Labari Daga Ningi

Labari Daga Ningi Kamfanin yada Labari daga karamar hukumar Ningi

11/12/2023

Wasu sun sake rantsar da dayan dan takarar NISU President (Salim Muh'd Sani)

AN RANTSAR DA SABBIN SHUGABANIN KUNGIYAR DALIBAN NINGI (NISU)A daren yau lahadi aka rantsar da sabin shugabannin jim kad...
10/12/2023

AN RANTSAR DA SABBIN SHUGABANIN KUNGIYAR DALIBAN NINGI (NISU)

A daren yau lahadi aka rantsar da sabin shugabannin jim kadan bayan an kammala zaben kungiyar yayinda aka bayyana dan takara Salim Muhammad Sani A matsayin wanda yayi nasara a matsayin President daga bisani kuma an rantsar da dan takara Usman Idris Kurmi (Khaleefa).

A zantawarmu da masu rantsarwar sun bayyanawa wakilinmu cewa sun rantsar dashi ne saboda sabawa dokar kungiyar da akayi a filin zaben.

A cewarsu anyi zaben ne da yan takara guda uku yayinda daya(Salwa) ya bayyana ya janye takararsa, daya kuma daga cikin yan takarar(Salim) ana zarginsa tareda mutanensa sun tada hargitsi a wajen zaben wanda a dokar zaben kungiyar hukuncinsa korace ga dankatara.

Dogaro da wannan ne yasa s**a rantsar da Usman Idris Kurmi (Khaleefa) a matsayin shugaban kungiyar.

Labari daga Ningi.

Yanzu Yanzu Gwamnan jihar Bauchi yayi sabbin nade naden masu tallafa masa guda 28.
10/12/2023

Yanzu Yanzu Gwamnan jihar Bauchi yayi sabbin nade naden masu tallafa masa guda 28.

YAN BINDIGA SUN HARBE MUTUM DAYA A LOKACIN DA SUKAYI GARKUWA DA MUTUM HUDU A KARAMAR HUKUMAR NINGI Yan bindiga daba a Sa...
09/12/2023

YAN BINDIGA SUN HARBE MUTUM DAYA A LOKACIN DA SUKAYI GARKUWA DA MUTUM HUDU A KARAMAR HUKUMAR NINGI

Yan bindiga daba a San ko suwanene ba sun hallaka mutum daya tare da awun gaba da wasu mutum hudu a garin Bakutumbe dake karamar hukumar Ningi.

Yan bindigar sun Kai hari kauyen ne da misalin karfe 6:00pm na yammacin yau Asabar 9/12/2023 dai dai lokacin da ake kiran Sallar Magrib.

A cikin zantawar mu da wani mazaunin yankin Wanda ya bukaci mu sakaye sunan sa ya shaida mana cewa Yan bindigar sun harbe wani dan Banga Mai suna Malam Dan ladiyo sun kuma harbi mutane uku da s**a raunata su.

Wadan da s**a raunata sun hada da Habila Garba, Nura Yakubu da kuma Sam'ana Wanda tuni a ka garzaya dasu zuwa asibiti.

A lokacin harin Yan bindigar sun kuma sace mutum bakwai Wanda daka bisani s**a sako mutum uku s**a tafi da mutane hudu.

Wadan da akayi garkuwa dasu din sun hada da Abdullahi Manje, Abdulkarim Na Malam, Hassan See da kuma Yusuf S Pawa.

Majiyar ta shaida mana cewa bayan Yan bindigar sun kammala ta'addanci su, sun nufi dajin Lukutu dake yankin.

