Hairukum manta allamal ilmu

Hairukum manta allamal ilmu This page is purposely to share authentic Islamic teaching

19/12/2024

1. Ka dage wajen neman ingantaccen ilimin addini tare da Ikhlasi
2. Kayi ƙoƙarin aiki da duk abunda ko koya yayin neman ilimi (kayi iya iyawarka wajen bin umarni da gujewa hani)

HATSARIN KEƁANCEWA TSAKANIN NAMIJI DA MACE Tabbas Akwai Matukar Hadari Ke6ancewa Tsakanin Ku Ko   Tsayawa Tsakaninku Ko ...
08/12/2024

HATSARIN KEƁANCEWA TSAKANIN NAMIJI DA MACE

Tabbas Akwai Matukar Hadari Ke6ancewa Tsakanin Ku Ko Tsayawa Tsakaninku Ko Kuma Yawo Tsakanin Ku

Manzon Allah ﷺ, Yace:* "Lokacin Da Mace Da Namiji Suke Ba Muharraman Juna Bane S**a Keɓanta A Wani Keɓantaccen Guri, (Gurin Da Ba'a Ganinsu) To Shaiɗan Zai Kasance Shine Na Ukunsu

Saboda Allah ( SWT ) Da Kansa Yace Karku Kusanci Zina Saboda Haka Ku Ku Biyu Zai Iya Haddasa Muku Fitina Ta Shaawar Junanku

Ku Sani Cewa Duk Lokachin Da Kuke Haduwa ku 2 Kuna Ko Yawo Shaawar Ku Kullum Qaruwa Takeyi…

Daga Lokachin Da Shaawa Ta Wuce Matakin 50% Ta Koma 100% Tabbas Komai Zai Iya Daku Zaku Iya Fadawa Hanyar Da Zaku Shekara Da Shekaru Baku Fita Daga Cikinsa ba

Zai Qawata Muku Zuciyarku Ne Da Cewa Ai An Saka Muku Ranar Aure Komai Zakuyi Babu Matsala
Shaidan Yanason Ku Debe Albarkar Auren Kafin Kuyi Aure

Da Zarar Sun Amince Da Hudubar Shaidan Kun Kusanci Juna Ko Kunyi Romance ko Kissing din Junanku Shikenan Ya Jefaku A Masifar Da Bazaku San Ranar Fita ba Kuma Ya Jefa Da Yayanku Cikin Masifar Da Saikun Gwammaci Mutuwa Gabadayanta Saboda Yayan Da Zaku Haifa Allah Ubangiji Ya Tsare Mu

Garemu Gabadayanmu Shine Mu Rage Yawan Ra6ar Juna Ko Yin Yawo Kafin Kuyi Aure
In Zakuyi Ziyara Ku Hadu Ku 3 ko 4 Kuje Ziyara Shine Mafita Hakama In Zakuyi Fira
Allah Yakaremu
AMEN YA HAYYU YA KAYYUM
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍

TUNATARWA“Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa akwai wata sa'a a ranar Juma'a, wadda babu wani musulmi da zai dace yana mai ...
15/11/2024

TUNATARWA

“Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa akwai wata sa'a a ranar Juma'a, wadda babu wani musulmi da zai dace yana mai roqon Allah wani alkhairi a cikinta, face Allah ya bashi wannan alkhairin.Wato Wannan Wani Kundine Da Ma'aikin Allah Ya Sanar Damu, Saboda Haka Kada Mubari Wannan Lokacin Ya Tafi a Banza”

Sheikh Mansur Muh'd Usman Yola Hafizahullah

Usman Bin Adam ✍️

15/11/2024
RERA KARATUN ALKUR'ANIShaykh Abdil Azeez Ibn Bazz Allah ya yi masa rahama ya ce:Rera Alkur'ani shine: Bayyana karatunsa ...
29/10/2024

RERA KARATUN ALKUR'ANI

Shaykh Abdil Azeez Ibn Bazz Allah ya yi masa rahama ya ce:

Rera Alkur'ani shine: Bayyana karatunsa tare da kyautata sauti da natsuwa a cikinsa har zukata su motsa, domin dama manufar shine motsa zukata da wannan Alkur'anin har ta yi tawali'u kuma ta sami natsuwa kuma ta amfana.

Manzon Allah (SAW) yana cewa: "Allah yana da wasu bayi waɗanda ya keɓance su da wata ni'ima saboda su dinga amfanar da b...
29/10/2024

Manzon Allah (SAW) yana cewa: "Allah yana da wasu bayi waɗanda ya keɓance su da wata ni'ima saboda su dinga amfanar da bayinsa. Allah yana tabbatar da su cikin wannan ni'ima matuƙar suna taimaka wa bayinsa. Da zarar sun hana bayinsa morar wannan ni'ima sai Allah ya fizge ni'imarsa daga hannunsu, sannan ya mai da ta hannun wasunsu"

ZAUREN DALIBAN SUNNAH

🖊 Sheikh Aliyu Aliyu Said Gamawa hfizahullah.

✍ Dalibi Mai Neman Ilimi

Addu'an safe
25/10/2024

Addu'an safe

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum                                             Hafizahullah.
22/10/2024

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Hafizahullah.

Alhamdulillah. Like, follow, comment
22/10/2024

Alhamdulillah. Like, follow, comment

Please follow my page and share it
21/10/2024

Please follow my page and share it

tunatarwa zuwa ga iyayena mata Idan mace ta gyaru tazama mai tarbiyya , mai kamewa, da Da'a Ga ALLÃH , Ana fatan  Ya'Yan...
19/10/2024

tunatarwa zuwa ga iyayena mata
Idan mace ta gyaru tazama mai tarbiyya , mai kamewa, da Da'a Ga ALLÃH , Ana fatan Ya'Yan da zata samu suma su zama haka.
A guji auren ganganci da son zuciya a rika lura da nagarta
Kiyi kokarin kyautata mu'amalarki ga kowa ta kasance kyakkawa ce kodama wanda k**e mu'amalantar sa yana muzguda miki ne,
duka ma ina duniyar take
الحمد لله على كل حال
🖊️Mai Neman ilimi

🍃   Kar a manta da zikirorin yammaci kariya ne daga shaidanu da wanin su 🌹Kana kiyaye zikirorin safiya da yammaci don Ka...
19/10/2024

🍃
Kar a manta da zikirorin yammaci kariya ne daga shaidanu da wanin su 🌹

Kana kiyaye zikirorin safiya da yammaci don Karin kusanci ga Allah, da kuma kariya daga dukkan abin ki?

Da Ambaton Allah ne take samin nutsuwa. Karka kasance cikin Gafalallu, masu mantawa da barin Ambaton Allah.

Allah Ta'ala ya taimake mu yasa mu wanye lafiya🍃

Allah Ta'ala ya bamu iko.

ZAUREN DALIBAN SUNNAH

✍ Dalibi Mai Neman Ilimi

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hairukum manta allamal ilmu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share