Mujallar Sokoto

Mujallar Sokoto Mujallar Sokoto Sabuwar kafar Yada Labaraice a Jihar sokoto da kewaye muna yada Labaran Siyasa, kasu

Kuzama Masu Kashe Wutar Lantarki NEPA Lokachin Kwantawa Bacchi.Mai Girma Kwamishinan Yayi Kira Ga Al'ummar Jihar Kebbi D...
20/01/2025

Kuzama Masu Kashe Wutar Lantarki NEPA Lokachin Kwantawa Bacchi.

Mai Girma Kwamishinan Yayi Kira Ga Al'ummar Jihar Kebbi Dasu Zama Masu Kashe Wutar Lantarki NEPA Domin Gujema Faruwar Barnar Daka'iya Afkuwa Cikin Al'umma.

Hon. Jarkuka Yache Gwamnatin Jihar Kebbi Karkashin Mai Girma Gwamna Kwamared. Dakta, Nasir Idris Kauran-Gwandu Zatayi iya Bakin Kokarinta Domin Kare Dukiyoyi Da Rayuwakan Al'umma.

Gwamnatinmu Zata Dauki Rigakafin Wayar Da Kan Al'umma Domin Tabbatar Da Chewa Wutar Lantarki NEPA Bata Haifar Da Barnaba.

Hon. Hamidu Muhammad Jarkuka Ya Jinjinama Mai Girma Gwamna Jihar Kebbi Kwamared. Dakta, Naisr Idris Kauran-Gwandu Bisa Namijiin Kokarin Dayayi Kan Ayyukan Dawo Da Hasken Lantarki NEPA A Karamar Hukumar Mulki Ta Arewa.

Tabbas Kauran-Gwandu Yayi Abun Ayaba Mishi Yanzu Haka Aikin Gyaran Wutar Lantarki NEPA Na Arewa Yayi Nisa 80% Cikin 100%.

Hon. Jarkuka Yayi Godiya Ga Mai Girma Gwamna Jihar Kebbi Bisa La'akari Dayayi Na Yanayin Da'ake Fuskantar Rashin Wutar Lantarki NEPA A Karamar Hukumar Mulki Ta Arewa.

Mai Girma Kwamishina Yayi Wannan Batune A Lokachin Tattaunawa Da Yayi Da Musa Garba Augie Babban Darakta Kuma Mataimaki Na Musamman A Fannin Yada Labarai Na Hon. Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa ("Sarkin Arawan Kabi").

Talla:A  WhatsApp ba tare da kasanya ko asinka ba da kayi registration kayi link da registration naka nan take xasu baka...
31/12/2024

Talla:

A WhatsApp ba tare da kasanya ko asinka ba da kayi registration kayi link da registration naka nan take xasu baka One K yawan hours naka akan online yawan adadin ƴan dubun da zaka samu, xaka dinga samu sannan duk abokinka daka gayyato xasu baka karin One K kullum har 2weeks.

I'm using WhatsApp to automatically make money on GoShare, and now I invite you to join:
1️⃣ New user registration bonus up to ₦1000!!!
2️⃣ Just 1 WhatsApp account to start making money!
3️⃣ Register now for a chance to earn ₦500000 per month!!!
4️⃣ No need to pay. Completely free and 100% legal💯

[Registration URL]
*If URL_2 is not accessible, please copy URL_1 and open it in Google Chrome

URL_1:http://49.51.173.228/go/64149135

URL_2:https://server.k6dz.com/go/64149135

Sai Kayi linking Da WhatsApp Dinka, Amfanin Yin Hakan Shine Duk Lokacin Da Kake Online a WhatsApp To Balance Dinka Zai Yana Karuwa..Bayan Mintuna 15 Saika Dawo cikin website din na goshare
kayi withdraw

I'm using WhatsApp to automatically make money on GoShare, and now I invite you to join:
1️⃣ New user registration bonus up to ₦1000!!!
2️⃣ Just 1 WhatsApp account to start making money!
3️⃣ Register now for a chance to earn ₦500000 per month!!!
4️⃣ No need to pay. Completely free and 100% legal💯

