Malumfashi voice

Malumfashi  voice WANNAN PAGE MAI ALBARKA MUN BUDE SHINE DOMIN KAWO MAKU LABARI SAHIHAI KU KASANCE DAMU

19/06/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! YA U Shehu, Idris Inuwa, Nasiru Price

Ayau 1 /5/2024 .hon Abdulhaamid musa malumfashi yamika takardar Neman tsawaya takara Councilor Na malumfashi ward "B” A ...
01/05/2024

Ayau 1 /5/2024 .hon Abdulhaamid musa malumfashi yamika takardar Neman tsawaya takara Councilor Na malumfashi ward "B” A karkashin Jamiyyar APC ga uwar Jamiyyar ta APC.

Muanyima hon fatan Nasara dafatan Allah yabada Nasara.

Majalisar dattijai ta shiga ganawar sirri na gaggawa, bayan Tinubu ya turo mata da sunayen ministoci suna tsaka da zaman...
20/07/2023

Majalisar dattijai ta shiga ganawar sirri na gaggawa, bayan Tinubu ya turo mata da sunayen ministoci suna tsaka da zaman majalisa.

A yadda majalisar ta tsara zamanta na yau babu batun ministoti a ciki, kwatsam suna zaman majalisar sai fadar shugaban kasa ta turo musu da sunayen ministotin da Tinubu zai nada, wannan dalilin yasa s**a katse zaman s**a shiga meeting din gaggawa a tsakanin su.

Nan bada dadewa ba za su dawo daga meeting din, za su cigaba da zaman su, inda zasu lissafo sunayen ministotin, k**ar yadda jaridar Vanguard News ta ruwaito.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

An k**a jirgin da ya shekara 12 yana satar danyen mai a NijeriyaA Nijeriya kamfanin NNPCL ya sanar da k**a wani jirgin r...
11/07/2023

An k**a jirgin da ya shekara 12 yana satar danyen mai a Nijeriya

A Nijeriya kamfanin NNPCL ya sanar da k**a wani jirgin ruwa makare da dayen mai da yawansa ya kai kimanin lita 800,000 da ake zargin na sata ne.

Garba Muhammad, mai magana da yawun hukumar NNPC, ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin a Abuja.

Garba ya bayyana cewa jirgin na dauke da lamba: 6620462, mallakin wani kamfanin Nijeriya ne mai suna HOLAB MARITIME SERVICES LIMITED RC813311.

Haka kuma binciken da aka yi kan ayyukan jirgin da yanzu haka yake a ofishin hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ruwa ta NNPCL ya nuna cewa, jirgin ya shafe shekaru 12 yana gudanar da wannan badakala.

Topic : Tuwon masara tiya ɗaya da miyar kuka a gidan talakaIngredients:✓Masara         =  N1,100✓Surfe              = N5...
11/07/2023

Topic : Tuwon masara tiya ɗaya da miyar kuka a gidan talaka

Ingredients:
✓Masara = N1,100
✓Surfe = N50
✓Niƙa = N150
✓Firewood = N200
✓ Daudawa = N50
✓Maggi = N100
✓Gishiri. = N10
✓Tattasai = N50
✓Tarugu = N30
✓ Albasa = N20
✓Manja = N80
✓Kuka = N50
✓Wake = N30

Total cost = N1,920

Sak**ako:
✓ Madurgujin roba ƙarama = 10
✓Miyar kuka

Analysis:
✓Kowane Madurguji za'a iya yin loma goma sha biyar (15) da shi.
✓Adadin yawan lomomin da za'a iya yiwa tuwon tiya guda = 15×10
= 150 loma
✓Kuɗin kowace loma zai zama

= 1,920/150
= 12.8
= N13 per loma ɗaya

Kenan duk loma guda 1 nera 13.

Allahu Akbar talaka.

Allah ya ƙara rufa mana asiri, yasa albarka a cikin hanyoyin neman mu

HABKSON BTR 👑

Zulum ya haramta sana'ar Bola-jariGwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya haramta Bola-jari ta karafa a jiha...
10/07/2023

Zulum ya haramta sana'ar Bola-jari

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya haramta Bola-jari ta karafa a jihar baki daya nan take.

Gwamnan Zulum ya sanar da haramcin Bola-jari ne a lokacin da idanunsa s**a gane masa yadda masu harkar ta Bola-jari s**a lalata wasu karafa a wasu gine-ginen gwamnati, a yayin da ya ziyarci yankin Bulumkutu a Maiduguri babban birnin jihar.

