Hausa Daily Trends

Hausa Daily Trends Daily Trending News || Media reports || Breaking stories|| Follow us for more Headlines Updates

YANZU-YANZU: Jarumin Masana'antar Shirya Fina-Finai ta Kannywood Aminu S Bono ya rasu.Ya rasu a yammacin yau Litinin, ba...
20/11/2023

YANZU-YANZU: Jarumin Masana'antar Shirya Fina-Finai ta Kannywood Aminu S Bono ya rasu.

Ya rasu a yammacin yau Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya faɗi jim kaɗan bayan dawowarshi daga aiki.

Makusantanshi sun tabbatarwa da Premier Radio rasuwar jarumin masana'antar ta Kannywood.

Muna rokon Allah ya jikansa ya sa Aljanna makoma.

20/11/2023

WATA SABUWA: Wani Tsohon mawaƙi Hausa wanda ake wa lakabi da Ahamed na Madina ya fada sunayen manyar Jaruman Kannywood wanda suke Promoting Barna Wanda Abdullahi Amdaz ya Gagara fadansu

Meza ku che?

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ziyarci jihar Borno don bude katafaren dakin bunkasa harkar kasuwanci da Fi...
18/11/2023

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ziyarci jihar Borno don bude katafaren dakin bunkasa harkar kasuwanci da Fitaccen hamshakin attajirin Najeriya Abdusamad Rabiu ya gina, a Jami'ar Maiduguri dake jihar Borno.

Meza ku che?

17/11/2023

Aminu j Town Yayi zazzafan kalamai bayan da wani Kannywood daya kalubalanci malamai a kan maganar da Jarumi Abdullahi Amdaz yayi kan ma's antar kannywood

17/11/2023

Jawabin Mai Girma Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf. Bayan Kotun Daukaka Kara ta sake tabbatar da nasarar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na jam'iyyar APC a zaben Gwamnan Kano

Ya kuke ganin wannan lamarin?

Wacce Shawara Zaku Bawa Abba Kabir Yusuf Kan Hukuncin Da Totun Ɗaukaka Ƙara Ta Yanke Na Korar Ƙarar Da Ya Shigar ?
17/11/2023

Wacce Shawara Zaku Bawa Abba Kabir Yusuf Kan Hukuncin Da Totun Ɗaukaka Ƙara Ta Yanke Na Korar Ƙarar Da Ya Shigar ?

YANZU YANZU: Kotun Daukaka Kata ta sake tabbatar da nasarar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na jam'iyyar APC a zaben Gwamnan Kan...
17/11/2023

YANZU YANZU: Kotun Daukaka Kata ta sake tabbatar da nasarar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na jam'iyyar APC a zaben Gwamnan Kano.

Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Hukucin Kotun Tribunal Na Cewa Dr Nasir Yusuf Gawuna Shine Zababben Gwamnan Jahar Kano

Me zaku che?

17/11/2023

Jarumin Kannywood Ali Artwork Ya Yiwa Wanda Ya Yi Ƙarar Abdullahi Amdaz Da Ya Tona Asirin Wasu Daga Cikin Ƴan Fìm Wato Alhaji Sheshe Zazzafan Martani

Ya kuke kallon wannan lamari?

Saudiyya ta bayyana dalilin hana ƴan Najeriya shiga ƙasarta.Ofishin jakadancin Saudiyya da ke Najeriya ya yi bayanin cew...
16/11/2023

Saudiyya ta bayyana dalilin hana ƴan Najeriya shiga ƙasarta.

Ofishin jakadancin Saudiyya da ke Najeriya ya yi bayanin cewa fasinjojin sun saɓa dokoki wajen neman biza.

Fasinjoji dai 177 da s**a je yin Umrah aka dawo da su gida Najeriya.

A wata sanarwa da ta fitar da ke kare matakin soke bizar, ofishin jakadancin Saudiyya ya ce fasinjojin ba su cika ka'idojin kasashen Larabawa ba.

Abba da Gawuna za su san makomarsu gobe Juma'a, 17 ga watan Nuwamba, 2023.Kotun daukaka kara za ta yanke hukunci kan zab...
16/11/2023

Abba da Gawuna za su san makomarsu gobe Juma'a, 17 ga watan Nuwamba, 2023.

Kotun daukaka kara za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan Kano ranar Juma'a.

Kotun sauraron kararrakin zabe ta kori Abba daga kujerar gwamna, tare da ayyana Nasiru Gawuna a matsayin halastaccen gwamnan jihar.

Wa kuke ganin zaiyi nasara?

Hausa Daily Trends

Wasu 'yan Kannywood sun yanke hukuncin maka Abdallah Amdaz a gaban kotu kan kalaman da ya furta a gaban hukumar Hisbah.M...
16/11/2023

Wasu 'yan Kannywood sun yanke hukuncin maka Abdallah Amdaz a gaban kotu kan kalaman da ya furta a gaban hukumar Hisbah.

Me kuke ganin ya dace?

Hausa Daily Trends

A yau ne kotun daukaka kara  zata yanke hukuncin waye zai zama  halastaccen Gwamna Kano. Abba ko Gawuna wakuke wafatan N...
15/11/2023

A yau ne kotun daukaka kara zata yanke hukuncin waye zai zama halastaccen Gwamna Kano.

Abba ko Gawuna wakuke wafatan Nasara?

Hausa Daily Trends

Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa’in daga Fina-fi...
14/11/2023

Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa’in daga Fina-finan Hausa har tsahon Shekaru biyu.

Hukumar tace hakan ya biyo bayan korafe-korafen da aka yi a kansa na cewa yana yada bidiyon batsa a kafafen sada zumunta.

Hukumar ta ce ta gayyace shi amma ya bijirewa amsa gayyatar ta.

Meza ku che?

Hausa Daily Trends

14/11/2023

Yadda kalaman Abdullahi Amdaz s**a tayar da kura bayan ba shi damar tofa albarkacin bakinsa a tattaunawar da ke wakana tsakanin 'yan Kannywood da Hukumar Hisbah a Kano.

Hotunan shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu tare da rakiyar wasu gwamnonin jahohi a Makkah Masallacin al-Haram  Meza ku...
13/11/2023

Hotunan shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu tare da rakiyar wasu gwamnonin jahohi a Makkah Masallacin al-Haram

Meza ku che?

Hausa Daily Trends

YANZU YANZU: Wata gobara ta k**a shahararriyar Kasuwar Gamboru da ke Maiduguri a safiyar Yau Lahadi. Har yanzu dai ba a ...
12/11/2023

YANZU YANZU: Wata gobara ta k**a shahararriyar Kasuwar Gamboru da ke Maiduguri a safiyar Yau Lahadi. Har yanzu dai ba a san musabbabin tashin gobarar ba, sai dai an ga ’yan banga da s**a hada da CJTF da mazauna wurin suna kokarin kashe wutar.

Gobarar dai na zuwa ne kasa da watanni 9 bayan da gobarar ta tashi a babbar kasuwar Monday Market a Maiduguri, inda ta lalata shaguna da kayayyaki na biliyoyin naira....

-Hausa Daily Trends

YANZU YANZU: Wasu 'yan siyasa, sun yi awon gaba da jami'an hukumar INEC a jihar Imo.Haka zalika, sun tafi da takardun ru...
11/11/2023

YANZU YANZU: Wasu 'yan siyasa, sun yi awon gaba da jami'an hukumar INEC a jihar Imo.

Haka zalika, sun tafi da takardun rubuta sak**akon zabe.

Meza ku che?

Hausa Daily Trends

Address

Maiduguri
600282

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Daily Trends posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Daily Trends:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Maiduguri

Show All