Dan Wanka For Reps Ningi/Warji 2023

Dan Wanka For Reps Ningi/Warji 2023 Fatan Nasara

Congratulations Associate Professor Abdullahi Muhammad Isyaku (DanWanka). Allah ya Kara Girma da Daukaka.
17/01/2022

Congratulations Associate Professor Abdullahi Muhammad Isyaku (DanWanka). Allah ya Kara Girma da Daukaka.

12/01/2022

DR. Abdullahi Mohammed Isyaku For Reps Ningi/Warji 2023. Da Yardar Allah.

28/08/2021

Muna nan Muna Tsare-Tsare akan Tafiyar DanWanka.
Goyon bayanku muke Bukata.

27/08/2021

Danwanka Shine Yafi Dacewa ya Zama Dan Majalisar tarayyar Ningi/Warji a 2023.

21/06/2021

Har Gobe ne akidarmu.

Allah ya maka Ningi/Warji 2023. Amin

13/05/2021

A madadin DR. ABDULLAHI MOHAMMED ISYAKU (DANWANKA), Muna mika muku sakon BARKA DA SALLAH da fatan Allah ya maimaitA madadin DR. ABDULLAHI MOHAMMED ISYAKU (DANWANKA), Muna mika muku sakon BARKA DA SALLAH da fatan Allah ya maimaita mana.

24/02/2021

Danwanka alheri ne ma mutanen Ningi da Warji.
Allah ya tabbatar Mana da alheri 2023

11/02/2021

Allah ka kara dafa ma Dr. Abdullahi Mohammed Isyaku Dan wanka. Amin

ALHERIN ALLAH YA KARA TABBATA GA DANWANKA !!! Wednesday, 23rd December, 2020.Assalamu Alaikum Warahmatullah.Da farko Ina...
23/12/2020

ALHERIN ALLAH YA KARA TABBATA GA DANWANKA !!!
Wednesday, 23rd December, 2020.

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Da farko Ina mai Farawa da Sarki Mai Qaddarawa yadda yaso Kuma a lokacin da yaso. Tsira su tabbata ta Annabinmu, jigonmu, shugabanmu Kuma Jagabanmu a ranar Qiyama.

Ya Allah mun kasance masu Godiya a gareka da ka bamu mutumin kirki wadda muke alfahari dashi a jaharmu Bauchi da ma Kasarmu Nijeriya baki daya. Dr. Abdullahi Mohammed isyaku shugaban makarantar azare ya kasance mutum Mai taimako, damuwa da damuwar mutane, kirki, halarci da Kuma kishin mutane baki daya.

A ranar Goma ga watan Sha biyu, shekara ta dubu biyu da ashirin 10/12/2020, Darazo Students Association (DASA) ASCOEA Chapter S**a kaiwa Dr. Abdullahi Mohammed isyaku (DanWanka) Ziyara a ofishinsa dake Kwalejin ilmi na azare, karkashin jagorancin Shugaban kungiyar DASA malam Ali Sa'idu Darazo tare da Shugaban Dalibai na DASA Sen. Dauda Hassan da Kuma S.U.G president na Kwaleji Amb. Sa'idu Yunusa Megarantee. Wannan ziyarar an yita ne domin a Karrama Mai girma Provost, Wato Dr. Abdullahi Mohammed isyaku (DanWanka) bisa ga kokarin da yake yima Dalibai da Kuma irin jajircewarsa akan aikinsa.

Ga kad'an daga Cikin maganganun da Shugaban Ziyarar Wato malam Ali Sa'idu Darazo yayi :

Mai girma Provost na Kwalejin ilmi dake garin Azare, Bauchi State, ka kasance uba nagari wadda Kwaleji ba zata ta'ba mantawa da Kai ba, bisa da kokarinka, jajircewarka musamman ga hidimar Dalibai da ma malumai baki daya. Samun mutun irinka abin alfahari ne, kasancewar ganau muke ba jiyau ba ta bangaren kawo Mana cigaba a makarantarmu.
A madadin Dalibai na Darazo da suke karatu a Kwalejin ilmi na Azare, muna Mika jinjinarmu gareka bisa ga wannan jajircewarka Kuma muna rokon Allah ubangiji ya taimake ka Kuma ya Kara daukaka. Kuma muna farin cikin sanar da Kai cewa, mu Yan Darazo dake karatu ko Kuma aiki a Kwaleji, a shirye muke da mu cigaba da bin dokokin makaranta Dan Kara tabbatar da Zaman lafiya a makarantar.