ALHAMDULILLAHYanzun nan Kotu a Abuja ta bada belin Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba KyariMasu ta'addanci a Nigeria kun shig...
06/07/2023

ALHAMDULILLAH

Yanzun nan Kotu a Abuja ta bada belin Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba Kyari

Masu ta'addanci a Nigeria kun shiga uku!

AlhamdulilLah

✍️Datti Assalafiy

Shugaban majalisar dattawa ya sanar da sabbin jagororin majalisa ta 10 zaman sanatoci yau Talata.Bamidele, Umahi, da Ali...
04/07/2023

Shugaban majalisar dattawa ya sanar da sabbin jagororin majalisa ta 10 zaman sanatoci yau Talata.

Bamidele, Umahi, da Ali Ndume na cikin waɗanda s**a samu kujera mai gwaɓi.

Haka a ɓangaren marasa rinjaye, babu sunan Aminu Tambuwal a cikin sabbin jagororin.

03/07/2023

Yanzu yanzu farashin mai yafadi kasa a depot IPMAN.

Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya yi bayanin dalilin da yasa babu hotunan Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a dukka ofishos...
02/07/2023

Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya yi bayanin dalilin da yasa babu hotunan Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a dukka ofishoshin da ke gidan gwamnati a Umuahia.

Otti ya bayyana cewa sun sanya hotunan Tinubu a wasu ofishoshi sannan sun bayar da odan kawo karin wasu. Ya ce wannan sabuwar gwamnati ne don haka ana kokarin saita abubuwa ne.

"Ba mu da hotunan gwamnan a yawancin ofishoshi saboda wannan sabuwar gwamnati ce. Mun sanya wasu hotuna sannan mun yi umurnin kawo karin wasu”, inji Gwamna Otti.

Hoto: (Twitter)

A yanzu haka El-rufa'i bai amince da karbar mukamin minista ba, yana son ya cigaba da karatunsa na PhD, amma har yanzu s...
01/07/2023

A yanzu haka El-rufa'i bai amince da karbar mukamin minista ba, yana son ya cigaba da karatunsa na PhD, amma har yanzu shugaban kasa Bola Tinubu yana son sa a Gwamnatinsa, yanzu haka ya tura wakilai domin tattaunawa da shi domin a shawo kanshi.

PICTURES: Eid Al Adha 1444 Prayers led by Sheikh Hussain Ale Sheikh in Masjid An Nabawi, Madinah!
28/06/2023

PICTURES: Eid Al Adha 1444 Prayers led by Sheikh Hussain Ale Sheikh in Masjid An Nabawi, Madinah!

27/06/2023
Ba za mu taba sulhu da 'yan bindiga ba - Sabuwar gwamnatin ZamfaraGwamnatin jihar Zamfara ta ce ba za ta taba zaman sasa...
27/06/2023

Ba za mu taba sulhu da 'yan bindiga ba - Sabuwar gwamnatin Zamfara

Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ba za ta taba zaman sasanci da 'yan bindiga ba a jihar.

Da yake jawabi ga manema labarai a ranar Talata, Sakataren Gwamnatin Jihar Abubakar Nakwada, ya ce wannan gwamnati ba ta da niyyar neman wani shugaban 'yan ta'adda domin a yi sulhu da shi, wanda an yi a baya, amma hakan bai haifi da mai ido ba.

Sakataren Gwamnatin Jihar ya ce burin gwamnatin shi ne ta bi wadannan 'yan ta'adda har maboyarsu ta fatattake su, har ma da masu daukar nauyinsu.

Ya ce tsohuwar gwamnatin Matawalle ta barnatar da makudan kudade wajen aiwatar da ayyukan da ba su da wata rana ga talakawa.

Shugaba Tinubu ya dawo Nijeriya don babbar sallah Shugaban kasa Bola Tinubu ya dawo gida  Nijeriya, inda ya sauka a birn...
27/06/2023

Shugaba Tinubu ya dawo Nijeriya don babbar sallah

Shugaban kasa Bola Tinubu ya dawo gida Nijeriya, inda ya sauka a birnin Lagos daga London don bukukuwan Sallah babba.

Shugaban kasar ya sauka a filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake Lagos, inda ya samu tarba daga Gwamnan Lagos, Babajide Sanwo-Olu da shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamilla da sauran kusoshin gwamnati.

27/06/2023

Yautake Ranar hawan Arfa Kar, amanta asaka kasarmu Nigeria chikin addu, a

Albarkacin babbar sallah, bangarorin da ke gaba da juna a Sudan sun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta.
27/06/2023

Albarkacin babbar sallah, bangarorin da ke gaba da juna a Sudan sun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta.

Address

Malumfashi
Malumfashi
832103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malumfashi voice posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Malumfashi voice:

Share