IDRIS MUSA

IDRIS MUSA For educating and enlightening of our youth.

Kai Jama'a 🤔Gwannatin jahar Kaduna tafitarda sanarwan korar Malaman Primary (233) Kafimma Akaiga Yimmasu jarabawan.
02/12/2021

Kai Jama'a 🤔

Gwannatin jahar Kaduna tafitarda sanarwan korar Malaman Primary (233) Kafimma Akaiga Yimmasu jarabawan.

Ana shirin ɗaukar ƴan banga don gadin makarantun Abuja https://bbc.in/3lsEjJx
02/12/2021

Ana shirin ɗaukar ƴan banga don gadin makarantun Abuja https://bbc.in/3lsEjJx

Wannan shafi ne da ke kawo maku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran kasashen duniya.

An girke jami'an tsaro a ofishin Shugaban jam'iyyar APC ɓangaren gwamnati Alhaji Abdullahi Abbas da sanyin wannan safiya...
02/12/2021

An girke jami'an tsaro a ofishin Shugaban jam'iyyar APC ɓangaren gwamnati Alhaji Abdullahi Abbas da sanyin wannan safiya.

02/12/2021

Breaking News :
INEC National Chairman Prof. Mahmoud , says the commission has the capacity to monitor party direct primaries.

BAYYANAR KORONA NAU'IN 'OMICRON' A NAJERIYA: Majalisar Tarayya ta gargaɗi NCDC da Ma'aikatar Lafiya kada su yi wasa da r...
01/12/2021

BAYYANAR KORONA NAU'IN 'OMICRON' A NAJERIYA: Majalisar Tarayya ta gargaɗi NCDC da Ma'aikatar Lafiya kada su yi wasa da rayukan jama'a
------------------------------

Majalisar ta kuma yi kakkausan kira ga Mai'aikatar Harkokin Lafiya ta Tarayya cewa kada ta tsaya jan-ƙafa har cutar ta fara fantsama a cikin ƙasar nan.

Karanta nan: https://bit.ly/31mAsGR

A ranar Talata ce NCDC ta sanar cewa wasu matafiya biyu sun shigo da mummunar korona samfurin 'Omicron' cikin Najeriya

Buhari ya k**a hanyar zuwa Dubai https://bbc.in/3D9SvNp
01/12/2021

Buhari ya k**a hanyar zuwa Dubai https://bbc.in/3D9SvNp

Wannan shafi ne da ke kawo maku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran kasashen duniya.

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Kano, ƴan sanda sun garƙame ofishin lauyan da ya tsayawa ɓangaren ShekarauJami'an Ma'aikatar Ƙas...
01/12/2021

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Kano, ƴan sanda sun garƙame ofishin lauyan da ya tsayawa ɓangaren Shekarau

Jami'an Ma'aikatar Ƙasa da Safiyo, gami da ƴan sanda sun garƙame ofishinNureini Jimoh, SAN, da ke lamba 16c kan titin Murtala Mohammed da ke cikin garin Kano.

A jiya talata ne dai lauyan ya tsayawa ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau ya samu nasara a kan tsagin Gwamna Ganduje na Jam'iyar APC a kotu, inda ta rushe shugabancin Abdullahi Abbas.

Lauya ya tabbatarwa jaridar DAILY NIGERIAN cewa jami'an sun zo sun kulle shi a ofishinsa tare da ma'aikatan sa a cikin ginin.

Ya ce "a halin yanzu da nake magana muna cikin ofishin an garƙame mu kuma da sauran ma'aikata. Bamu san ma yadda za mu fita daga ciki ba,"

Ƙarin bayani na nan tafe...

Copied daily Nigerian.

Yanzu-yanzu: Abdullahi Abbas Yana jawabi, Wannan hukuncin da kotu ta yanke zancen banzane kuma babu wata kotu data isa t...
01/12/2021

Yanzu-yanzu: Abdullahi Abbas Yana jawabi, Wannan hukuncin da kotu ta yanke zancen banzane kuma babu wata kotu data isa ta rushemana shugabanci ' Sakon Abdullahi Abbas.....

Shekarau dama yasaba cin banza baya ramin kansa amma Kuma wlh Wannan karan sai banza taci shi.

Copied 😜

DisclaimerMy attention has been drawn to a series of publications emanating from one "People's Democratic Party Youth Co...
30/11/2021

Disclaimer

My attention has been drawn to a series of publications emanating from one "People's Democratic Party Youth Council", handlers of which have been sharing appointments to some individuals, purportedly in connection to the office of the National Youth Leader-Elect of PDP.

They portray the organisation as an affiliate body to the office of the PDP National Youth Leader, under my leadership.

In all honesty, I have no prior knowledge of that development, and it was conducted without an iota of my consent.

Therefore, I will like to call the attention of the recipients of these appointments; and the general public, that they should henceforth, disregard and refute any appointment issued to anybody in my name or that of the position I occupy.

It is pertinent for people to understand that we have not even been inaugurated yet, and it is not my mandate to give any appointments, or liaise with any platform to give any kind of appointment to anybody.

Thanks in anticipation of your understanding and cooperation.

Prince Muh’d Kadade Suleiman
PDP, National Youth Leader-elect

HOW SEN MAKARFI ESTABLISHED KASU WITHOUT NOISE AND PROPAGANDA 1. When Sen Ahmad Makarfi came to power in 1999 he knew Ka...
29/11/2021

HOW SEN MAKARFI ESTABLISHED KASU WITHOUT NOISE AND PROPAGANDA

1. When Sen Ahmad Makarfi came to power in 1999 he knew Kaduna State has been a Centre of Learning from pre-colonial era to the time he assumed office as the governor of the state.

