Harshenka Alkalinka

Harshenka Alkalinka CIKI DA GASKIYA TSINI BAI HUDASHI,
*Wa'azantarwa,
¤Nishadantarwa,
¤Fadakarwa,
¤Wasa kwakwalwa,
¤Shawarwari,

14/01/2025

Sai ka yi mamaki wadan Shugabanni ta yaya akai s**a ma ci zabe!!!

14/01/2025

Wlh wasu daga cikin Shugabanin mu ko Kansila bai kamata mu zabe su ba

14/01/2025

Ashe Kwasa Ganima ba a iya Nigeria ake ba Harda America ma🤣🤣🤣

01/01/2025

Allah ka bamu Ikon Tuba Kafin Numfashinmu na karshe

30/12/2024

Tsakaninka da Allah waye Gwarzonka na shekarar 2024 wanda ya taimakeka a rayuwarka kuma ba zaka taba mantawa dashi ba? Anjima zan bayyana muku nawa Gwarzon.

30/12/2024

Dan Baiwa ya samu alberi a OGC yau ba Follow for follow😀😀😀

28/12/2024

Yaya abun zainkaya idan aka kaiwa wani amaryar wani.
Sbd an daura da yawa ssai

27/12/2024

An fara Blum season 2, kuje wajen referral suna raba kyautar 300K zuwa 700K BP indai kana da referrals.

Jeka duba gurin Refferal kamisho ɗinka na Blum kadawo muyi meeting 😅

27/12/2024

FARANSA
NUHU RIBADO
AHMED RUFA'I
LAKURAWA

27/12/2024

Africa ba ta da wani makiyi a duniya kamar Kasar Faransa

27/12/2024

Allah ka tsinewa Kasar Faransa da Shugaban Kasar baki daya

27/12/2024

Wlh Talakan Nigeria yana cikin masifa

27/12/2024

Dama mun dade muna fada cewa Shugabannin Nigeria su suke karbo Gwangilar Ta'addanci sbd Kudi

27/12/2024

Malam Shugaban Kasar Niger Jarumi ne wlh💪

Alhamdulillah kowa yaga abinda Ton Station s**a yi Jiya sbd haka kada ka bari a barka a baya,Yanzu saura kwana 83 a gama...
23/12/2024

Alhamdulillah
kowa yaga abinda Ton Station s**a yi Jiya sbd haka kada ka bari a barka a baya,

Yanzu saura kwana 83 a gama season 2

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Harshenka Alkalinka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share