Abdulrazak Baba Isah

Abdulrazak Baba Isah Be your own Hero, Stand on your own, don't expect someone to come and help you 😎👩‍💻🦾🎲

Sallah saura kwana 5 Kuma bakada ragon layya ga awaki na yawo shiyar ku ungo nan samna  🖐️🖐️ ko sai ankoya maka
11/06/2024

Sallah saura kwana 5 Kuma bakada ragon layya ga awaki na yawo shiyar ku ungo nan samna 🖐️🖐️ ko sai ankoya maka

GWAMNATIN JIHAR SOKOTO TA RUFE HOTEL DIN IFEOMABiyo bayan kiraye-kiraye da gwamnati ke samu akan abubuwan da basu dace b...
31/05/2024

GWAMNATIN JIHAR SOKOTO TA RUFE HOTEL DIN IFEOMA

Biyo bayan kiraye-kiraye da gwamnati ke samu akan abubuwan da basu dace ba a wannan Hotel, a satin da ya gabata an samu rahoton mutuwar wata yarinya a cikin Hotel din, bisa ga wannan dalilin Maigirma Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto ya hada kwamiti mai karfe da ya hada Kwamishinan Lamurran Addini Dr. Jabir Sani Maihula da Kwamishinan ciniki da Masana’antu Hon. Haruna Abbas Bashar da Manyan jami’an tsaro dadai sauran su, bayan nada kwamitin sunka kai ziyara a Hotel din domin ganin irin ta'asar da ake tafkawa a wurin.

Daga karshe sun bada rahoton cewa daga tau Gwamanatin Jahar Sokoto ta rufe wannan Hotel din ta Ifeoma har illa Masha Allahu.

23/05/2024

Please follow my page
Abdulrazak Baba Isah

Ya Allah don't leave us to any if our needs. There's nothing we can do without you. Nobody can withhold whoever you have...
15/05/2024

Ya Allah don't leave us to any if our needs. There's nothing we can do without you.
Nobody can withhold whoever you have chosen to bless and nobody can bless whoever you don't want to bless. Bless us beyond our prayers and grant us peace of mind YA HAYYU YA QAYYUM

Abdulrazak Baba Isah
Abdulrazak Baba Isah

AFRICAN COUNTRIES THAT MANUFACTURE CARS1.Nigeria - Innoson Motors🇳🇬2.Kenya - Mobius Motors🇰🇪3.Morroco - Laraki cars🇲🇦4.U...
13/05/2024

AFRICAN COUNTRIES THAT MANUFACTURE CARS

1.Nigeria - Innoson Motors🇳🇬

2.Kenya - Mobius Motors🇰🇪

3.Morroco - Laraki cars🇲🇦

4.Uganda - Kiira Motors Corporation🇺🇬

5.Ghana - Kantanka Cars🇬🇭

6.South Africa - Birkin Cars 🇿🇦

7.Tunisia - Wallyscar🇹🇳

8. Algeria - SNVI 🇩🇿

9.Egypt- Egy-Tech Engineering.🇪🇬


Abin mamaki 🤔 kalli yadda ake Kai mamaci makabar ta idan yarasu a kasar Congo 🇨🇩  Allah daya Gari bam-bam. Wannan shine ...
07/05/2024

Abin mamaki 🤔 kalli yadda ake Kai mamaci makabar ta idan yarasu a kasar Congo 🇨🇩 Allah daya Gari bam-bam. Wannan shine ake cewa inda ranka kasha kallo 👀

Fati Fatima Mai-zogale
01/05/2024

Fati Fatima Mai-zogale




Wadannan Sune Zuri'ar Banu Shayba, Wadanda Ke Kula Da Daki Mai Tsarki Na Ka'aba Kuma Su Ne Makullinta Ke Hannunsu, Su Ke...
21/04/2024

Wadannan Sune Zuri'ar Banu Shayba, Wadanda Ke Kula Da Daki Mai Tsarki Na Ka'aba Kuma Su Ne Makullinta Ke Hannunsu, Su Ke Kula Da Buɗewa Da Rufe Wa, Sun Fara Wannan Aikin Tun Lokacin Manzon Allah SAW

Abdulrazak Baba Isah
Rasakeey Baba Isah
Abdulrazak Baba Isah

Image with a great MassageYa Allah ka iya mana 😭
13/04/2024

Image with a great Massage
Ya Allah ka iya mana 😭

Say Masha_Allah_BarakallahEid_Moubaraq_my_Sister 😍
12/04/2024

Say Masha_Allah_Barakallah
Eid_Moubaraq_my_Sister 😍





تقبل الله منا و منكم. كل عام و انتم با خير.TaqaballaLahu minna wa minkum. Kullu aamin wa antum bi khair...Happy celebrat...
10/04/2024

تقبل الله منا و منكم. كل عام و انتم با خير.

TaqaballaLahu minna wa minkum. Kullu aamin wa antum bi khair...Happy celebration to you and your family.

May Allah accept our worships, sacrifices, supplications and devotions.

May He grant us the opportunity to witness many more seasons of Eid-il-Fitr with Emaan, sound health and prosperity, Ameen.

Eid Mubarak &
Barka Da Sallah






Just DM ME if you're interested
08/04/2024

Just DM ME if you're interested

07/04/2024

BABY 👩WANE KALAN HIJABI KIKESO, NAYI TSINTUWAR KUDI NE. INA JIRAN AMSA FAKA FAKA 🚨 🚨
reply as my baby 👼

AlhamdulillahSheikh Mallam Bashir Ahmad Sani Danfili ya samu sauki da ikon Allah Kuma har Mallam ya dawo fagen tafsirn A...
29/03/2024

Alhamdulillah

Sheikh Mallam Bashir Ahmad Sani Danfili ya samu sauki da ikon Allah Kuma har Mallam ya dawo fagen tafsirn Alkur'ani Mai girma kamar yadda ya Saba.

Da haka muke Mika sakon Godiya ga yan uwa da s**a dage da addu'o'in samun sauki zuwa ga Mallam

A PLACE WHERE TWO RIVER MEET IS CALL WHAT?
27/03/2024

A PLACE WHERE TWO RIVER MEET IS CALL WHAT?

Inda ranka kasha kallo Inda Wani mai kudi ya Rasa meye zaiyi da kudinsa yasa aka Gina masa gidan goruna.Gidan da ya haur...
25/03/2024

Inda ranka kasha kallo Inda Wani mai kudi ya Rasa meye zaiyi da kudinsa yasa aka Gina masa gidan goruna.
Gidan da ya haura m7.5 da goruna Allah ya kyauta.

Hotunan Wasu Daga Cikin Ɗaliban Kuriga 137 wadanda Allah Yayi ma Mafita daga Dajin Jihar Zamfara Barayin da aka Dauka a ...
24/03/2024

Hotunan Wasu Daga Cikin Ɗaliban Kuriga 137 wadanda Allah Yayi ma Mafita daga Dajin Jihar Zamfara Barayin da aka Dauka a Jihar Kaduna Amma Gasu Jihar Zamfara Allah Ya Kyauta.

Ya Hayyu Ya Qayyum Katona Asirin duk Mai sa hannu Cikin Lamarin nan.

Address

Mangoro Road
Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrazak Baba Isah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Digital creator in Sokoto

Show All