2. At the time when there was calls from Kaduna state Indigenes for the establishment of a state owned University in Kaduna State so as to ease the pressure of Federal Institutions in the state.

3. The PDP government haven listened the clamour from the people, set up a Technical Committee to review the situation in detail and appraise the State Government on the desirability of state owned University. The Committee was inaugurated on Friday, 24th January, 2003 and submitted its report on Monday, 12th May, 2003.

4. Sequel to this the Kaduna State University was established on 21st May, 2004 with two campuses, one in Kaduna town and the other in Kafanchan. Academic activities commenced in 2005/2006 Academic Session at Kaduna campus with 3 Faculties, 17 Academic Departments, 19 Undergraduate Programmes and a College of Basic Studies.

31/08/2021

🤔

Dan takaran kansilan da
Ya saida gidan shi 😭a Muchia ward ya shiga takara da Abokin shi Wanda ake cewa
Ko spelling🙆‍♂️ din sunan shi ba zai Iya ba
Sun shirya shigar da Kara kotu ⚖️Wai ba ayi zaben ciro a Muchia ward 🙄ba niko na Wasa farin girki😁

Cc
Sani Jibril Chikaji
Bashir Musa
Nasiru Dan Mallam
Nasiru Umar Abdullahi
👂👂👂

07/12/2020

....

Hon Suleiman Ibrahim Gambo tare da jagoran siyasar jahar Kaduna masanin siyasar duniya His Excellency Sen Ahmad Muhammad Makarfi.
Muna Addu'a Allah ya kara lafiya Sir
IDREES MAIDAMMAH

Congratulations
05/12/2020

Congratulations

01/03/2020



Allah kazaba Mana abin da yafi zama Alheri a garemu baki daya.
✍️✍️✍️ IDREES MAIDAMMAH

03/02/2020




Amadadin Hon Suleiman Ibrahim Gambo
Tare da daukacin Yan takarar kansiloli Shi da sukai Takara suna Mika sakon Ta,aziya ga Alh Bashir Aminu (Iyan Zazzau) Na Rashin mahaifiyar Shi Da yayi a daren jiya muna addu,a Allah ya gafarta mata yasa aljannah makoma.
✍️✍️✍️ IDREES MAIDAMMAH
Org Sec S I G Media Team
03/02/2020

31/01/2020




Hon Suleiman Ibrahim Gambo yana yima dau kacin alummar musulmi Barka da juma,a tare da godiya musamman da irin yadda masoya ta kowani bangare kemasa fatan Alheri da samun babban Rabo yana ma kowa da kowa godiya.
✍️✍️✍️ IDREES MAIDAMMAH
Orga Sec S I G Media Team 31/01/2020

17/01/2020

A 46-year-old American woman, Jeanine Delsky, has arrived at Panshekara, a suburb of Kano, to marry her 23-year-old online boyfriend Sulaiman Babayero Isa. Ms Delsky, who lives in California, USA, landed at Mallam Aminu Kano International Airport, Kano on Saturday and went straight to Panshekara to....

15/01/2020



{{Ina hadi Da Gami A tsakanin Madi Da Zuma}}

15/01/2020

10/01/2020



Wani Rana zaka/Ki tuna wanda ka gyayaci Abasco Kasimu wani daurin aure, janaiza, Kiran suna kokuma wani taro Mai mutukar muhimmanci a gareka yazo wajen.
Wani fatan alheri zak**asa Wanda a karamar hukumar sabon gari an tabbatar yanada wannan Zumuncin.

09/01/2020


Hon Ibrahim Wusono
Allah yadawo Mana dakai lafiya.

09/01/2020

Bayanai sun ce mai gidan burodin ya zargi almajirin ne da satar masa burodi, inda ya tilasta masa shiga dakin gasa burodi har sau biyu.

09/01/2020

BY ISAH AHMED It is sickening and totally inhumane, the way we passes blame on helpless young children we met on the streets sent on ‘Almajiranci’ by their parents. The

09/01/2020

Gwamnatin jihar Kano ta rufe wani gidan marayu mai suna ‘Du Merci Orphanage Home’ dake Nomansland bayan ta ceto yara marayu 19 daga gidan.

09/01/2020



{{{Fatan Alheri gareka }}}
Kai Mai tallan Madi kauce, ga Mai tallan zuma a gaba,idan wani yakasa a siya idan wani yayi bahaka, ba Tsuntsu sunansu nefa guda, kukansu daban kudud duba.

09/01/2020



Dole ne Abi liman Sallah, ko a sake masallaci,
Bawai maganar siyasar jahar Kaduna ba, ana maganar siyasar Duniya ne indai akazo nan an gama.
Fatan Alheri ga Sanata Ahmad makarfi.

08/01/2020


Fatan Alheri

Burin zuciya tasama masoyin gaskiya,
To ta dace.
Allah ya hadaku babu Wanda zai iya rabaku💪💪💪

08/01/2020


Fatan Alheri a gareka

Dukkan mutum Mai nazari da tunani 🕵️🕵️🕵️ka tabbata aikinshi baya baci.

06/01/2020
03/01/2020




Amadadin Hon Suleiman Ibrahim Gambo
Yana yima daukacin Alummar musulmi barka da juma,a dafatan Allah ya karbi ibadun mu baki daya Kuma Yana Kara kiraga matasa musamman Yan social media dasu kaurace dukkan wani rubutu Wanda baik**ata ba Kuma Yana godiya da irin yadda Akemasa fatan Alheri takowane bangare.
✍️✍️ IDREES MAIDAMMAH
Org Sec S I G Media Team 03/01/2020

Address

No 23 Bindere Street Yan Awaki Muchia Sabon Gari Zaria
Sabon Gari
MAI3213

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IDRIS MUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to IDRIS MUSA:

Videos

Share