SMB

ZAN SAUKA DAKA SHUGABANCIN MAJALISSAR DOKOKIN JIHAR BAUCHI IDAN ABUBAKAR SULAIMAN YACI ZABEN SASabon Kakakin majalissar ...
05/12/2023

ZAN SAUKA DAKA SHUGABANCIN MAJALISSAR DOKOKIN JIHAR BAUCHI IDAN ABUBAKAR SULAIMAN YACI ZABEN SA

Sabon Kakakin majalissar dokokin jihar Bauchi Hon Babayo Akuyam, yace idan Hon Abubakar Y Suleiman yaci zabe zai sauka ya bashi don cigaba da jagorancin majalissar.

Hon Akuyam ya shaida hakane a cikin ganawarsa da Wakilin jaridar guardian a ofishin sa dake majalissar, yace zai rubuta ajiye jagorancin majalissar kamar yadda dukkanin mambobin majalissar s**ayi alkawari.

"Munyi alkawarin idan Abubakar Y Suleiman ya lashe zaben da kotu ta bayar da umarni zamu sake zabarsa don yaci gaba da shugabantar majalissar". Inji Sabon kakakin majalissar.

KUNGIYAR DALIBAN KARAMAR HUKUMAR NINGI ZATA GUDANAR DA ZABEN 2023.Kungiyar daliban wacce akafi sani da NISU ta fitar da ...
04/12/2023

KUNGIYAR DALIBAN KARAMAR HUKUMAR NINGI ZATA GUDANAR DA ZABEN 2023.

Kungiyar daliban wacce akafi sani da NISU ta fitar da tsarukan yadda yata gudanar da zabenta na wannan shekara (2023).

Kamar yadda aka saba kungiyar tana gudanar da zabenta duk shekara banama ta sh*tya tsaf domin gudanar da zaben.

Kwamitin shirya zabe mai zaman kansa ya fitar da ranakun sayar da takardar takara (Form), tantancewa da duk abinda doka ta tanadar yayinda ta sanar Lahadi 10/12/2023 a matsayin ranar zaben.

Muna fatan Allah ya baiwa mai rabo sa'a.

WATA SABUWAWani matashin kansila mai wakiltar Ningi ta kudu Hon Ismail Idris Gada yayi rabon zunzurutun kudade ga wadans...
02/12/2023

WATA SABUWA

Wani matashin kansila mai wakiltar Ningi ta kudu Hon Ismail Idris Gada yayi rabon zunzurutun kudade ga wadansu matasa da suke ciki da wajen mazabarsa.

Kansilan yayi rabon ne domin tallafawa matasan akan halin da ake ciki na tsananin tsadar rayuwa.

Bugu da kari wannan ba shine karon farko da kansilan ya fara wannan aikin alheri ba.

Ku wane fata kuke masa.

SABON KAKAKIN MAJALISAR DOKOKIN JIHAR BAUCHI NA RIKO. Rt. Hon Babayo Muhammad (Wamban Akuyam)Wane fata kuke masa?
28/11/2023

SABON KAKAKIN MAJALISAR DOKOKIN JIHAR BAUCHI NA RIKO.

Rt. Hon Babayo Muhammad (Wamban Akuyam)

Wane fata kuke masa?

25/11/2023

YANZU-YANZU
Ana ruwan sama a wasu yankuna na Ningi

Shin a unguwarku anayi?

RUNFUNAN DAZA A SAKE ZABEN KUJERAR MAJALISSAR JIHA TA NINGI TA TSAKIYATsakanin Speaker Abubakar Y Sulaiman da abokin tak...
24/11/2023

RUNFUNAN DAZA A SAKE ZABEN KUJERAR MAJALISSAR JIHA TA NINGI TA TSAKIYA

Tsakanin Speaker Abubakar Y Sulaiman da abokin takararsa Arc Khaleed A Ningi

Koya ya ajiye suna da hoton mai gidansa domin yi masa barka da Juma'a.
24/11/2023

Koya ya ajiye suna da hoton mai gidansa domin yi masa barka da Juma'a.

Shin Gaskiyane ko bagaskiya ba ??
23/11/2023

Shin Gaskiyane ko bagaskiya ba ??

