Shuaibu Sanco kwangila

Shuaibu Sanco kwangila SHUAIBU SALEH SANCO KWANGILA

Alhazan jihar Kaduna jirgin  farko  sun Taso Daga Jeddah Zuwa Gida Nijeriya da Misalin Karfe 4:30 agogon Saudi Arabia.Mu...
01/07/2024

Alhazan jihar Kaduna jirgin farko sun Taso Daga Jeddah Zuwa Gida Nijeriya da Misalin Karfe 4:30 agogon Saudi Arabia.

Muna Rokon Allah Yakawo Mana Su Lafiya Ameeen.

30/06/2024

ALLAH ka shiryar da mu, ka shiryar da
Zuriyarmu
ALLAH kasa mu rayu lafiya mu gama lafiya
Albarkacin SHUGABA (SAW)
šŸ™

Kowa Yace Kace AminAlbarkacin Manzon Allahļ·ŗ Hajjin 2025 Damu Za,ayi šŸ¤²
29/06/2024

Kowa Yace Kace Amin

Albarkacin Manzon Allahļ·ŗ Hajjin 2025 Damu Za,ayi šŸ¤²

Salam,Today 29/06/2024, MaxAir flight NGL2016 departed Jeddah to Abuja @13:39hrs with 459 Kogi Pilgrims and 99 Officials...
29/06/2024

Salam,
Today 29/06/2024, MaxAir flight NGL2016 departed Jeddah to Abuja @13:39hrs with 459 Kogi Pilgrims and 99 Officials.

Total Airlift = 13,642
Total Flights = 32

Source: NAHCON Command and Control Center Makkah

Masha Allah. Da sanyin safiyar nan an karfe sunayen rukuni na farko na Ć lhazan Jihar Kaduna da za su fara komawa gida. Y...
29/06/2024

Masha Allah. Da sanyin safiyar nan an karfe sunayen rukuni na farko na Ć lhazan Jihar Kaduna da za su fara komawa gida. Yau bayan sallar Isha'i aka ba su umurnin su yi dawafin ban-kwana domin kwasarsu zuwa gida Nijeriya a gobe Lahadi

28/06/2024

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all your support! Shuaibu Sanco Kwangila

DA'IRATU YAUMURRASUL.SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM.              Assalamu AlaykumAmadadin Wannan Da,ira Mai Albarka.Ta mata...
20/06/2024

DA'IRATU YAUMURRASUL.
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM.

Assalamu Alaykum
Amadadin Wannan Da,ira Mai Albarka.
Ta mata Zallah.
Suna Farin Cikin Gaiyatar Daukakin Mata Masoya Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.

Zuwa Wurin Taron Yau Murrasul Sallallahu Alaihi Wasallam.
(ME TAKEN ALFAHARINMU MU MATA MANZON ALLAH S.A.W)

Karo Na Biyu

Wanda Za,Ayi Kamar Haka .
Ranar Litinin 18/12/1445
24/06/2024.
Lokaci 9:00Na Safe
Wurin taro.Babban Masallacin Juma,a t Na Sabon Gari.(Masallacin Kwata)

Akwai Manyan Malaman Mata da Sha,irai .
A Wurin
Allah yabada iKon Zuwa Ameeen.

Sanarwa Daga Kwamitin Shirye Shirye.

10/06/2024

Jihar Kaduna Muna da adadin mahajjata 4,785

Haka Rayuwar take Muna Godiya da kulawa Masoya manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
02/06/2024

Haka Rayuwar take Muna Godiya da kulawa Masoya manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam

HAJJIN BANA JIRGI NA TAMANIN  (80)Amincin Allah gareku,Yau 01/06/2024, Jirgin Kampanin Max Air  me Lamba NGL1039 ya tash...
01/06/2024

HAJJIN BANA JIRGI NA TAMANIN (80)

Amincin Allah gareku,
Yau 01/06/2024, Jirgin Kampanin Max Air me Lamba NGL1039 ya tashi daga Gombe zuwa Jedda da karfe 09:03 Na Safen Nan
dauke da Alhazan jihar
Gombe (410)
Maza=268
Mata=142
Jami,ain Mutum (10)
Jimillar Alhazai= 33,630
Jimillar Jirage =80

Alhamdulillah

Ensuring Conducive Learning Environment: Governor Uba Sani commissions new classrooms. Continuing the commitment to enha...
17/05/2024

Ensuring Conducive Learning Environment: Governor Uba Sani commissions new classrooms.