[Registration URL]
*If URL_2 is not accessible, please copy URL_1 and open it in Google Chrome

URL_1:http://49.51.173.228/go/64149135

URL_2:https://server.k6dz.com/go/64149135

Masu neman karin bayani xasu iya kiran wannan number 09015993629 wlh kada kuyi wasa da wannan damar akwai alkhairi sosai wallahi wallahi

Tafasa Aurenshi Saboda Yaki Siyan Mata Waya Ta Dubu Dari Hamsin 150K.Daga: Abubakar Sadeeq ShangaYau 26/10/2024 akayi wa...
27/10/2024

Tafasa Aurenshi Saboda Yaki Siyan Mata Waya Ta Dubu Dari Hamsin 150K.

Daga: Abubakar Sadeeq Shanga

Yau 26/10/2024 akayi wani abun ban mamaki a Cikin garin shanga Dake Jihar Kebbi wata yarinya mai suna Sadiya tafasa Auren saurayinta indai bazai Siyan mata waya ta 150K.

Jama'a sun hallara ɗaurin aure kwatsam sai ga labarin amaryar ta fasa auren Saboda yaki ya siyan mata waya babba ta dubu dari da Hamsin-150

Kafin Auren al'ummar karamar hukumar mulki ta Shanga sun shinfida dokar cewa yazama wajibi sai anyi Awo na gwajin jini (Test) ga angon da kuma amarya domin tabbatar da lafiyar ko wannen su.

Amaryar tayi amfani da wannan damar tace ita bazataje awon ba sai angon ya saya mata waya ta naira dubu ɗari da hamsin(150k) sannan zataje wurin awon kuma ita kaɗai ake jira akawo awon a ɗaura auren angon kuma baida halin sayen wayar ga lokacin na kurewa, kawai sai amaryar ta yanke hukuncin idan babu wayar ita ta fasa auren kuma haka ya faru.

Da yake shi Allah a koda yaushe mai adalci ne ga bayin sa, nan take cikin ƙawayen amaryar tace idan shi angon ya amince ta yarda a ɗaura auren da ita, abinda zai baku mamaki shine ita ƙawar amaryar sunan su daya da amaryar watau (SADIYA) Alhamdulillah cikin yardar Allah da ikon sa yan'uwan ƙawar amaryar duk sun yarda sun amince kuma an ɗaura aure.

Daga gefen gidan angon kuma uwar marayun shanga Hajiya. Saudatu Abdullahi Shanga, uwa ga ango ta ɗauke ma uwayen amaryar nauyin kayan ɗaki gaba ɗaya kuma taba amaryar kuɗi Naira nubu hamsin (50k) idan taje gidan mijin ta ta nemi sana'a domin ta taimakama mijinta, Allah ya saka da alkhairi Amin.

Daga ƙarshe muna masu addu'a tareda fatan alkhairi Allah ya sanya ma wannan aure albarka ya kuma basu zuri'a ɗayyaba, Allah ya h**e ma wannan angon abin ciyar da ita.

MONEY DOGS ZASU RABA DOGS....DOGS miliyan daya zaa raba a cikin Project din MONEY DOGS Na biyu zuwa na goma kowanne zai ...
01/09/2024

MONEY DOGS ZASU RABA DOGS....

DOGS miliyan daya zaa raba a cikin Project din MONEY DOGS

Na biyu zuwa na goma kowanne zai samu DOGS guda dubu hamsin sannan daga na sha daya zuwa dari kowa zai samu DOGS guda dubu biyar...

Zasuyi amfani da yawan invite da akayi wajen selection din wadanda s**ayi nasara...
https://t.me/money_dogs_bot/money_dogs?startapp=KN7pZ2w7

Zuwa 8 ga watan September ake sa ran kammalawa....

Scammer Jama'a Kuyi Hattara Da Wannan Dan Damfara.Yana Bin Mutane Da Sunan Zai Gyara Musu Whatsapp Account Dinsu Wanda Y...
12/07/2024

Scammer Jama'a Kuyi Hattara Da Wannan Dan Damfara.

Yana Bin Mutane Da Sunan Zai Gyara Musu Whatsapp Account Dinsu Wanda Yasamu Matsala.

