Kun dai ji Abinda Suke Cewa Akan Hamdiya Sidi🤔
Tsakanin Gidana Dakuma Banbarina Fadamace Daga Cikin Fadammin Aljannah
Inji Annabi Muhammad S.A.W
Sheikh Zakariya Suleman Illela
Hafizahullah
Yadda Ake Shiga Cikin Masallaci Dakuma Kafarda Ake Fara Shiga
Sheikh Zakariya Suleman Illela
Hafizahullah
(Mu daure mu yi #sharing don wasu ma su amfana, Allah yayi mana Jagora)
Karatun Littafin : Khulukul Mu'uminin
Wanda Yake Gudana masallacin sarki mai kayan gini gidan Douane da ke Birnin KONNI Jamhuriyar Niger Republic
Mai gabatarwa:
Sheikh Dawud Muhammad Illela
(Hafizahullahu)
Jumada Al~Awwel Days: 11
Alh Ibrahim Muhammad
Jibwis Social Media Sokoto State
11/05/1446
13/11/2024
👇👇👇👇👇👇
LIVE STREAM:
WA'AZIN JIHA JIBWIS SOKOTO
Mai Wa'azi na farko Mal. Buhari Ibrahim Bazza Tareda Alaramma Filauri Garba Alkanci
Wa'azin Yana Gudana kai Tsaye Daga Nan Garin Illela, Illela Local Gov. Sokoto State
Allah SWA yasa Atashi Lafiya.
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Assalamu Alaikum Warahmatullah
Amadadin Shugaban (JIBWIS ILLELA )
Imam Dahir Abubakar Galadima illela
Tareda Shugaban Majalisar Malamai
Sheikh Salahudden Habib Salis Illela
Da Shugaban "Yan Agaji Na Illela
Mal Bello Abdullahi Illela
Suke Farim Cikin Gayyatar Al'Ummar Musulmi Zuwa wajen Gagarumin Wa'azin Jaha Da Za ayi Ranar 02/11/2024 Damisalin karfe 2:00pm zuwa 6:00pm A Masallacin Juma'a Dake Sonani Illela l/g Sokoto State
Allah Madaukakin Sarki yabada ikon zuwa Cikin Lokaci