Iyalan shugaban ƙungiyar Fulani sun yi kira ga shugaban sojojin Najeriya Christopher Musa da ya gaggauta sakin Alh Bodejo kan sake kama shi da sojoji suka yi.
Sun Karɓi Taliya Sun Zaɓi Tinubu, Ga Shi Ya Jefa Al'umma Cikin Bala'i, Cewar Shugaban Ƙungiyar National Youth Alliance Amb Aliyu Bin Abbas
Amb ya faɗakar da jama'a da su guji aikata irin kuskuren da suka aikata a zaɓen 2023 inda suka karɓi abincin da ba zai wuce musu kwana ɗaya ba, suka zaɓi azzalumin shugaban da zai yi shekara huɗu yana gasa musu aya a hannu.
Cikakkiyar hirar za ta zo muku gobe alhamis da misalin ƙarfe huɗu da rabi na yamma. 4:30 PM a Tashar Tozali TV
KBeautiful Actres #jamilanagudu with #Yar_arewa and also known as #Hajiya_aisha in #Sanda_series movies #danbello #kawumansur #hausa #bellogaladanchi #kannywood #comedy #arewa #nigeria #kenya #satire
#photography
#photooftheday
#photographychallenge
#PhotoEditingChallenge
#BestPhotographyChallenge
#moodchallengemoodchallenge
#moodchallengechallengeToday'sBest #photochallenge #bestchallenge
#photochallenge2022
#kannywoodstyle #kannywoodcelebrities
#kannywoodstyle
#arewafamilyweddings
Ku Saurari Muhimmiyar Sanarwa Game Da Źàñģa-Zanģaŕ Ĺumaña Da Ake Shirin Gudanarwa
BIDIYO MAI ƊAUKE DA DARASI
Akwai darasi matuƙa q cikin wannan bidiyon, duk wanda ya kalli wannan bidiyon zai gane cewa kowa yana da gudummawar da zai bayar don gyara al'umma.
TALAUCI DA TSADAR RAYUWA: Abun Baƙin Ciki Ne Da Takaici Lokacin Zaɓe Ka Ga An Ɗauki Taliya An Baiwa Mutum Wanda Zai Cinye Ta A Kwana Ɗaya, Amma Ya Je Ya Zaɓi Wanda Zai Yi Shekara Huɗu Yana Zaluntarsa, Cewar Matashi Amb Aliyu Bin Abbas a cikin bidiyo.
Ya kuma bayyana cewa lokaci ya yi da ya kamata a ce al'umma su waye su dinga duba nagarta da cancanta a lokacin zaɓe.
Amb Aliyu Bin Abbas ya yi wannan jawabi ne a yayin ziyararsa zuwa Birnin Kudun jihar Jigawa, wanda a cikinta Amb Aliyu Bin Abbas ya taimaka wa matasa masu dimbin yawa da tallafin jari domin su dogara da kansu kamar yadda ya saba.
KBeautiful Actres #jamilanagudu with #Yar_arewa and also known as #Hajiya_aisha in #Sanda_series movie📽📺👈
#photography
#photooftheday
#photographychallenge
#PhotoEditingChallenge
#BestPhotographyChallenge
#moodchallengemoodchallenge
#moodchallengechallengeToday'sBest #photochallenge #bestchallenge
#photochallenge2022
#kannywoodstyle #kannywoodcelebrities
#kannywoodstyle
#arewafamilyweddings
#kannywoodmedia
#arewachallenge
#kannywoodtunabaya
#kannywoodNews
#kannywoodcelebrities
#kannurwedding
#kannywoodexclusive
#arewaweddings
#arewafashion
#arewapeople
Maza ku garzaya kasaitaccen shagon Abdul Shoes Collection, ku mori garaɓasar ragin kashi 25 a kan kowane takalmi.
ABDUL Shoes Collection and Global services sun kawo muku manyan takalma masu kyau da inganci, suna nan a lamba 22, Shy plaza a Ƙofar Gadon Ƙaya, ko ku kira 07064624880, 09067298607 domin ƙarin bayani.
Sai kun zo, kada ku bari a yi ba ku.
Gafa Alhaji Lawan Da Jamila Mayyar Kudi 😂😂😂
#Labarina_Series #labarina #LabarinaSeason8