Assalamu alaikumMuna cikiyar Yan uwan wanna mutumin Mai suna ibrahim Ningi Shidai ibrahim Yana zaune agarin Gindin Doraw...
22/11/2023

Assalamu alaikum
Muna cikiyar Yan uwan wanna mutumin Mai suna ibrahim Ningi
Shidai ibrahim Yana zaune agarin Gindin Dorawa wukari LGA Taraba state kamar yadda yake rubuce ajikin I D card dinsa Wanda suke tare dashi acen jihar Taraba sunce yace shi haifaffen Ningi LGA ne Bauchi State
Yarasu Bayan gajeriyar jinya acan jihar Taraba state anyi Jana izarsa kamar yadda addinin musulunci yatanada Amma haryau Babu Wanda yasan asalin danginsa Yan,uwansa shine ake cikiyar Wanda yasanshi ko yasan asalin Yan uwansa shidai yafadawa Wadanda suke tare dashi ataraba State lokacin Yana raye yace shi dan local government din Ningi me Bauchi State wadannan sune photos hotunan da akasamu acikin kayansa Wanda yasanshi ko yasan wani daga cikin mutanen dasuke jikin hotunan yasanar dasu ko sukira zakariyya mahauci a wannan number
07013597693
Ko akirani awannan
Number domin Karin bayani
07089745892
07030043213

Zababben Senatorn Bauchi Central Senatorial District Distinguished Senator Abdul Ahmed Ningi Zai Gudanar Da Abubuwan Alk...
21/11/2023

Zababben Senatorn Bauchi Central Senatorial District Distinguished Senator Abdul Ahmed Ningi Zai Gudanar Da Abubuwan Alkhairi A Wannan Satin Kamar Haka

1. Solar Street Light Guda 371

2. Water Solar Guda 6

3. Dakuma A Gudanar Da Karar Shanu A Karamar Hukumar Dambam

Allah Ubangiji Yakara Baka Damar Kawowa Yankin Mu Cigaba

~Musa Yakubu Gawan
PRO Sen. Abdul Ningi Media Team.

Sanata Abdul Ahmad Ningi mai wakiltar shiyyar Bauchi ta tsakiya ya nada mutane25 a matsayin masu tallafa masa Liason Off...
20/11/2023

Sanata Abdul Ahmad Ningi mai wakiltar shiyyar Bauchi ta tsakiya ya nada mutane
25 a matsayin masu tallafa masa Liason Officers.
_____________

A yau ne Sanata mai wakiltan shiyyar Bauchi ta tsakiya Sanata Abdul Ahmed Ningi (OON) ya mika takardan nadi ga Sabbin Liason Officers din sa. Domin taimaka masa kan Gudanar da aikin sa.

An dai Raba mukaman ne a kananan hukumomi yankin da yake wakilta kamar haka -:

(1) Karamar hukumar Ningi ta sami mutum 6,
(2) karamar hukumar Warji ta sami mutum 4,
(3) karamar hukumar Misau mutum 5,
(4)Karamar Hukumar Ganjuwa 4,
(5)Karamar hukumar Darazo 3,
(6) karamar hukumar Dambam mutum 3.

A cikin takardar Mai dauke da sunayen, an bayyana cewa wadan da aka bawa sabbin mukaman zasuyi aikine da kananan hukumomin su. Kuma nadin ya fara aiki nan take.

YANZU-YANZU Masarautar Ningi ta Dakatar da Hon Salisu Zakari Ningi daga sarautar KAURAN NINGI.
17/11/2023

YANZU-YANZU
Masarautar Ningi ta Dakatar da Hon Salisu Zakari Ningi daga sarautar KAURAN NINGI.

15/11/2023

An janye yajin aiki

Source: NTA

13/11/2023

MTN sun Dawowa da kowa bashin shi, kowa ya duba Balance din shi.