Dr. Abdullahi ya karbesu hannu bibbiyu Kuma yayi musu maraba da Zuwa Sosai, Kuma Shima yayi maganganu da suke nuna Jin dadinsa ga kungiyar da S**a karramashi bisa ga kyawawan aiyyukansa.
Ga kad'an daga Cikin maganganu da Kuma alkhairin da yayi ma kungiyar :

1. Yayi godiya ma Allah madaukakin Sarki Mai busa mana numfashi ba tare da mun biyashi ko sisi ba, sannan Wanda ya ara Mana rai kyauta har muka Kai wannan ranar.

2. Yayi farin ciki da wannan Ziyara, domin Ziyara , annabinmu ya kwa'be mu da mu dinga yinta domin Tana Kara karfafa zumunci da Kuma fahimtar juna .

3. Ya jawo hankalin Yan Kungiyar Darazo students Association (DASA) da su cigaba da abubuwa masu kyau da sukeyi a makaranta Kuma su guji halaye ko d'abi'u marasa kyau, domin bai San Yan Darazo da wata Hali ba bayan masu kyau. Sannan suji a ransu cewa bama su ba , ko wani dalibi Yana dani a matsayin uba Kuma insha Allah Zai cigaba da Kula dasu yadda yadda dace.

4. Kasancewarsa Dan Ningi Local Government Daman akwai Dan raha da sukeyi tsakanin Ningawa da Kuma Yan Darazo, yayi musu raha sannan Kuma ya Kara jaddada godiyarsa a garesu.

5. Daga Karshe ya musu alheri da kyauta kamar yadda ya Saba na bada admission kyauta guda d'ai d'ai har guda dari (100 admission) Kuma ya jawo hankalin su day cewa wannan kyauta ya bayar bai yarda a sayar ba. Sannan Kuma idan wani abu na taimako idan ya taso Yana musu maraba.

Ya Allah ka tabbatar Mana da Dr. Abdullahi Mohammed isyaku (DanWanka) a matsayin Dan majalisar tarayya da zai wakilci Ningi da warji a Zabe na gaba 2023. Amin ya hayyu ya Qayyum.

Naku : SARKIN YAKIN DANWANKA.

A yau Goma ga watan Sha biyu, shekara ta dubu biyu da ashirin Kungiyar Dalibai na darazo dake karatu a Kwalejin ilmi na ...
10/12/2020

A yau Goma ga watan Sha biyu, shekara ta dubu biyu da ashirin Kungiyar Dalibai na darazo dake karatu a Kwalejin ilmi na Azare S**a Mika Sakon ban girma da irin kokarin da mai Girma Shugaban makaranta Dr. Abdullahi Mohammed isyaku yake yi.

Cikakken bayani na nan Zuwa daga baya.


A True and Patriotic Son Of Soil !!!Dr. Abdullahi Muhammad isyaku(Dan Wanka)Philanthropist,Bauchi State.بِسمِ اللَّهِ ال...
24/11/2020

A True and Patriotic Son Of Soil !!!

Dr. Abdullahi Muhammad isyaku
(Dan Wanka)
Philanthropist,
Bauchi State.

بِسمِ اللَّهِ الرَّحمٰنِ الرَّحيمِ,

All praise is due to Almighty Allah, the Creator, the cherisher, the only one who has infinite power and if wishes to ordain things He just order it to be and it comes into existence. The one who's in his infinite mercy bless us with this kind and humble man.

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku (Dan Wanka) is an indigene of Ningi Local Government, Bauchi State. He is currently serving as Provost at Aminu Saleh College of Education, Azare Bauchi State (ASCOEA).

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku is a legend because of his outstanding deeds, creative endeavours, Noble Vision, Noble Mission, and Noble action. His honesty, sincerity, devotion to his duty and professionalism always make him Valuable and having rapid progress in his day to day's life.
He is hardworking Civil Servant who show more dedication and Commitment to ensure effective and efficient Service delivery.