Sunanshi Ahmadu Muhammad. Sunan Acct Number Shi Yaya Hussaini Ahmadu 0823984309
Access bank Yaya Hussaini Ahmadu

24/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Barr Goni Cele, Muhammad Magaji, Ali Aprahim

Bayan tafka zazzafar muhawara, majalisar Bundestag ta Jamus ta halasta fara noma da kuma amfani da ganyen wiwi daga rana...
24/02/2024

Bayan tafka zazzafar muhawara, majalisar Bundestag ta Jamus ta halasta fara noma da kuma amfani da ganyen wiwi daga ranar 1 ga watan Afrilun 2024.

DW Hausa
✍️Kabiru Jangwarzo Gobir

26/01/2024
17/09/2023

Yau sauran kwanaki kadan kotu ta kammala yanke hukuncin zaben Gwamnoni, inda muke hasashen hukuncin jihohin Kano da sokoto zaifi kowane daukar hankali. Bayansu sai wace jiha kuke ganin zai dauki hankali ?

Babbar ministar matasa ta Najeriya Dr. Jamila Bio Ibrahim, wadda Tinubu ya nada a yau, daga jihar Kwara.
17/09/2023

Babbar ministar matasa ta Najeriya Dr. Jamila Bio Ibrahim, wadda Tinubu ya nada a yau, daga jihar Kwara.

Saudiyyata soma amfani da harshen Hausa a Masallacin Manzon Allah SAW dake birnin Madina domin fadakarda hausawa yadda z...
17/09/2023

Saudiyyata soma amfani da harshen Hausa a Masallacin Manzon Allah SAW dake birnin Madina domin fadakarda hausawa yadda zasu yi ibada da wuraren ibada.

Sakon Godiya Zuwa Ga Al'ummar Musulman Duniya Daga Alh. Anas Abubakar Abdullahi Giro Argungu.A Madadin Iyalan Gidan Mari...
13/09/2023

Sakon Godiya Zuwa Ga Al'ummar Musulman Duniya Daga Alh. Anas Abubakar Abdullahi Giro Argungu.

A Madadin Iyalan Gidan Marigayi Sheikh, Abubakar Abdullahi Giro Argungu, muna ƙara mika sakon godiyar mu ga ilahirin al'umma musulmai, na gida Najeriya da kuma ƙasashen Afrika da duniya baƙi ɗaya, a kan wannan babban rashi da a kayi tare da nuna alhinin da aka yi na Rashin mahaifinmu (Sheikh Giro).

Wanda yake ba mu kadai muka yi wannan rashin ba, dukkanin al'umma Musulman yammacin Afrika da Duniyar Musulunci an koka a kan wannan rashi babba da muka yi.

Muna ƙara mika sakon godiyar mu ga Shugaban kungiyar juma'atul Izalatul bida'a wa'ikamatul Sunnah Sheikh, Bala-Lau tare da yan kwamitin gudanarwa na ƙasa a kan irin jajircewar da s**a yi, tare da tausayawa da jinkai da s**a yi a kan dan uwansu Allah ya saka musu da gidan Aljanna.

Muna ƙara mika sakon godiyar mu ga Gwmamnatin tarayya Najeriya akan irin sakonni daban-daban da aka turo na ta'aziyyar Sheikh, wanda ya samu wakilci Mataimaki Shugaban ƙasa Sen. Kashim Shettima tare da tawagarsa, da kuma Sarkin Musulmi Sultan Sa'adu Maccido da sauran ƙasashe masu makwabtaka waɗan da s**a haɗa da Niger Republic, Benin Republic, Ghana da sauran su.

Muna kara godiya ga kungiyoyi na addini musulunci, tare da manyan Malamai da ke faɗin ƙasarmu ta Najeriya, da waɗan da s**a samu zuwa ta'aziyya, da waɗan s**a kira waya, da waɗan da s**a bayyana a kafafen sadarwa na zamani, irinsu Facebook, WhatsApp Da Twitter. Allah ya saka ma kowa da alkhairi.

