30/03/2024
YAUKE CIKA KWANAKI ASHIRIN (20) CIP DA FARA AJIMIN RAMADAN, WATANDA ALLAH YA FIFITASHI FIYE DA SAURAN WATANNI, SAIDAI WANNAN SHEKARA TAZOWA AL'UMAR KAZAWAYE CIKIN CIKIN RASHIN INGANTATTAR WUTAR NEFA BAYAN LALACEWAR JANARETO GUDA CIKIN BIYU DA KE AKWAI, HAKAN YASA ANA ANFANI DA GUDA GEFI GEFI LOKACI LOLACI INDA YAU KASHI 65 NA AL'UMAR WANNAN GARI AIKIN SU YA DANGANTA DA WUTAR NEFA 🥱
ANA KWANA GUDA DA FARA IBADA HUKUMOMIN GAMU KAZAWAYE DA SAURAN WAKILLAI SUNYI ZAMA DAN SAMO MATSALAHA KAN WANNAN MATSALA DAN AIKA GABA HAR YAU ANA JIRO ✍️
YAU MUN SHIGA GOMA TA KARSHE WANDA KE TATTARE DUNBUN ALKAIRAI , WACE FATA,ADDU'A KUKEWA HUKUMOMIN MU DA AL'UMAR SU DAN SAMUN INGANTACIYAR WUTA
🤲🤲🤲
RAMADAN MUBARACK