24/04/2024
Ance idan nayi posting mutane 100 basuyi Comment ba zuwq gobe.
za'a bani kyautar 1m๐๐ป Duk wanda yayi Comment Zanyi masa..๐๐ปโน๏ธ
Am not vanity
But natsa ni rainin wayo
Ance idan nayi posting mutane 100 basuyi Comment ba zuwq gobe.
za'a bani kyautar 1m๐๐ป Duk wanda yayi Comment Zanyi masa..๐๐ปโน๏ธ
Idan kasan buduruwarka baka ce kada Kabata kuษin lalli ๐ก๐
Kana Dannawa Kana Salatin Annabi Riba Kan Riba Ga lada Ga dollar Waiyoo daษi ๐ฐ
AVA-COIN Kamar NOT-COIN Yake dole Sai Kanada Telegram Kana Shiga Cikin Wannan Link din Kai Tsaye Zai Kaika Cikin Telegram ๐๐ผ๐๐ผ
Your referral link: Invite your friends and get bonuses for each invited friend! ๐
Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=7fb19c4cfe8f3f6577d1
Zaice Kai Start
Kanayi Zasu Turoma Wannan Messenger din Kamar Haka ๐๐ผ๐๐ผ๐๐ผ
Welcome via a friend's invite! ๐
Your gold mining journey starts now.
Tap "๐ฐ Start Game ๐ฐ" to dive in!
Saika Taba inda Aka Rubuta ๐ฐStart Game ๐ฐZai Nunama Wannan Hoton dana Saka Kan Wannan Wajan Mai Alamar Kwandala da Aka Rubuta GOLD ๐ช
Kan wajan Zaka dinga Dannawa Duk Dannawa daya Zasu Baka Point Guda 1 duk Wanda Yai Rajista da Link Dinka Kuma Zasu Baka Point Guda 25k Amman Ana Bukatar Koda Yaushe Ka dinga Dannawa
idan Ka Tara Guda 400k Zaka iya Juyashi Nan Take Ya Koma USDt 65 ๐ฐKuma Ka Tura Duk inda Kakeso
USDT 65 Kwatankwacin Kudin Najeriya 100k Ina lefi Ace Ko a, Wata daya Ka Samu Wannan Bare Kuma Ka dage Ko Sati bazakai ba Zaka iya Samu
A Nigeria Ne Kawai Zaka Karanci Fannin Lafiya Ka Samu Aiki A Fire Service๐ฉ๐
Sai Kaga Bazaura๐ง Kyakkyawa Ka Rasa Uban me Yasa Aka Saketa.
Wani Lokacin Ma Sai Naga Kaman Mijin Ne Bayi Da Hankali.
๐๐๐
Engineers...can explain this for us...๐คฃ๐คฃ๐คฃ
Aje a nemi Sana'a.
Duk karamcin Sana'a wallahi tafi yawon maula.
๐๐๐๐ฟ
๐๐ผ๐๐ผ๐๐ ๐๐ผ๐๐ ๐ฟ๐ผ ๐๐ผ๐๐ผ
๐
๐๐ ๐๐ ๐พ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐
๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐ผ๐ ๐ผ๐ฝ๐๐๐ ๐๐๐ ๐ผ๐๐๐๐๐๐ผ ๐๐ผ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐
Edan Kudi sunxo Muyi Aure edan basu zo ba zamuci gaba da yankar shadda yadi ukku mu kaita asa mata kaifiโ๏ธ muchi gaba da doro cikin unguwa
Kada Ka Dauki Kudi Sune Komai A Rayuwa, Idan Kuษi Ne Baka Dashi Ka Godewa Allah, Dan Wasu Hankali Nema Basu Da Shi ๐
Zaku Iya Tunawa Da Wannnan Bawan Allah??
