Sheyk Isa Bariki Alfutuhi TV

Sheyk Isa Bariki Alfutuhi TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheyk Isa Bariki Alfutuhi TV, TV Channel, Mubi.

Islamic SoldiersFitiyanul Islamic on they at Maulud of Zawiya
07/11/2024

Islamic Soldiers
Fitiyanul Islamic on they at Maulud of Zawiya

A Tarihin Rayuwar ManZon ALLAH, Zaka Koyi Kaunar Adalci Da Iya Zama Da Mutane. Sannan Zaka Kware Wajen Sanin Mutuncin Da...
07/11/2024

A Tarihin Rayuwar ManZon ALLAH, Zaka Koyi Kaunar Adalci Da Iya Zama Da Mutane. Sannan Zaka Kware Wajen Sanin Mutuncin DanAdam.

Zaka Koyi Tsantsar Soyayyar Mahaifa Da Kulawa Dasu Awajen Sayyidah Fadimah. Tsananin kulawar Datake Da ManZon ALLAH Neyasa Yake Kiranta Da "Ummu Abeeha"

Zaka Koyi Tsantsar Jarumta, Rashin Tsoro Da Tsayawa Akan Gaskiya Komai Rintsi Komai Wuya. Zaka Koyi Juriya Da Jure Wautar Jahilai Da Wayaye Acikin Rayuwar Imam Ali.

Zaka Koyi Haquri Da Kawar Da Kai Gacutarwa Azahiri Da Juriya Akan Cutarwar Atarihin Imam Alhassan.

Zaka Koyi Sadaukarwa Da Bayar Da Rayuwa Don Tabbatar Gaskiya Atarihin Imam Hussain.

Yan Uwa Mu Bibiyi Tarihin Abin Qunarmu (SAW), Akwai Darasi Acikin Tarihi, Ba Haka Kawai ALLAH (SWA) Yace Muyi Koyi Da Halayen Nasuba.

Allahumma Salli Ala Sayyidina Muhammad wa Ala Ãli Sayyidina Muhammad.
❤❤❤❤

06/11/2024

Imam Bukhari Cisse
I Love Muhammad Rizwan

Mauludin Zawiyar Sheyk Isa Bariki AlfutuhiMu'ujizan Manzon AllahAllah ya karrama manzon Allah SalLalLahu AlaiHi WasalLAm...
06/11/2024

Mauludin Zawiyar Sheyk Isa Bariki Alfutuhi

Mu'ujizan Manzon Allah

Allah ya karrama manzon Allah SalLalLahu AlaiHi WasalLAm ta hanyar bawa sahabinsa mu'ujizar Annabi Musa (As)!

Shi Annabi Musa (As) yakan Sanya hannunsa a hammata, idan ya fito da shi, sai kaga Yana haske, to haka shima sahabin Annabi Sayyidina Usaidu Bn hudhair (Rta) ya je wajen Annabi SalLalLahu AlaiHi WasalLAm su biyu, lokacin da s**a je wajen Annabi SalLalLahu AlaiHi WasalLAm bayan sun ta so, sai ya zamana dare ya yi, suna tasowa sai sandarsu ta k**a haske sai ya zamana👇

ومعهما مثل المصباحين يضيئان بين أيديهما

A tare da su akwai k**ar fitila guda 2 suna haskawa nan gaba gare su.

Tajreed sareeh 293.

Wannan mu'ujiza ce ta Annabi musa, Allah ya bawa sahabban Annabi SalLalLahu AlaiHi WasalLAm Dan girmama Annabi SalLalLahu AlaiHi WasalLAm kuma wannan hanyar itace farkon samun cocila a duniya.

ALLAH YA QARAWA ANNABI (SAW) DARAJA.

Maulidin gidan Sheyk Isa Bariki Alfutuhi.Mai Bada Kyau'tar AljannahWatarana Manzon Allah S.A.W 💗  Suna Zaune Da Sahabans...
06/11/2024

Maulidin gidan Sheyk Isa Bariki Alfutuhi
.
Mai Bada Kyau'tar Aljannah
Watarana Manzon Allah S.A.W 💗 Suna Zaune Da Sahabansa Sai Wani Mabaraci Yazo Yana Bara Sai Manzon Allah S.A.W 💙 Yadauki Riga Yabashi
Lokacin Sahabban da Suke Tare dashi Sukaga Yayi Haka Sai Suma Kowan Nan Su Sai Yadauko Rigarsa Yabawa Mabaracin Nan
Sai Wani mai Barar ma Yakara Zuwa Sai Ma'aiki S.A.W 💚 Yadaukin Mayafinsa Yabashi Sai Suma Sahabban Kowa Sai Ya Cire Mayafinsa Yabayar
Sai Ma'aiki S.A.W Yace Gasa Kuke dani..
Da Manzon Allah S.A.W Zai Sake Yin Wata Kyautar Da Babu Mai Iya Yinta Sai Shi Acikin Masallaci Bayan An'idar Sallah Sai Yake Nuna Da Hannunsa Kai Nabaka Aljannah Kaima Nabaka Aljannah
Sai Masu Bada Sadaka dukansu Suma Sai Suke Lekowa Suma Abasu AlJannar 😍

Allah Yabarmu Da Annabi Muhammadu
Sall'ALLAHU Alayhi Wa-Sallam 💗

Maulud 002 2024
06/11/2024

Maulud 002
2024

05/11/2024

Sheyk mai sally

05/11/2024
05/11/2024

Mc

Maulud 002
05/11/2024

Maulud 002

Maulud 001
05/11/2024

Maulud 001

04/11/2024

fans maulud 2024

04/11/2024

Majalisi Program

Address

Mubi

Telephone

+18142512963

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheyk Isa Bariki Alfutuhi TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheyk Isa Bariki Alfutuhi TV:

Videos

Share

Category