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku is gentleman per excellent, a man with a golden heart, His simplicity and humility is second to none. He is Supreme Humble, Supreme Humane, kindhearted man, A simple man who has no Arrogant and he is very Good in human relations in facts, you run out of Superlatives when it comes to describing him.

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku(Dan Wanka) is been an exemplary TRUE SON OF SOIL, an ideal SON OF SOIL . He's an Outstanding man whose his history Could be unforgettable in Ningi Local Government, katagum local Government , Bauchi State and Nigeria at large, because of his Hardworking, uncommon dedication, Sacrifice, Courage, Commitment and passion to develop our area and also giving assistance to the masses in order build themselves.

Peoples of Nowadays, their thoughts is , most of the ELITES of our different Societies are not helping the poor people, even if they were able to help , they can only help their families, relatives, and their friends While if I remember people like Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku, I keep this quotes down the grave .

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku (Dan Wanka) is not a man made , but an Enthusiasm from Almighty Allah. Here are some of his Good Character to our dear State and nation at large: Caring, Loving, advocating peaceful coexistence through showing the important of Cooperation.

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku is an exceptional in term of his kindness, Simplicity, and generosity in this Era.
Here are some of his Sacrifice Within and outside Our Community :
1. Enrollment of less privilege to school.
2. He secure jobs to our teaming youths.
3. Puting people's in different Vocations and provide them with Capital in order to stand independently.

How I wish our politician and Elite will copy his character because "He's an Icon of Imitation".

Your Selfless Service and Uncommon dedication towards the development of Our Community will remain in our hearts forever.
We thank you for your Sacrifice and Commitment in Building the future generation. May Almighty Allah Continue shower his endless blessings upon you Sir.

Writes by :
Dan Gwagwarmaya

22/11/2020

Allah ya dafa ma DanWanka Dan majalisarmu na Gobe da yardar Allah !!!

A man of his WordsA man with full CapacityA man with Good Mission and VisionA man of the people'sA man of DevelopmentA m...
16/11/2020

A man of his Words
A man with full Capacity
A man with Good Mission and Vision
A man of the people's
A man of Development
A man of Legacies
A man of Commitments

A man who is aiming at to Continue promoting and protecting the interest of Ningawa and Warjawa.

We're seeking for your Support, Prayers as well as Advices the Good people's of Ningawa and Warjawa.
We've Our Vital roles to play towards your Development.

NA KOWA NE ☑️
☑️
☑️
ALLAH YA MANA JAGORA .

~ Sarkin Yakin Dan Wanka

15/11/2020

Dr. Abdullahi Muhammad isyaku DanWanka muke fata a Ningi da warji 2023. Allah ya Yarda .

15/11/2020

Dr. Abdullahi Muhammad isyaku DanWanka mutum Mai kishin al'ummarmu na ningi da warji. Allah ya Kai fata mizani 2023.

05/11/2020

Mun gamsu da manufar DanWanka Go for Ningi Warji Reps 2023.
Allah ya dafa

06/10/2020

Dr. Abdullahi Muhammad Isyaku (Provost ASCOEA) muke fata a Ningi da warji 2023.
Allah ya Dafa Mana

The Right man with full Capacity to drive our Ningi and Warji to a Greater Height.★Pray,★Support★Endorsed★Mobalize,★Adve...
24/08/2020

The Right man with full Capacity to drive our Ningi and Warji to a Greater Height.
★Pray,
★Support
★Endorsed
★Mobalize,
★Advertize.
Dr. Abdullahi muhammad Isyaku (DanWanka) for Reps Ningi and Warji federal Constituency Come 2023.
Allah ya idda nufi. Ameen.
Daga naku Sarkin Yakin Dan Wanka .

TAFIYAR DANWANKA A JININMU YAKE !!!Monday 20th, July 2020.  Da farko ina Mai farawa da Sunan Allah maQaginmu, mabuwayi, ...
20/07/2020

TAFIYAR DANWANKA A JININMU YAKE !!!
Monday 20th, July 2020.

