Nnpp Kwankwasiyya Social Media Bunkure L.g

Nnpp Kwankwasiyya Social Media Bunkure L.g Muna yi muku Barka da shigowa wannan gida mai albarka,
Wannan gidane wanda ya shafi siyasar jam'iyy

Duk Wanda yake da bashi akan layinsa na MTN Kona nawane yaje yayi dialing na wannan lanbar *310 # bashin zai goge.
11/11/2023

Ga jerin shugabbanin jam'iyyar APC da s**a fice daga jam'iyyar tare da komawa NNPP a ƙaramar hukumar Sumaila a yammacin ...
20/09/2022

Ga jerin shugabbanin jam'iyyar APC da s**a fice daga jam'iyyar tare da komawa NNPP a ƙaramar hukumar Sumaila a yammacin wannan rana:

1- Exco 19 daga cikin 27 na local government.

2- Exco 205 daga cikin 297 na dukan mazaɓun ƙaramar hukumar.

3- National delegate mutum 2 daga cikin mitum3.

4- Kashi 90 na jagororin jam'iyyar a mazaɓu.

Alhamdulillah, Allah ya ƙara mana nasara.

MUTANAN KEBBI MADUGU YANA GODIYA
20/09/2022

MUTANAN KEBBI MADUGU YANA GODIYA

Kayi kokari ka mallaki katin zabenka domin shine makamin ka na yakar zalunci
27/06/2022

Kayi kokari ka mallaki katin zabenka domin shine makamin ka na yakar zalunci

MAGANAR GASKIYA DAGA BAKIN JAGORA MAI DARAJARashin bawa ya'yan talakawa ilimi ingantacce yasa wasu suke daukar makamai w...
21/06/2022

MAGANAR GASKIYA DAGA BAKIN JAGORA MAI DARAJA

Rashin bawa ya'yan talakawa ilimi ingantacce yasa wasu suke daukar makamai wasu, su koma Yan kidnapped wasu su koma masu Garkuwa da mutane shuwagabanni sunyi watsi da harkar ilimi musamman na ya'yan talakawa. inji kwankwaso

Tsohon gwamnan Kano sanata rabi'u Musa kwankwaso ya koka kan yadda shuwagabanni suke dauke ya'yansu zuwa Kasashen waje domin su samu ingantaccen ilimi Amma sunki maida hankali wajan inganta ilimin ya'yan talakawa.

Kwankwaso ya Kara da cewa irin wannan Abu da shuwagabanni sukeyi shine zakaga matasa sun shiga harkar shaye-shaye sabida gwamnati tayi watsi da harkar ilimi

Sannan kwankwaso yace idan Allah ya Bashi Nasarar zama shugaban kasa zaiyi kokarin gyara matsalar tsaro sannan zai cigaba da daukar nauyin karatun ya'yan talakawa zuwa Kasashen waje domin su samu ingantaccen ilimi Wanda zasu Gina kansu, sannan Zan gyara makarantun mu, na cikin gida domin ilimi ya inganta sabida ilimi shine komai a Rayuwa inji kwankwaso.

WANNA KUNGIYA TA NNPP KWANKWASIYYA SOCIAL MEDIA BUNKURE LOCAL GOVERNMENT TANA BARANTA KANTA DA WANNAN SHUGABAN CI BATA D...
07/06/2022

WANNA KUNGIYA TA NNPP KWANKWASIYYA SOCIAL MEDIA BUNKURE LOCAL GOVERNMENT TANA BARANTA KANTA DA WANNAN SHUGABAN CI BATA DA MASANIYA AKAI

Allah ya kaifata mizani Hafizu Sharif gambo Gurjiya Dan Amanar Madugu
30/05/2022

Allah yayi muku jagoranci
30/05/2022

Allah yayi muku jagoranci

19/05/2022

Matakin consensus a tsarin siyasa anayinsa ne domin maslaha da gujewa rikicin cikin gida. Duk wanda ya san tsarin Kwankwasiya ya san akan haka ya ginu. Amma consensus bai hana wanda yake ganin ba ayi masa daidai ba ya sayi form ayi primary elections ya gwada kwanjinsa. Anyi haka 2011, Kuma wasu da basu ne consensus candidates ba sun yi nasara a matakin primary elections. Bashir Lado ya kayar da Ghali Na'aaba (consensus candidate), kuma aka tallafa masa yaci zabe. Babu wanda yayi fushi da shi.