Idan Kun Tunashi Kawo Baiti Daya Na Wakarshi Datafi Burge ku
Yayi Aure yana da 25 yrs
An aikoshi yana da 40 yrs
Yayi shijira yana da 53 yrs
Yayi wafati yana da 63 yrs
Fadi sunanasa guda 1
A Yadda Na Gama Tsara Rayuwata Fa Yaune Daurin Aurena ๐ฅบ
07/10/2023
Naceba haryanxu akwai data mai inganci๐ฅฐ
Yanda Darajar Cement ta Karye Allah Yakarya Darajar Man Fetur๐
Duk Na Annabi yace Ameen๐คฒ
Allahu Akbar Da Sanyin Safiyar Nan Yau Allah Ya Kaddare Ni Da Samun Kyautan mota Sabuwa Nidai Duk Ihun Da Nakeyi Ban Taba Dauka Hakan Xata Kasance Nan Kusa Ba.
Ina Mika Sakon Godiya Ga Masoyina Allah Ya Karawa Dukiya Albarka Da Nisan Kwana Mai Albarka.
Allah Nagode Maka Nima Yau Na Huta Da Gori Da Tsokanan Jama'a Alhamdulillah.
Haka Zan Rubuta Randa Allah Ya Kawo motar Yanxu Gwadawa Nakeyi Naga Masoyana kuma koba komai na razana talauci ๐๐๐
๐๐๐๐ซ ๐๐๐ฅ๐๐ฆ๐ ๐๐ฎ๐ซ๐ฃa ๐๐๐ซ๐๐ก๐ขm ๐๐ฎ๐ง๐ฒ๐ )
๐๐ฎ๐ง๐๐ง๐ raiyanu r Y Shira Shekaruna A Duniya. Basuwuce 18 zuwa "Yankai ba ๐
Kalar Gwajin Jinina shine O+.
Yayin da gwajin kwayar Halittata wato (Genotype)ya zama A'A.
Sakon danake son isar miki shine Har Gobe ina Kaunarki, ina miki Sonda yafi wanda Majjanun yake yiwa Laila. A shirye nake na zama bawanki mai miki wanki da guga da goge miki Takalmi da Gaisheki kullum safiya da maraice da Dare. A shirye nake na zamo Dan rakiya wanda ya rako maza Duniya muddin kika amince mubatawa juna lokaci ๐
Shi fah gemun nan ba kowa yake yiwa kyau ba in zaku duba๐ฅด๐ฅฑ
Amma sai kubi ku damu kanku da sai kunyi gemu yenyenyen๐๐
Wani ma sai ya gama tara gemun inka kalli fuskarshi yanda kasan an jijjiga bera a buta๐ฅฑ๐ค๐ค
I kwam in fiss๐ถโโ๏ธ๐ถโโ๏ธ๐ถโโ๏ธ
RAIYNU R Y ๐
Da Alluran Polio akace suyi wa yaran talakawa da yanzu kowa ya samu.
Kuskure ne babba ka zauna ba data ๐คช!
Babbar jarabta ce Allah yayi maka Kalar Masu Kudi................
Amma baka Da ko Sisi๐ฅบ
Haka muke ta Fama ๐ซ
ALLAH kayi mana Arziqi
Duniya Da lahira ๐ฐ๐๐คฒ๐ฝ
A Haka dai gashi kamar kowa yayi laushi, amma ina mai tabbatar muku ko yau aka ajiye akwatin Zabe sai Taliya tayi zabe๐คฃ๐
Jiya wani yazo maula gurina da nafara Yimai Bayanin Matsalolina Saida Yabani kyautan 1k๐
MATA masu tara SAMARI da yawa, an dauka saboda suna da KYAU ne shiyasa suke da SAMARI da yawa. Abun ba haka yake ba, saboda ARAHANSU ne shiyasa ake ta musu RUFTUGU!
Allah ya biya zugar masu rufa mana asiri!
Mata wai mekuka dauki namijine
Bauchi
Be the first to know and let us send you an email when Raiyanu r y posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
Send a message to Raiyanu r y:
Want your business to be the top-listed Media Company?