Da farko ina Mai farawa da Sunan Allah maQaginmu, mabuwayi, Mai Isa da iko akan kowa da komai, Mai bayarwa da karbewa, Mai azurtawa da talautawa, cikin ikonsa ne da isarsa ya azurtamu da Dr. Abdullahi Muhammad isyaku (Provost ASCOEA) mutum Mai kishin al'umma da Kuma Yankinmu na Ningi da Warji.
K**ar yadda na dauka muku alkawari cewa idan Allah ya bani iko, zanyi rubutu akan "TAFIYAR DANWANKA A JININMU YAKE" to gashi Allah ya nufe ni da rubutun.
KAfin na tsunduma cikin bayanina zanso na danyi magana akan Siyasa.
★Siyasa: a takaice wannan kalmar anyi mata fasara da dama, Dan Kadan daga cikin fassarar da aka mata akance "Siyasa Ra'ayi ce", yayin da wasu Kuma su kance "Siyasa Rigar 'Yanci ne" , wasu daga cikinmu ma s**ance ba dole bane.
A Gurina ko Kuma nace ta bangare na , na Dauki Siyasa wata abace da jama'a za suyi yaQi akanta domin su tsaida jajirtaccen shugaba Kuma adalin jagora. Amman zamanin yanzu da yawan mutane Sun lalata Siyasa, ta hanyar jajircewa su Kai Wanda suke muradi ( Self interest) ba damuwansu ya kyautatama wadanda s**a zabe Shi ba, su day kawai ya taimaka musu su day iyalansu. Hakane ma ya sakamu a cikin wani Hali da muke fuskanta a shugabancin da ake Mana yanzu ma'ana ranar zabe zamu kasa mu tsare mu raka sannan mu jira , Amman daga karshe Idan mun tura mutum ya wakilce mu walau a jaha ko a Tarayya sai kaga ya shafe tsawon lokaci babu ruwansa da damuwarmu.
NA
Akwai hanyoyi da dama yadda za mubi mu magance wannan matsalar Kuma itace mu duba daga cikin wadda s**a fito takara waye yake da kyakkyawar Alaka tsakaninsa da mutane ? Sannan kuma waye baya gudun mutane ? Sannan kuma waye adalin jagora a cikinsu ?
Matukar zamuyi haka to lallai zamu samu sakamako Mai kyau sa'banin bin ra'ayinmu da Kuma San zuciyarmu.
: mutum ne wadda ya Dace da ya wakilce mu bisa kyawawan halayensa da Kuma tarin manufofinsa bisa niyyar Kawo cigaba a Yankinmu na Ningi da Warji.
Zan cigaba

DANWANKA DAKTA MAI HALIN DATTAKU ‼️‼️ ‼️ Monday 29nth, June 2020.   Assalamu alaikum warahmatullah,Ina Mai farawa da All...
29/06/2020

DANWANKA DAKTA MAI HALIN DATTAKU ‼️‼️ ‼️

Monday 29nth, June 2020.
Assalamu alaikum warahmatullah,
Ina Mai farawa da Allah madaukakin sarki, Mai bada dama da ikon aikata komai, Cikin ikonsa nema ya bani dama a yanzu nake rubutu akan "DanWanka dakta Mai halin dattaku" kamar Yanda na dauka muku alkawari to yau ya nufe Ni da cikawa.
Babu tantama akan wannan batun da nayi na cewa "DanWanka dakta Mai halin dattaku".
Bari na fara da kalmar dakta:
Idan akace dakta ta kunshi abubuwa da yawa kamar likita ma zamu iya kiranshi da Dakta. Amman dakta wacce ake yiwa Danwanka lakabi ya samota ne ta hanyar matakin karatunsa.
Ya kasance mutum Mai matakin karatun Dakta tunda dadewa , Kuma zamansa Dakta ya bada gudummawa ta fanni daban daban a Yankinmu na ningi da Warji.
Ga kadan daga Cikin taimakonsa kasancewarsa Dakta Kuma Provost ASCOEA:
1. Tallafawa ma masu karamin karfi domin suyi karatu
2. Taimakawa Yan Yankinmu su samu madogara ta aikin Gwabnati.
3. Daktoci da yawa sun zama daktoci saboda taimakonsa.