Muna ƙara jinjina da godiya ga manyan shuwagabani na ƙasar nan, waɗan da s**a haɗa da manyan yan siyasa, Gwamnoni, Ministoci, tsofaffin ministoci, Sanatoci, yan majilisun tarayya da na jaha da s**a zo daga jahohi daban-daban a faɗin Najeriya, muna godiya sosai da alhinin da s**a taya mu na wannan babban rashi.

Haka zalika muna kara godiya ga manya yan kasuwa, daga sako daban-daban a faɗin ƙasar nan da na waje da sakonni ta'aziyya da s**a turo hadi da kiran waya, Allah ya saka musu da alkhairi.

Daga ƙarshe muna ƙara godiya ga shuwagabani masu makwabtaka da jahar Kebbi, da sauran jahohin Arewacin Nijeriya a kan sakonnin su da s**a turo, tare da addu'oin neman gafara Allah subhanahu wata'ala ya jikan Malam da rahama.

Matasa masu amfani da dandalin kafar sada zumunta muna godiya da addu'oinku na sakonnin kan alhinin wannan babban rashi da muka yi, tare da yadawa ba dare ba rana Allah saka muku da gidan Aljanna.

Allah ya jikan Sheikh Abubakar Giro Argungu da rahama tareda dukkanin Musulmai baki daya Alfarmah fiyayyen halitta ANNABI MUHAMMAD S.A.W

Har yanzu  palmpay suna bada kyautar 1000 for new users da kuma kyautar 100 airtimeFree Hey, I use the PalmPay app for f...
28/07/2023

Har yanzu palmpay suna bada kyautar 1000 for new users da kuma kyautar 100 airtime
Free

Hey, I use the PalmPay app for free transfers and to get cashback on every transaction. Use my link or my code "SDBC5265" to join and get ₦1000 welcome bonus. https://link.palmpay.com/iuMxA

Tunda Aka Kirkiri Jihar Kebbi A Ranar Asabar ("Saturday") Shabakwai Ga Watan Augusta Shekara Ta Alif Dubu Ɗaya Da Ɗari T...
07/07/2023

Tunda Aka Kirkiri Jihar Kebbi A Ranar Asabar ("Saturday") Shabakwai Ga Watan Augusta Shekara Ta Alif Dubu Ɗaya Da Ɗari Tara Da Chasa'in Da Ɗaya 17th, August-1991. Ba'a Taba Samun Gwarzon Matashin Ɗan Siyasa Dayake Taimakon Matasa Ƴan'uwanshi Kamar DG Kauraniyya Alheri Hon. Faisal Danhanneh.

Faisal Danhanneh An Haifeshi A Cikin Garin Birnin Kebbi A Shekara Ta Alif Dubu Ɗaya Da Ɗari Tara Da Chasa'in Da Biyar ("1995") Bayan Jihar Kebbi Tasamu Yanchin Kai Da Shekara Hudu, Yataso A Gaban Mahaifinshi Alh. Sani Sony ("Na Hanneh Baban Hanneh") Yasamu Cikakkiyar Tarbiyya Da Girmama Kowa. Faisal Danhanneh Gwarzon Ɗan Siyasane Mai Manufa Tagari Masoyin Talakawa Kullun Zaka Ganshi Cikin Farin Ciki Da Murmushi Saboda Bashida Haushin Kowa.

An Kirkiri Jihar Kebbi A Ranar Asabar Shabakwai Ga Watan Augusta Shekara Alif Dubu Ɗaya Da Tara Da Chasa'in Da Ɗaya 17th, August-1991. Wanda Mukeda Yawan Al'umma Kamar Miliyan Uku Da Dubu Ɗari Da Talatin Bakwai Da Ɗari Tara Da Tamanin Da Tara (3,137.980) Lokacin Kidaya A Shekara Alif Dubu Ɗaya Da Ɗari Tara Da Chasa'in Da Ɗaya. ("1991")

Bayan Najeriya Ta Samu Yanchin Kai Daga Turawan Mulkin Mallaka A Shekara Ta Alif Dubu Ɗaya Da Ɗari Tara Da Sittin ("1960") Aka Kirkiri Jihar Sokoto Wadda itache Ta Farko A Arewa Maso Yammachin Najeriya Tundaga Shekara Alif Dubu Ɗaya Da Ɗari Tara Da Sittin Da Bakwai ("1967") Zuwa Shekara Ta Alif Dubu Ɗaya Da Ɗari Tara Da Saba'in Da Bakwai ("1977") Ba'a Taba Samun Gwarzon Matashi Dayake Taimakon Matasa Ƴan'uwanshi Kamar DG Kauraniyya Alheri Watau Faisal Danhanne.

