Dangaske Online Tv

Dangaske Online Tv Manufarmu shine yada labarai daza
suzama abin da zai amfanarda da al'ummar duniya baki daya SULEIMAN IBRAHEEM SULEIMAN

BABA INYASDamai Kuke Kiranshi Dashi?
27/01/2025

BABA INYAS
Damai Kuke Kiranshi Dashi?

Da Dumi Dumi:Buhari ya bawa mawaƙi Ɗan Soja kyautar zunzurutun kuɗi har Dala 100, kwatankwacin Naira dubu 162 a kuɗi Nij...
26/01/2025

Da Dumi Dumi:
Buhari ya bawa mawaƙi Ɗan Soja kyautar zunzurutun kuɗi har Dala 100, kwatankwacin Naira dubu 162 a kuɗi Nijeriya.

Ɓarawo ya mutu garin satar waya a taransifomaWani mutum da ba a kai ga gane sunan sa ba ya mutu sakamakon konewa da wuta...
25/01/2025

Ɓarawo ya mutu garin satar waya a taransifoma

Wani mutum da ba a kai ga gane sunan sa ba ya mutu sakamakon konewa da wutar lantarki yayin da ya ke kokarin sata a cikin taransifoma a yankin Akute, Jihar Ogun.

Jaridar PUNCH Online ta gano cewa al’ummar yankin suna fama da matsaloli na satar wayoyin lantarki da lalata injinan wutar su.

Kakakin rundunar ‘yansandan Jihar Ogun, Omolola Odutola, ta tabbatar da faruwar lamarin a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Asabar, ta ce mamacin ya hau gidan injin wutar kuma yayin da yake kokarin yanke waya, wutar ta kashe shi.

Ta bayyana cewa jagoran al’ummar Irewole ne ya kai rahoton lamarin ga ‘yansanda.
Dan Gaske

Shin ko zaka iya aurenta Akan million dari?
25/01/2025

Shin ko zaka iya aurenta Akan million dari?

YANZU-YANZU: Sama da mutane miliyan biyu ne s**a halarci filin wasa na sani Abacha, domin gudanar da taron Mauludin Shei...
25/01/2025

YANZU-YANZU: Sama da mutane miliyan biyu ne s**a halarci filin wasa na sani Abacha, domin gudanar da taron Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass a Kano duk da jami'an tsaro da aka jibge da niyyar dakatar da taron.

Hausa Traditional Titles and their  Meanings in English.1-Sarki – Emir (President).2-Waziri – Vice President.3-Sarkin Fa...
22/12/2024

Hausa Traditional Titles and their Meanings in English.

1-Sarki – Emir (President).

2-Waziri – Vice President.

3-Sarkin Fada – Chief of Staff.

4-Garkuwa – Chief of Army staff.

5-Al-qali – Chief Judge

1/5

Barkammu da wannan lokaci mai albarka kuyi following wannan sabon shafina ne domin kawo muku sabbin shirye shirye
22/12/2024

Barkammu da wannan lokaci mai albarka kuyi following wannan sabon shafina ne domin kawo muku sabbin shirye shirye

With Dan Gaske – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
05/10/2024

With Dan Gaske – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

Who can tell me the exact name of this guy
28/08/2024

Who can tell me the exact name of this guy

08/04/2024

GOBE TAKE SALLAH AMMA A NIGER 🇳🇪

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun ce an ga watan a jihohi biyar, abin da ke nufin gobe Talata ce ranar Idin Ƙaramar Sallah...
08/04/2024

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun ce an ga watan a jihohi biyar, abin da ke nufin gobe Talata ce ranar Idin Ƙaramar Sallah.

Barkanku da Sallah jama'ar Nijar🙏🏽

Dan Gaske

YATABBATA BA’AGA WATAN SALLAH BA AWANNAN SHEKARAR AZUMIN WATAN RAMADAN 30 CIB ZA’AYI.Dan Gaske
08/04/2024

YATABBATA BA’AGA WATAN SALLAH BA
AWANNAN SHEKARAR AZUMIN WATAN RAMADAN 30 CIB ZA’AYI.

Dan Gaske

Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya sanar da cewa ba a ga watan shawwal ba, saboda haka, za a cika azumi 30.
08/04/2024

Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya sanar da cewa ba a ga watan shawwal ba, saboda haka, za a cika azumi 30.

Fadar Sarkin Musulmi ta ce a fara duban watan sallah daga ranar LitininƘarin bayani - https://bbc.in/3VInwFk
07/04/2024

Fadar Sarkin Musulmi ta ce a fara duban watan sallah daga ranar Litinin

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3VInwFk

Masha Allah Lahaula wala quwwata illa billahil Aleeyul Azeem
07/04/2024

Masha Allah Lahaula wala quwwata illa billahil Aleeyul Azeem

Kokunsan duk wanda akakama yana lika kudi awajen taro za'a kamashi amushi hukunci Domin Gwamnati Taharamta
07/04/2024

Kokunsan duk wanda akakama yana lika kudi awajen taro za'a kamashi amushi hukunci Domin Gwamnati Taharamta

Address

Suleja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dangaske Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dangaske Online Tv:

Videos

Share

Category