Gwanman ya bayyana hakan ne a cikin jawabinsa na kaddamar da aikin a garin gudduba (Ningi) ina har ya bayyana cewa ya ba...
12/11/2023

Gwanman ya bayyana hakan ne a cikin jawabinsa na kaddamar da aikin a garin gudduba (Ningi) ina har ya bayyana cewa ya bayarda kaso talatin 30% daga cikin dari na kudaden aikin.

Da zarar an kammala gyaran da ake yi, kowa zai cigaba da biyan bashin da ake binsa.Cewar:- MTN Nigeriaa
11/11/2023

Da zarar an kammala gyaran da ake yi, kowa zai cigaba da biyan bashin da ake binsa.

Cewar:- MTN Nigeriaa

11/11/2023

Ku saka katin Dari (100) akan layinku na MTN domin tabbar da ko an biya muku bashinku.

09/11/2023

Good Morning
12:06 am

YANZU-YANZU An hangi ma'aikata sun fara gwaje-gwaje domin fara aikin tagwayen hanyoyi a NingiShin Wane fata kuke musu?
09/11/2023

YANZU-YANZU
An hangi ma'aikata sun fara gwaje-gwaje domin fara aikin tagwayen hanyoyi a Ningi

Shin Wane fata kuke musu?

08/11/2023

Good Morning
12:00 am

Arc Khalid A Ningi ya bayyana hakan ne a karkashin wani martani da mai bibiyarmu Muhammad Idris Usman yayi akansa a shaf...
08/11/2023

Arc Khalid A Ningi ya bayyana hakan ne a karkashin wani martani da mai bibiyarmu Muhammad Idris Usman yayi akansa a shafin wannan jarida mai Albarka, Yayinda Arc Khalid yace Kowa da kowa nasane kuma yana fatan Allah ya hada kan ningawa ya basu ikon zama da juna lafiya.

08/11/2023

Waye baiyi bacci ba
❓❓

A yau Jaridarku mai Albarka ta LABARI DAGA NINGI ta samu mabiya dubu goma (10k Followers)Zamu karrama kasan daga masu ba...
07/11/2023

A yau Jaridarku mai Albarka ta LABARI DAGA NINGI ta samu mabiya dubu goma (10k Followers)

Zamu karrama kasan daga masu bamu gudummawa domin karfafa musu gwuiwa.

Sauran masu bamu gudummawa muna sane daku wannan somin tabine.

Santurakin Ningi ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook sakamakon kiransa da ake a waya tareda masa jajen cewa an kw...
07/11/2023

Santurakin Ningi ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook sakamakon kiransa da ake a waya tareda masa jajen cewa an kwace satautarsa an baiwa gwamnan Bauchi, Santurakin ya bayyana cewa shi Santurakine gwamna kuma Turaki.

Gwamnan yayi alkawarin ne a wani jawabi dayayi a wajen kaddamar da aikin tagwayen hanyoyi a Ningi inda ya bayyana cewa a...
07/11/2023

Gwamnan yayi alkawarin ne a wani jawabi dayayi a wajen kaddamar da aikin tagwayen hanyoyi a Ningi inda ya bayyana cewa an kawo musu korafi kuma sun Amsa cewa zasu gina wajen kwanan (Hostel) Tareda inganta kayan karatu da kuma kayan gwaji (Practical) a makarantar.

07/11/2023

ASSALAMU ALAIKUM
Barkanku da safiya
Muna rokon Allah ya bamu alkhairan wannan rana.
🙏🙏

YANZU YANZUGwamna Bala ya sake amincewa a gina tagwayen hanya daga divisional police headquarters Ningi zuwa fadar Maima...
06/11/2023

YANZU YANZU
Gwamna Bala ya sake amincewa a gina tagwayen hanya daga divisional police headquarters Ningi zuwa fadar Maimartaba Sarkin Ningi.
Muna godiya Turakin Ningi.