Continuing the commitment to enhancing the quality of education in the state, Governor Uba Sani, represented by his Chief of Staff, Sani Liman, has commissioned a newly constructed 2 Blocks of 10 Classrooms at Government Junior Secondary School Abakpa, Kaduna North.

The groundbreaking of these blocks of classrooms took place on 31st August 2023, commemorating the Governor's first 100 days in office.

The newly constructed 2 blocks of 10 classrooms are furnished with 20 units of 3-seater desks, whiteboards, and notice boards. Additionally, new toilet facilities have been installed, and the entire school has undergone extensive renovation to ensure a conducive learning environment for students.

The new classrooms have expanded the capacity of the school to comfortably accommodate an additional 600 students.

Water, Sanitation and Hygiene facilities have also been provided with separate toilets for boys and girls and access for persons with disabilities.

This school is one of the 62 new secondary schools (39 Junior Secondary Schools and 23 Senior Secondary Schools) being constructed under the leadership of Governor Uba Sani.

HAJJIN BANASalamYau  15/05/2024 Jirgin MaxAir Mai Lamba .NGL3019 Ya tashi Daga Abuja Zuwa Madina .Da Misalin Karfe 8:04 ...
15/05/2024

HAJJIN BANA

Salam

Yau 15/05/2024 Jirgin MaxAir Mai Lamba .NGL3019 Ya tashi Daga Abuja Zuwa Madina .
Da Misalin Karfe 8:04 Na Daren Nan .

Dauke da Alhazan jihar Nasarawa. Ki Manin Mutum 545.
Official 14

Maza--341
Mata--204

Yawon Alhazan Nigeria da S**a Tashi .
Mutum 1,266

Jirgi Na Uku (3)
A kasa.
Alhamdulillah

SalamYau 15/05/2024 An Kaddamar da Fara Jigilan Maniyyata Zuwa Kasa Mai Tsarki.Inda Jirgin Flynas Mai Lamba XY8002 Ya ta...
15/05/2024

Salam

Yau 15/05/2024 An Kaddamar da Fara Jigilan Maniyyata Zuwa Kasa Mai Tsarki.

Inda Jirgin Flynas Mai Lamba XY8002 Ya tashi Daga Jihar Kebbi Zuwa Madina .
Da Misalin Karfe 4:54 Na Yamma.
Dauke da Alhaza Mutum 422
Maza --269
Mata--153
Da Kuma Official Mutum 7

Jirgin Farko (1)
Alhamdulillah

Governor Uba Sani's  administration in Kaduna State has reaffirmed its dedication to enhancing agriculture and bolsterin...
14/05/2024

Governor Uba Sani's administration in Kaduna State has reaffirmed its dedication to enhancing agriculture and bolstering rural economies. As part of this initiative, essential farm inputs for poultry and fishery, including chicks, fingerlings, and feed, were recently distributed to farmers, with a special focus on women. This support is designed to endure until harvest, aiming to fortify the agricultural sector and uplift local communities.

Representing the Governor, the Honorable Commissioner of Agriculture, Murtala Dabo, conveyed Governor Uba Sani's unwavering commitment to agricultural advancement in the state. He underscored the governor's pledge to continue such assistance in the future. Moreover, he highlighted the administration's plans to extend this aid to all Local Government Areas, thereby ensuring widespread empowerment of farmers and fostering agricultural growth across the entire state.

Gwamna Uba Sani ya nemi Gwamnatin Tarayya ta hanzarta kammala aikin titin Abuja - Kaduna - Kano, da titin Nnamdi Azikwe ...
08/05/2024

Gwamna Uba Sani ya nemi Gwamnatin Tarayya ta hanzarta kammala aikin titin Abuja - Kaduna - Kano, da titin Nnamdi Azikwe (Titin Bypass a Kaduna). Sannan ya roki a fara aikin Titin Kafanchan - Kwoi da Mando - Birnin Gwari.

Mai Girma Shugaban Kungiyar Fityanul Islam Na Jahar KadunaSheikh Rabi,u Abdullahi Zaria.Tare da Shugaban Hukumar Jindadi...
05/05/2024

Mai Girma Shugaban Kungiyar Fityanul Islam Na Jahar Kaduna
Sheikh Rabi,u Abdullahi Zaria.