Akwai alamun son rai idan mutum zai yi likimo da tunanin consensus zai bashi damar nasara amma da zarar an fadi akasin hasashensa sai ya fara korafi. Ba korafi ne matsalar ba. Matsalar itace ka nuna cewa kai idan ba naka aka bawa ba baza ka taimaki wanda ya samu ba. Kaima gobe idan naka ya samu sai a dare a barka da shi. Ai bishiya daya bata zama daji ita kadai. Hannu daya kuma baya daukar jinka. Saboda haka a kiyaye harshe. Idan rai ya baci kada kuma a bari hankali ya gushe. Kano itace a gabanmu. Sai mun nuna halaye irinna na ansar da muhajirun. Da ansar basu karbi muhajirun hannu biyu-biyu ba, sun kyautata musu, da watakil baka samu albarkar musulunci ta kwaranyo har nan Afrika ba.

A bangaren wadanda s**ai nasara kuwa ya kamata suyi kokarin mika hannun zumunta domin jawo abokan takararsu a jiki. Suyi kokarin hadakan mabiya kowa a tafi tare a tsira tare. Shi yasa kullum Ahmad Garba Bichi yake cirar tuta a wajena. Naga hotonsa da Baffa Bichi yana masa fatan alheri bayan samun takara da Baffan yayi. Haka ya kamata mu gani tsakanin Ali Madaki da Shekarau sun hadu sun dau hoto domin nunawa magoya baya cewa yanzu an zama daya. Haka ya kamata mu gani a kowanne mataki tun daga majalisar jaha har sanatoci.

NNPP a yanzu hadin kai ake nema. Kowacce kuria tana da muhimmanci. Kuma uwa daya uba daya muke, tunda dai mun aminta mun hadu a inuwa daya domin ceto alummar Kano daga mulkin yan kamasho, wawaso, da shiririta.

Allah ya bamu canji nagari.

~~~Dr. Ibrahim Musa .

10/07/2021

Innalillahi wainna ilaihirrajiiu !!!

PDP KWANKWASIYYA SOCIAL MEDIA BUNKURE LG tana mika sakon ta'aziyyarta zuwa ga ahalin Alhaji Hanza Mai Fata (tsohon kamsilan Fantarai)

Muna masu yi masa addu'ar Allah ya yafe masa laifukansa, yasa aljannace makoma agareshi, ya jaddada rahama a kabarinsa, yabaiwa iyalansa hakurin rashinsa, mukuma ya kyautata namu karshen ameeeeeen.

A madadin PDP KWANKWASIYYA SOCIAL MEDIA BUNKURE LG, da dukkanin membobinta dake lunguna da sakuna na mazabunmu na Bunkur...
07/05/2021

A madadin PDP KWANKWASIYYA SOCIAL MEDIA BUNKURE LG, da dukkanin membobinta dake lunguna da sakuna na mazabunmu na Bunkure.

Muna yiwa ilashirin Al'Ummar Wannan karamar hukuma tamu ta Bunkure mai albarka Barka da shan ruwa, da dukkanin mabiya darikar PDP KWANKWASIYYA na duniya baki daya.

Sannan Muna masu addu'ar Allah ya karbi ibadunmu, yasa muna daga cikin wadanda za'a y'anta a wannan wata mai alfarma.

Sannan muna masu addu'a ga kasarnan tamu mai albarka Allah ya zaunar mana da ita lafiya, ya kautar da dukkanin futuntunun da suke faruwa a wannan kasa tamu.
Jahohinmu dake cikin halin kakanakayi, Kamar irin su Borno, Bauchi, Plato, River, Kaduna da dukkanin Jahohin kasarnan tamu na Najeriya da fatan Allah ya kawo mana zaman lafiya da kwanciyar hankali.

Yan ta addan kasarnan, y'anta da kayar baya, barayi da Azzaluman shuwagabanni duk Allah yayi mana maganinsu.

Allah ya daukaki Musulunci da musulmai, Allah ya daukaki PDP KWANKWASIYYA, Allah ya daukaki PDP KWANKWASIYYA SOCIAL MEDIA BUNKURE LG. ameeeeeen summa ameeeeeen.

RAMADAN KHAREEEM.

30/03/2021