Tabbas Dr. Abdullahi Muhammad isyaku (Provost ASCOEA) ya kasance Yana da halin dattaku.
Kalmar dattaku a hausa na nufin :
1. Mutum Mai karamci
2. Mutum Mai ibada
3. Mutum Mai Girma Dan Adam
4. Mutum Mai son Cigaban al'umma
5. Mutum Mai saukin Kai
6. Mutum Mai Jin koken al'umma
7. Mutum Mai tausayin talakawa
8. Mutum wanda yasan rayuwa
9. Mutum wanda yake dasa farin ciki a zukatan al'umma.
10. Mutum Mai kishin Yankinsa.
Duk wadannan abinda na lissafo kadanne daga Cikin Halin Dakta DanWanka.
Fatanmu al'ummarmu na Ningi da Warji su fahimci Waye DanWanka , domin irinsu ya kamata mu tura a matsayin Wakilanmu domin kawo mana Cigaba Mai dorewa.
Ya hayyu ya Qayyum kayi Mana Jagora . Amin Amin .


.
Naku : Sarkin Yakin DanWanka ✊✊

TAFIYAR DANWANKA MAI NASARA ✊✊✊On Tuesday,,,23rd ,June 2020. Ina farawa da Sunan Allah Mai rahama Mai jinkai, Maji kukan...
22/06/2020

TAFIYAR DANWANKA MAI NASARA ✊✊✊

On Tuesday,,,23rd ,June 2020.
Ina farawa da Sunan Allah Mai rahama Mai jinkai, Maji kukan bayinsa, Mai hada kowa da rabonsa.
K**ar Yanda na dauka muku alkawarin cewa zanyi Rubutu Mai taken Cikin iko Allah ya nufe Ni yau.

Tabbas maganata babu karya ko wani 'dar 'dar a cikinta domin ya kasance mutum na farko da na taba ji da ganin Makiya ma na yabonsa.
Ya samu wannan yabon ne bisa kyawawan halayensa wacce ta kasance ta kishin al'umma da Kuma Taimaka musu domin rayuwarsu karta tagayyara.

Hausawa s**a ce , alamun Karfi Yana daga Mai kiba . Wannan batun haka ne , idan muka koma baya ga kadan daga Cikin taimakonsa wa al'ummar Yankinmu :
1. Kawo admission wa Dalibai kyauta na college Dan su samu damar karatu .
2. Daukan dawainiyar Wasu Yan Yankinmu ta fanin karatu da Sana'a
3. Samar ma wasu Yan Yankinmu aikin Gwabnati
4. Tallafawa ta hanyar karatu kyauta ma Makafi , Guragu, Kurame, da Kuma bebaye

Wadannan kadan daga rawa muhimmiyya da yake takawa kenan ta fanin Cigaban Yankinmu, jiharmu da Kuma Kasarmu baki daya.

Kadan daga Cikin alamar Nasarar tafiyan DanWanka sune :
Yan PDP da APC da ma sauran jam'iyya sunata mararin Allah yasa ya fito a jam'iyyar da Suke , Kuma sannan suna ta fada Mana in Allah ya yarda a kowace jam'iyya muka fito zasu bamu Goyon baya. Alhamdulillahi ala kulli halin, iya wannan ma alamun Nasara ce .
Ba abinda zamuce ma Masoya sai dai muce Allah yabar zumunci Kuma Allah ya tabbatar Mana da Alheri .

Fatanmu shine har a kullum Allah ya Mana Jagora. Ameen.🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼


. Ameen
Naku : Sarkin Yakin DanWanka

Dan Wanka na Godiya wa Masoya ‼️‼️‼️15th June, 2020. Cikin ikon Allah jiya lahadi wakilan al'ummarmu na Kasar Burrah tar...
15/06/2020

Dan Wanka na Godiya wa Masoya ‼️‼️‼️
15th June, 2020.

Cikin ikon Allah jiya lahadi wakilan al'ummarmu na Kasar Burrah tare da Dr. Nasiru ala Chinade (Sarkin Yakin Chinade) Sun kawo Ziyara ma Dr. Abdullahi Muhammad Isyaku anan Gidansa dake Garin azare.

Ziyarar sunyi ta ne akan Su Kara kiranye da Kuma tabbatar da ya amince ya tsaya takarar Ningi da Warji a 2023.

Hmm, Gaskiya ne !!! Idan ba ba waye al'umma zasu yi dandazo Kuma suyi Masa kiranyen tsayawa takara ?