Tare da Shugaban Hukumar Jindadin Alhazai Ta Jihar Kaduna.
Sheikh Abubakar S Salihu
A Wurin aiki Wani Taro Mai Mahimmin Taro Yau A kaduna

Kaduna Update: Governor Uba Sani is serving as a special guest at the Kaduna Book and Arts Festival, which is also known...
02/05/2024

Kaduna Update: Governor Uba Sani is serving as a special guest at the Kaduna Book and Arts Festival, which is also known as . In attendance are several notable personalities, including the former Governor's wife, Hajiya Hadiza Elrufai, senior government officials from the State Government, and other dignitaries.

Gwamnatin Jihar Kaduna, karkashin jagorancin Mai Girma Gwamna Sanata Uba Sani, za ta kaddamar da wani shiri irinsa na fa...
28/04/2024

Gwamnatin Jihar Kaduna, karkashin jagorancin Mai Girma Gwamna Sanata Uba Sani, za ta kaddamar da wani shiri irinsa na farko game da ʘirʙirarriyar Fasaha ta Artificial Intelligence da Fasahar zamani ta digital cikin harshen Hausa wanda aka shirya gudanarwa a dakin taro na Umaru Musa Yarā€™Adua, a ranar 30 ga Afrilu, 2024. Wannan taron ya nuna yadda ʙirʙirarriya fasaha ke ʙara samun wurin zama a dukkanin ɓangarori a wannan ʙasa.

Shirin Ya ʙunshi gajerun bidiyoyu 40 da wasu ʙananan hotuna masu motsi (kowane tsawon mintuna 4-5), wanda aka tsara cikin harsunan Hausa da Ingilishi. Shirin dai Mabudin kunnuwa ne game ilimin dake ʙumshe a cikin wannan sabuwar fasaha. Wannan shiri wani bangare ne na babban shirin Arewa Ladies4Tech, shirin da Google.org ke daukar nauyin yayin da Data Science Nigeria ke jagorancinsa. Manufar shirin shi ne samar da ayyukan yi a fannin kimiyyar bayanai da ʙirʙirarriyar Fasaha da kuma fasahar sadarwa ta dijital a jihar Kaduna da Arewacin Najeriya da ʘasa baki ɗaya.

Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna, Malam Salihu S. Abubakar tare da 'yan kwamitin kula da Aikin hajji n...
28/04/2024

Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna, Malam Salihu S. Abubakar tare da 'yan kwamitin kula da Aikin hajji na bana da wasu jami'an Hukumar sun ziyarci Cibiyar gudanar da bita ga Alhazai a Karamar Hukumar Soba a jiya Asabar.

Deputy Governor Dr Hadiza Sabuwa Balarabe alongside the Speaker of Kaduna State House of Assembly Hon Yusuf Dahiru Liman...
26/04/2024

Deputy Governor Dr Hadiza Sabuwa Balarabe alongside the Speaker of Kaduna State House of Assembly Hon Yusuf Dahiru Liman, State APC Chairman Air Commodore Emmanuel Jekada (Rtd) and other KDSG officials today received Vice President Kashim Shettima in Kaduna.

The Kaduna State Government, in collaboration with the National Malaria Elimination Programme, SCIDaR, and Roll Back Mal...
26/04/2024

The Kaduna State Government, in collaboration with the National Malaria Elimination Programme, SCIDaR, and Roll Back Malaria, observed World Malaria Day under the theme 'Accelerate the fight against Malaria for a more equitable world'.

Dr. Aisha Abubakar-Sadiq, the Permanent Secretary, represented the Honourable Commissioner of the Ministry of Health and led the proceedings. The day began with a press briefing on the initiatives to combat malaria, followed by an advocacy rally as part of the activities to mark the 2024 World Malaria Day.

KD Pilot 001 din mu Malam Uba Sani Allah yayi riko da hannunka zuwa dai dai šŸ™šŸ™
25/04/2024

KD Pilot 001 din mu Malam Uba Sani Allah yayi riko da hannunka zuwa dai dai šŸ™šŸ™

25/04/2024

Address

Kwangila Sabon Gari Kaduna
Zaria
ZARIA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shuaibu Sanco kwangila posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shuaibu Sanco kwangila:

Videos

Share

Category


Other Media Agencies in Zaria

Show All