Dora Tanya

Dora Tanya Mugudu tare mu tsira tare

12/11/2021
19/10/2021

A Madadin yan kungiyar Dan'agundi mutaimaki juna development association( DAMJUDA) muna amfani da wannan dama wajen mika sakon ta'aziyya zuwa ga iyalan Hon. Khadi muhd umar da dukkan mutanan Dan'agundi muna rokon Allah yajikansa yasa aljana Firdausi makomarsa mu koma indamu tazo Allah yasa my cika da imani

Send a message to learn more.

Dan'agundi Mutaimaki Juna Development AssociationYadda ta kasance Kenan a taron wannan kungiya karo na farko wanda ya gu...
27/09/2021

Dan'agundi Mutaimaki Juna Development Association
Yadda ta kasance Kenan a taron wannan kungiya karo na farko wanda ya gudanna ranar lahadi 26/9/2021taron ya Samu hallarta manyan baki na ciki da wajen unguwar, abubuwan da ya gabata sune.
Bayan Bude taro da addua an raba award, sannan aka saurari bayanin kungiya daga bakin Comrade musaddiq shehu kafinta sannan aka saurari tunasarwa daga bakin mal. Nafiu kurmawa, da Barr Nura ahmad, Barr Abubakar da kuma chairman na indakurma wanda ya bada kyautar barrow 2, shevir 2,manjagara2, diga biyu, wanda Hon Nura doctor ya bada kyautar tsintsiya 6 da slot na mutum 2 da kuma koyawa matasa 30 sannan. Muna godiya tare da bangajiyya ga Wanda s**a sami damar hallarta wannan taro.

Mun gode.
26/9 /2021.

Tautanawa tsikanin exco da members na wannan kungiya mai albarka
21/09/2021

Tautanawa tsikanin exco da members na wannan kungiya mai albarka

21/09/2021

muna jinjinawa mai girma gwamna kano Dr. Abdullahi umar ganduje sabida haramta Fina-finan da suke bata tarbiya

12/09/2021

Assalamu Alaikum yan wannan unguwa Mai albarka. A gaskiya abinda akayi Mana a cikin Shirin Aduniya, na aibata unguwa mu bamuji dadin ba sabida Dan'agundi ba yan iskabane kuma Dan'agundi unguwar masu tarbiyace. Muna Kira da babbar murya zuwa masu shirya wannan Shirin na Aduniya suyi gaggawar bawa mutanan wannan unguwa hakuri

12/09/2021

Assalamu Alaikum yan wannan unguwa Mai albarka. A gaskiya abinda akayi Mana a cikin Shirin Aduniya, na aibata unguwa bamuji dadin ba sabida Dan'agundi ba yan iskabane kuma Dan'agundi unguwar nasu tarbiyace. Muna Kira da babbar murya zuwa masu shirya wannan Shirin na Aduniya suyi gaggawar bawa mutanan wannan unguwa hakuri

A madadi Dan'agundi Mutaimaki Juna Development Association tana yiwa Saminu Abdullahi Rabata jaje sabi abinda yafaru das...
01/09/2021

A madadi Dan'agundi Mutaimaki Juna Development Association tana yiwa Saminu Abdullahi Rabata jaje sabi abinda yafaru dashi. Allah yakiyaye gaba

Yayin kai ziyara kungiyar gyara kayanka community organasation
02/07/2021

Yayin kai ziyara kungiyar gyara kayanka community organasation

A Yau kungiyar Dan agundi mutaimaki Dan'agundi Mutaimaki Juna Development Association da kai ziyara makabatar sagagi dom...
26/06/2021

A Yau kungiyar Dan agundi mutaimaki Dan'agundi Mutaimaki Juna Development Association da kai ziyara makabatar sagagi domin tsabtace makarbarta ta zuba kasa akan kabarin das**a fada sakamakon ruwa sama

15/06/2021
Yayin kai ziyara kurmawa youth development association ( kuyoda) domin tautaunawa da bamu shawarwarorin damin samun ciga...
02/05/2021

Yayin kai ziyara kurmawa youth development association ( kuyoda) domin tautaunawa da bamu shawarwarorin damin samun cigaba a cikin wannan tafiyar kungiya

Address

Manila

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dora Tanya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share