Iya wannan wallahi ya Isa nuna ma jama'armu cewa ya cancanci ya tsaya Mana takara majalisar Tarayya ta Ningi da Warji a 2023.

Daga karshe, a madadin ni Sarkin Yaki ina Mai addu'ar Allah ya saka muku da Alheri da irin wannan Soyayya da Kuma nuna Amana da yarda wa Mai gida. Dan ba kowa yake Samun wannan irin Baiwar ba .
Kuma a Cigaba da Mana addu'ah na Alheri , Allah ya tabbatar Mana da idan Alheri ne. Ameen .

✔️

✔️
✔️


Naku : Sarkin Yakin DanWanka ✊✊✊

Kyautar Girmamawa da Jinjina ‼️‼️‼️ K**ar yadda na rubuta a sama , Dr. Abdullahi Muhammad isyaku Ya samu kyautar Girmama...
12/06/2020

Kyautar Girmamawa da Jinjina ‼️‼️‼️

K**ar yadda na rubuta a sama , Dr. Abdullahi Muhammad isyaku Ya samu kyautar Girmamawa da Jinjina daga National Association Of Nigerians students (NANS) Ma'ana Shugabannin Dalibai na kasar Nijeriya Gaba daya.

Ya samu wannan kyautar ne bisa shaida da su kayi ma Dr. Abdullahi Muhammad isyaku wajen taimakonsa kamar haka :

1. Taimakonsa na ganin Dalibai na Nijeriya Sun Samu ingantaccen Ilmi a makarantar da yake Shugabanta.
2. Taimakawa ma masu karamar karfi da Kuma marayu wajen daukar nauyin karatunsu
3. Daukar nauyin karatun Nakasassu kamar : Makafi, Kurame, Guragu da dai sauransu domin ya tabbatar musu da mafarkinsu.
4. Tabbatar da ingantaccen walwala da jindadi a Gurin da yake Shugabanta musamman ma Dalibai.
5. Sama ma Dalibai madogara bayan sun gama karatu abinda ya K**a Sana'a ko aikin Gwabnati.

Masha Allah Dr. Abdullahi Muhammad isyaku ba rago bane domin Samun kyautar Girmamawa da Jinjina daga ba karamin Abu bane.

Ina da Ni da ke, Kai da su , mu da ku , shi da su , ita da ku mu bada Goyon baya dari bisa dari ma mu zabeshi a matsayin Ningi da warji 2023 da Zan baku tabbacin zai Mana abinda ba'a taba yi Mana ba.

Dr. Abdullahi Muhammad isyaku
(DanWanka):
Yana da kyakkyawan manufofin da yake so ya Kawo na cigaba izuwa yankinmu Mai albarka na ningi da warji.

Fatanmu shine Allah ya idda nufi Kuma Allah ya datar damu Kuma ya Mana Jagora. Ameen 🙏🏼🙏🏼🙏🏼.






.
Naku : Sarkin Yakin Dan Wanka

The True Son Of Soil ‼️‼️‼️  No doubt for the aforementioned Subject matter.Dr. Abdullahi Muhammad isyaku is true son of...
11/06/2020

The True Son Of Soil ‼️‼️‼️

No doubt for the aforementioned Subject matter.

Dr. Abdullahi Muhammad isyaku is true son of soil which his tought not only to help people's to get easy in Surviving but also plants need to survived because we're Vise Versa with them, which means we're benefiting each other.
Always I remember this quote " He who value plants and trees will value humans".
Exactly no doubt, anyone that value trees and plants will value humans.

is a man of honour , Integrity, transparency, Equity and Equality.
Also he has all the Qualities of leadership, Because leadership is not about titles, designation or flow of chart is about one life influencing another especially to rescue and good Mission.

is a philanthropy who ends of helping the less privileged in different terms Such as :
1. Sponsoring them to Educate
2. Puting people's in different Vocations in order to depend to themselves.
3. Advising people's on how to be Good and law abiding Citizen so that to benefit your Societies.
4. He provides employment to some of ningawa and Warjawa.
The work of is Uncountable .






Allah ya Mana Jagora.

