tsira daga wahalhalun da ya gani.