Dahaka Mu Matasan Jihar Kebbi Muke Kira Da Babbar Murya Zuwaga Mai Girma Gwamman Jihar Kebbi Dakta. Nasir Idris ("Kauran-Gwandu") Ɗayaba Wannan Matashi Kujerar Kwamishinan Matasa Da Wasanni A Jihar Kebbi.

Munada Yakinin Al'ummar Jihar Kebbi Zasu Kurbi Romon Demokiradiyya Idan Akaba Wannan Matashi Kujerar Kwamishinan Matasa Da Wasanni A Jihar Kebbi, Da Yardar Allahu Sai Kunche Gara Da'akayi.

SAHANNU:

Kwamared Musa Garba Augie Dallatun-Augie. Babban Daraktan Yada Labarai Kuma Mataimaki Na Musamman Ga Hon. Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa ("Sarkin Arawan Kabi").

Tarin Ɗan Takara Mai Masoya Muke Son Gani. Abba El-Mustapha (NNPP-Abba Gida-Guda)Aisha Humaira (APC-Gawuna)
14/03/2023

Tarin Ɗan Takara Mai Masoya Muke Son Gani.

Abba El-Mustapha (NNPP-Abba Gida-Guda)
Aisha Humaira (APC-Gawuna)

01/03/2023

Don Allah Jama'a idan Kunga Anyi Had'ari (Accident) kudaina kiran iyaye ko maga'isa Kai tsaye Kuna gaya musu halin da Ya' ko yan uwan su suke ciki.

Jiya da Dare Akayi wani Accident Mutum Biyu anan SEGBANA (BENIN) kuma nan take Allah ya karbi Rayuwar su, daga cikin mutanen da s**a zo kawo agaji s**a Kira daya daga cikin mahaifin Wanda akayi Accident din dashi, s**a gaya masa halin da d'an sa yake ciki.

shi kuma hankalin shi ya tashi ya dauko mashin yana ta gudu harna fitar hankali koda yazo wurin da akayi Accident din mutane sunyi dan dazo saman titin, da aka hango shi da gudu sai Kowa ya watse aka bar mutum daya.

Wannan mutum dayan da bai samu guduwa ba bawan Allahn nan ya kade shi s**a fada cikin gota su Duka nan take Allah ya karbe Rayuwa kan su.

A lokaci guda mutum Hudu sun Rasa Rayukan su, saboda kuskuren da muke Aikatawa na kiran iyaye ko yan uwa a lokacin da muka ga Abinda zaiyi matukar tayar musu da hankali.

Wannan Abun yatayar wa Al'ummar wannan garin da Abun ya faru hankali da yakai ga kusan Kowa a garin kuka yake Harni a yanzu da nake wannan rubutun walalhi zubar da hawaye nake😭😭😭

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN😭🙏

Allah yabamu ikon kiyaye wannan kuskuren da muke, su kuma wa yan da S**a Rasa Rayukan su Allah Yajikan su yayi musu Rahama ya Yafe kura kuran su yabawa yan uwan su Hakurin wannan Rashin😭🙏

Basheer Abdulmumeen
01/3/2023

SUNA LINZAMI: Jagaba Na Kan Gaba A Zaben Shugaban Kasa Da Aka Gudanar A Sassa Daban-Daban Na Kasar Nan
26/02/2023

SUNA LINZAMI: Jagaba Na Kan Gaba A Zaben Shugaban Kasa Da Aka Gudanar A Sassa Daban-Daban Na Kasar Nan

Address

Abdullahi Fodio Road
Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujallar Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mujallar Sokoto:

Videos

Share