Baba gusau TV

Baba gusau TV Biology

21/08/2022

An harbe har lahira wani babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Goni Aisami Gashua, akan hanyar shi daga Kano zuwa garin su na Gashua a jihar Yobe.

19/08/2022

Ministan Ilimi yace Dole ASUU ta biya Ɗalibai diyyar ɓata masu lokaci Ministan Ilimi, Adamu Adamu, a ranar Alhamis din da ta gabata, ya ce alhakin Ƙungiyar malaman jami’o’i ne…

19/08/2022
17/08/2022

 Gwamnan jihar Zamfara, Hon Bello Matawalle ya samar da Bindigogi wanda doka ta ta yarda da su dan gamawa da 'yan bindiga da s**a addabi jihar.

01/07/2022

Wata kotu da ke zamanta a Legas, a ranar 1 ga watan Yuli ta yanke wa Sanata Peter Nwaoboshi, mai wakiltar Delta North, hukuncin daurin shekaru 7 kan almundahana

30/06/2022

Daga: Nura Ahmad Hassan Biyo bayan dokar ta baci da gwamnan jihar Sokoto, karkashin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya ayyana kan harkokin ilimi, dalibai 75 da gwamnatin jihar ta dauki nauyin karatunsu na koyon aikin likitanci da jinya a kasashen waje, sun kammala karatun digiri na farko a jami’o’i...

29/06/2022

Wani matashi ya je kauyen Kanoke cikin karamar hukumar Kiyawa a Jihar Jigawa. ya yaye rufin Masallaci bisa alkawarin zai gina musu sabo. To saidai bayan faruwar haka daga baya…

29/06/2022

Wasu Yan bindiga da ake zargi, sunyi garkuwa da matar Tsohon Shugaban kungiyar Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi na Jahar zamfara, Alhaji Sanusi Gusau. Majiyar Jaridar Jakadiya, ta gano cewa, Ramatu Yunusa…

29/06/2022

Wata Maniyyaciya 'Yar Nijeriya mai suna Hajiya Aisha Ahmad ta rasu a yau Laraba sak**akon rashin lafiya a kasar Saudiyya.

29/06/2022

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta ce kimanin ‘yan Najeriya miliyan 29.4 ‘yan shekaru tsakanin 15 zuwa 64 ne ke amfani da sinadarai masu…

29/06/2022

Wata yar Najeriya maniyyaciyar aiki hajji a bana, Hajiya Aisha Ahmad ta rasu a yau Laraba sak**akon rashin lafiya a kasar Saudiyya. Aisha Ahmed daga karamar hukumar Keffi a jihar…

17/06/2022

Benue State Internal Revenue Service (BIRS) has partnered with its Adamawa counterpart to end multiple taxation of cattle traders in the Benue

16/06/2022

Akalla ‘yan gudun hijira 11 galibi mata da kananan yara ne s**a samu munanan raunuka a yammacin ranar Alhamis, yayin da wasu ‘yan ta’adda da ake kyautata zaton

16/06/2022

Sak**akon tsananta ragargaza da ruwan wuta da rundunar sojin Najeriya ke yi wa 'yan ta'adda domin kawo karshen ta'addanci, ana ta samun manyan nasarori da yawa.

16/06/2022

Congratulations are in order for a Nigerian couple, Mr and Mrs Alaga, who became parents for the first time three years ago after 18 years of marriage and have now welcomed a set of triplets. According to Faith Ejevwoke, who shared the good news on Tuesday, June 14, Mrs Alaga gave birth to a baby [....

16/06/2022

Yawan bukatar nau'in kayan abinci na kasashen Africa ya karu, a kasashen turai, a sak**akon yawan 'yan nahiyar ta Africa din da suke s**a yi hijira kuma suke zaune a kasashen na turawa.

16/06/2022

Dukkanin wasu alamu sun gama nuni da cewa tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, zaa ɗauka a matsayin mataimakin shugaban ƙasa na ɗan takarar jam'iyyar

12/06/2022

Wani jirgin ruwa da ke ɗauke da dubban tumaki ya nitse a tekun Sudan a kan hanyar sa ya zuwa ƙasar Saudi Arebiya, inda dukkan dabbobin su ka hallaka, amma matuƙa jirgin sun tsira da rayukansu, k**a…

12/06/2022
12/06/2022

Ranar 12 ga watan Yunin kowacce shekara ake bikin zagayowar Ranar Dimukuradiyya a Nijeriya.

12/06/2022

Obumnaeme, dan marigayiya Mrs Dora Akunyili, tsohuwar Ministan Sadarwa, ya bayyana yadda wasu fastoci s**a rika karbar kudin hannun mahaifiyarsa da sunan za su

12/06/2022
11/06/2022

Batun Zaɓe Shugaban Ƙasa Musulmi Da Mataimakinsa Musulmi A Jam'iyyar APC

ZAƁEN 2023: A hirar da Channel Television G
gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasiru Ahmad El-Rufa'i ya ce idan ka hau jirgi ba ka tambayar addinin matuƙin jirgin, Buƙatar ka shi ne ƙwararren direba.

Idan ka je Asibiti ba ka tambayar addinin likita, burinka wanda zai k**a hannun ka har ka samu lafiya, To don me za ka damu kanka wai za'ayi Muslim-Muslim ticket"?

Kawai a zabo ƙwararre wanda zai iya ciyar da Najeriya gaba - Inji El-Rufa'i

Ƴan Najeriya me zaku ce akan wannan batu?

14/05/2022
12/05/2022
12/05/2022

The Nordic nation is expected to be given rapid accession to join the alliance in what would be a major setback for Russian President Vladimir Putin.

12/05/2022

The Independent National Electoral Commission(INEC) on Thursday said it will suspend the online pre-registration on continuous voter registration (CVR) by May 30 to enable those registered online to complete the physical registration

12/05/2022

Wata babbar kotu a jihar Akwa Ibom ta umurci bankin Polaris da ya biya wata kwastoma Naira 500,000 a matsayin kudin diyya sak**akon gazawar su wajen amfani da

Address

Tudun Wada Gusau
Tudun Wada

Telephone

+2348149737608

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Baba gusau TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Baba gusau TV:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Tudun Wada

Show All