Naku : Sarkin Yakin Dan Wanka

Baba Mai Ruwan Appointments !!! Hakun Dr. ABDULLAHI MUHAMMAD ISIYAKU ya cika Mai Ruwan Appointments.  Burinsa a kullum s...
09/06/2020

Baba Mai Ruwan Appointments !!!

Hakun Dr. ABDULLAHI MUHAMMAD ISIYAKU ya cika Mai Ruwan Appointments.

Burinsa a kullum shine ya zai taimaki mutane su dogara da kansu, Ni Sarkin Yakin Dan Wanka Ganau nake ba jiyau ba.
Zaman Dr. Abdullahi Muhammad isyaku Provost na ASCOEA ya sama ma mutanen yankinmu na ningi da Warji aikin yi K**a daga lecturing, Securities, health personal, masu gadi , cleaners da dai sauransu.
Tabbas irin wannan Yankinmu mai albarka yake bukata. Domin har a kullum yakan ce : " Ba kifi muka zo baku ba sai dai munzo koya muku yadda zaku K**a kifi ne".

Ina da za ace Yankinmu na ningi da Warji mu Kai Green chamber, da Zan baku tabbacin sai ya kawo Mana Cigaba musamman ta fanin Samar da aikin yi wa matasanmu domin su dogara da kansu.

Allah ya mana jagora 🙏🏼

🙏🏼
🙏🏼
&Warji☑️

Naku : Sarkin Yakin Dan Wanka

DAN WANKA IS THE SOLUTION ‼️‼️   In the name of Allah the beneficent the most merciful . All praise is due to Almighty A...
07/06/2020

DAN WANKA IS THE SOLUTION ‼️‼️

In the name of Allah the beneficent the most merciful .

All praise is due to Almighty Allah (SWT) the one who has unlimited power, infinite mercy , the one who gives and take, the one who bless us with the workaholic and amiable Man at our Ningi/Warji in person of Dr. Abdullahi Muhammad isyaku (Dan Wanka).

Before I go deeply I'll like to thank the Good people's of Ningi/Warji for their maximum Cooperation, Support, Endorsed as well as their Good prayers in making to be Continuity, we thank you all.

Having Gentleman like in this Era is bless, because he plays a crucials, vital and pivotal roles towards the Development of our Ningi and Warji.
Some of his Contribution to our Ningi and Warji :
‡ Educational Sector :
As you all know that Education is the best thing that can Change the future of humans. Also Our beloved prophet Muhammad (SAW) Said : "Seek knowledge from the cradle to the grave"
Moreover "Education is a weapon which we can change the world" by Nelson Mandela . "Education is our passport to the future, for tomorrow belongs to the people who prepare for it today"
By : Malcolm X

Having knowing all this value of Education , plays his own vital roles in Education to Our Good people's of Ningawa and Warjawa Such as :
1. Bringing College admission over 200 in every Year to share it to Our people's so that to have opportunity to join high institution.
2. He is taking responsibilities of Some Vulnerable Children and sponsor them into the System of Education.
3. He is participating in every Occasion and activities in Students Union within Ningi and Warji Such as :NISU, BUSA, WASA ETC.
Also when he attended to their activities he always encouraged them to be good and law abiding Citizen to our Country so that to be useful in our Society.
4. Some lecturers within our Ningi and warji who works at Aminu saleh college of education azare were employed because of his favour .
5. Free Education to the handicap, Deafs and blinds within our Ningi and Warji and everywhere they come from in Nigeria.
I'll Continue written his achievement if I opportune by Almighty Allah (SWT)

Nobody can halted us because we did not start to stop.

☑️
☑️
Allah ya Mana jagora.
Naku : Sarkin Yakin Dan Wanka

NASARU MINALLAHI !!!  For Reps Ningi/Warji 2023.Dr. Abdullahi Muhammad isiyaku.Doctor not a data ✔️Dakta Mai halin datta...
06/06/2020

NASARU MINALLAHI !!!
For Reps Ningi/Warji 2023.
Dr. Abdullahi Muhammad isiyaku.
Doctor not a data ✔️
Dakta Mai halin dattaku ✔️.
Allah ya idda nufi . Ameen 🙏🏼🙏🏼🙏🏼

Address

Ningi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Wanka For Reps Ningi/Warji 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category


Other Ningi media companies

Show All