Cewar Nazeef Abdullahi Rio

Yanzu cikin daren nan CBN ta fara turawa 'yan Najeriya 25k cikin bankunan su. Shin naka ya shigo?
06/11/2023

Yanzu cikin daren nan CBN ta fara turawa 'yan Najeriya 25k cikin bankunan su. Shin naka ya shigo?

06/11/2023

"Idan ana maganar cigaban Ningi da al-ummar Ningi, kowa nawa ne idan zai kawo"
Cewar Arc Khaleed A Ningi
⤵️⤵️

06/11/2023

Aikin tagwayen hanya Daga GSS NINGI - GUDDUBA (11km) zaici kudi samada Billion Goma (10billion)

Ga wasu karin hotuna daga wurin kaddamar da tagwayen hanyoyi a garin Ningi da mai girma gwamnan jihar Bauchi yayi a gari...
05/11/2023

Ga wasu karin hotuna daga wurin kaddamar da tagwayen hanyoyi a garin Ningi da mai girma gwamnan jihar Bauchi yayi a garin Ningi.

MUN ZABEKUNE SABODA KU KYAUTATAWA AL'UMMACewar Mai Martaba Sarkin Ningi.Mai martaba sarkin Ningi ya bayyana jin dadinsa ...
05/11/2023

MUN ZABEKUNE SABODA KU KYAUTATAWA AL'UMMA

Cewar Mai Martaba Sarkin Ningi.

Mai martaba sarkin Ningi ya bayyana jin dadinsa tareda yabawa mai girma gwamnan jihar Bauchi kan aikin cigaba da ya kawowa karamar hukumar Ningi.

Mai martaba ya bayyana jinjina ga gwamnan jihar inda ya bayyana cewa gwamnatoci a baya sun yaudareshi akan irin wannan aiki.

Daga karshe Sarkin ya nuna godiya ga Allah ya kuma godewa mai girma gwamna tareda baiwa gwamnan tukwuicin kujerar Turakin Ningi a karkashin masarautar Ningi.

MUNA ROKON MAI GIRMA GWAMNA YA SABUNTA HANYAR BURRA TAREDA YIN BYE PASS A GADAR MAIWACewar Hon Ibrahim zubairuShugana ri...
05/11/2023

MUNA ROKON MAI GIRMA GWAMNA YA SABUNTA HANYAR BURRA TAREDA YIN BYE PASS A GADAR MAIWA

Cewar Hon Ibrahim zubairu

Shugana riko na karamar hukumar Ningi Hon Ibrahim Zubairu ya bayyana hakan ne a cikin jawabin godiya da yayiwa mai girma gwamna lokacin kaddamar da aikin tagwayen hanyoyin da za'a a karamar hukumar Ningi.

Shugaban karamar hukumar ya yabawa gwamnan jihar Bauchi akan ayyukan alkhairin da akayiwa garin na Ningi.

GWAMNAN BAUCHI YA SAMU SARAUTA A NINGI.Mai martaba sarkin Ningi Alh. Dr. Yunusa Muhammad Danyaya ya bada kyautar sarauta...
05/11/2023

GWAMNAN BAUCHI YA SAMU SARAUTA A NINGI.

Mai martaba sarkin Ningi Alh. Dr. Yunusa Muhammad Danyaya ya bada kyautar sarauta ga mai girma gwamnan jihar Bauchi Sen. Bala Abdulkadir Muhammad (KAURAN BAUCHI).

Sarkin ya Bada Kyautar TURAKIN NINGI ga mai girma gwamna a cikin bayanin godiya na kaddamar da aikin tagwayen hanyoyi a garin ningi.

An kammala taron kaddamar da tagwayen hanya a Ningi
05/11/2023

An kammala taron kaddamar da tagwayen hanya a Ningi

Address

Ningi
Ningi
742101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labari Daga Ningi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Labari Daga Ningi:

Videos

Share


Other Ningi media companies

Show All