Ukashatu Ibrahim Wakili

Ukashatu Ibrahim Wakili 🔸Creative Digital Journalist.
🔸Sponsored Ads Expert.
🔸I Manage Social Media Pages for Businesses.

Assalamu Alaikum!
25/11/2022

Assalamu Alaikum!

What is Expected from Business Owners.
14/11/2022

What is Expected from Business Owners.

DAY 2.NEYIF Youth Media Literacy Workshop in Sokoto.
12/10/2022

DAY 2.

NEYIF Youth Media Literacy Workshop in Sokoto.

12/10/2022
DAY 1.NEYIF Youth Media Literacy Workshop in Sokoto.The 3 days workshop aimed at increasing media literacy among youngst...
12/10/2022

DAY 1.

NEYIF Youth Media Literacy Workshop in Sokoto.

The 3 days workshop aimed at increasing media literacy among youngsters and strengthen their resilience against religious extremist content they may encounter online.
We gained knowledge from Specialists also had an interactive session on Prevention and Countering Violence Extremism.

Officer Dawuda!Tun lokacin da muke Diploma tare dashi yasha nanata mana irin yadda yake son zama Jami'in Dan Sanda amma ...
06/08/2022

Officer Dawuda!
Tun lokacin da muke Diploma tare dashi yasha nanata mana irin yadda yake son zama Jami'in Dan Sanda amma ƙalilan ne s**a ɗauke shi serious a cikin mu kasancewar lokacin ba wani girman jiki ne dashi ba kuma gashi ya mayarda hankali akan karatun aikin jarida kamar babu gobe.
Har muka fara IT a Vision FM Dawuda na da wannan burin amma haka muka cigaba da koyon aiki dashi ba dare ba rana, wani lokacin har sai mun tashi mun bar shi a wurin aiki.
Abubuwa da dama dai sun faru, gashi daga ƙarshe anzo wurin.
Wani abu da na sani kuma game dashi Wallahi baida tsoro; tsoron faɗin gaskiyar sa, tsoron mutum don girmansa ko wani abu, ko tsoron shiga gaba don tunkarar matsala.
Darasi: Abinda na koya a rayuwar Dawuda shine idan kana son wani abu dake nesa dakai, to kar kayi watsi da wanda kake dashi garin neman wancan ka riƙe shi har lokacin da ka cimma wanda kake muradi.

Dawuda Allah ya tsare ku cikin wannan aikin naku ya kuma baku sa'a.

20/07/2022

Wato su dai yanzu yan siyasar nan lokacin zuba ƙaryarsu ne yazo, sai kaji wancan ya amshi mutum dubu ɗari biyu a garin da ko mutum hamsin basu wuce ba, wanga shima ya amshi wasu.
Kai in baku jiya ba to ko hotunan da kuka ɗaurawa ƙaryata ku suke.

19/07/2022

Address

Sokoto
840001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ukashatu Ibrahim Wakili posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ukashatu Ibrahim Wakili:

Share


Other Social Media Agencies in Sokoto

Show All