Halluru Muhammad Lawan

Halluru Muhammad Lawan LAHAULAH WALA KUWATA ILLAHBILLAH

Allah Ya Jadda Rahama Kabarinka Babana Yasa Aljannace Makoma Tare Da Sauran Yan Uwa Musilmi Baki Daya Ameen Ya Hayyu Ya ...
07/08/2024

Allah Ya Jadda Rahama Kabarinka Babana Yasa Aljannace Makoma Tare Da Sauran Yan Uwa Musilmi Baki Daya Ameen Ya Hayyu Ya Kayyum

07/08/2024
Allah Yasa Albarka Cikin Wannan Tafiya💪
07/08/2024

Allah Yasa Albarka Cikin Wannan Tafiya💪

Duk Arewa Babu jagoran talakawa irin kwankwaso professor wole soyinka.Fitaccen marubucin nan na duniya Wanda ya shahara ...
22/02/2023

Duk Arewa Babu jagoran talakawa irin kwankwaso professor wole soyinka.

Fitaccen marubucin nan na duniya Wanda ya shahara a Nahiyar Africa dama duniya Baki daya professor wole soyinka ya bayyana kwankwaso a matsayin jagoran da yafi kaunar talakawa a duk fadin Arewacin Nigeria.

Soyinka ya bayyana cewa duk Fadin Arewa Babu mutumin da yake son ganin ya'yan talakawa sunyi karatu Kamar injiniya Dr rabi'u Musa mukamin Cewar Wole soyinka

Sannan ya bayyana kwankwaso a matsayin mutum mai matukar kishin yankinsa na Arewa Wanda yakamata ace mutanen Arewa sun Bashi goyon baya fiye da sauran Yan siyasa.

HAKIKA WANNAN SHINE ZABINA A MAZA BATA A NGURU CENTRAL MR LAS 2023 IN SHA ALLAHU
21/02/2023

HAKIKA WANNAN SHINE ZABINA A MAZA BATA A NGURU CENTRAL MR LAS 2023 IN SHA ALLAHU

21/02/2023

Masha Allahu
Allah Yacika Mana Burikanmu Na Alkhari,Ya Zaba Mana Shugabani Masu Kaunarmu

Address

Bulabulin Ward Nguru
Nguru
154655

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Halluru Muhammad Lawan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share