```LABARAN SAFIYAR TALA 24/03/2021 DAI-DAI DA ١٦/٨/١٤٤٢
* Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa masu neman a raba Najeriya ya kamata su canja Tunani.
Yace idan fa aka raba kasarnan, zai kasance kamin 'yan kudu su shiga Kano sai sun yanki Visa. Ya bayyana hakane yayin da yake jawabi a wajan taron cikar tsohon gwamnan jihar Legas kuma Jigo a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu shekaru 69 a Kano, ta kafar sadarwa.
* Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jihar Borno, Farfesa Isa Husseini, ya bayyana cewa, ko kadan gwamnan jihar, Farfesa Babagana Zulum, bai razana da shirin daukar matakin tsige shi da Majalisar Dokokin Jihar tai kokarin aiwatarwa ba.
Farfesa Husseini ya bayyana hakan a sa’ilin da yake kaddamar da mujallar Dogon Zango a Majalisar Dokokin Jihar Borno zubi na tara, wadda kungiyar daliban Arewacin Jihar ke wallafawa (NBSA).
* Gwamna Ganduje na Jahar Kano ya bayyana dalilina sa na kai Tinubu Wajen Sarkin Kano.
Gwamna Ganduje ya sanar da Sarkin Kano, “Sanata Bola Ahmed Tinubu, jagoran babbar Iam’iyyar APC, ya zo Kano bisa ziyarar musamman da ya kawo Fadar Sarkin, kan batun hadin kan kasa tare da duba kyawawan ayyukan cigaban Jihar Kano. Daga nan kuma ya halarci taron taya murnar zagayowar ranar haihuwarsa.
* Gwamnatin Bayelsa ta karkashin Kwamitin da ta kafa na kula da hada-hadar dabbobi a jihar, ya baiwa makiyaya wa'adin makwanni biyu da su tatttara kayansu su bar jihar.
Kwamitin ya bada umarnin ne ga ƙungiyar Miyetti Allah ta ƙasa (MACBAN) da sauran makiyaya dake jihar.
* Jam’iyyar APC mai mulki ta hannun tsohon shugaban marasa rinjaye, a majalisar wakilai Farooq Aliyu ta yi ikirarin cewa ba ta da masaniya game da lalacewar kasar lokacin da ta karbi mulki.
A cewarsa, matakin da cin hanci da rashawa ya kai abin tsoro ne, har ma ta kai abun na yakar gwamnati, ahalin da ake ciki, ya kara da cewa Jam'iyyar su ta APC na iya bakin kokarinta don sake daidaita kasar nanSardauna Masoyin SardaunanSardauna Masoyin SardaunanSardauna Masoyin Sardaunan

22/01/2021

INNALILLAHI WA,INNA ILAIHIRRAJI,UN
KULLI NAFSIN ZA,IKATUL MAUT TABBAS DUK MAI RAI MAMACINE ALLAH YAYIWA MAHAIFIN DAYA DAGA CIKIN DAN WANNAN KUNGIYA TAMU RASUWA WATO ABDURA,UF ALASAN MUSA MUNA ROKON ALLAH YA JADDADA RAHAMA GARESHI

06/01/2021
01/01/2021

Headline January 1 Headlines from Nigeria’s Major Newspapers

NATION
*Abiodun to judges: dispense justice in line with your oath of office
*Two killed in Ondo cult war
*Police parade 82 kidnap suspects, others
*El-Rufai demolishes building housing s*x party
*Princess Toyin Kolade’s reward for loyalty
*WHO seeks better surveillance of new virus variants in Africa
*UK to feed 430,000 Nigerians with £7m
*Lagos CP orders enforcement of protocols
*APC to hold National Convention in June as registration begins in two weeks
*The Nation ends year with thanksgiving
*When Orji Kalu shut Abia down
*Tongues wag over Nasko’s new bride
*‘Land of passion and revenge’ to make a debut on StarTimes
*Fame taught me to be tolerant, says Comedian Ibadan boy
*Celebrities rally support for Tunde Ednut
*Admissions in second wave higher, says R-Jolad CMD
*Stinking temple
*‘Why we are witnessing rising infections’
*Reimagining the nation
*Stakeholders urge Fed Govt to establish Maritime Bank
*Over 4,000 overtime containers rot at Lagos ports
*Some valuable Christmas lessons buried in revelry
*‘How Kwara can develop’
*Why I won’t defect from PDP, by Ikpeazu
*Power should shift to Southeast, says Ufomba
*Warrior at law
*Soldier and patriot
*Edo’s strategy on Covid-19 second wave
*Teen development in Abia State
*On troubled soul of Nigerian education
*Bumpy road into a new year
*Lagos should apply its criminal law on disorderly persons
*Bye 2020, welcome 2021
*DAP @ 50
*The Senate: Ahmad Lawan’s stewardship

DAILY TRUST
*ACF raises alarm over importation of weapons using camels
*Gunmen kidnap 3 girls in Adamawa
*Man arrested for beating 3-yr-old daughter to death
*Ondo gov pardons 11 prisoners
*Kogi community donates police station
*Old students give GDSS Minna face-lift
*We are exposed to health hazards, Awo-Akpali people cry out
*Kaduna s*x party: Police parade organisers, hotel demolished
*Insecurity: NPC urges Sokoto LGs to provide security for demarcators
*Pharmacists elect new chair in Kano
*Former minister, Nuruddeen Muhammad, loses father
*PDP needs unity to secure electoral victories in 2023 – Atiku
*PDP membership not ticket to heaven – El-Rufai’s aide
*We’ll organise convention before June 30 – APC
*2023: Yahaya Bello presidential campaign posters flood Kano streets
*I’ll fulfill electioneering promises – Sen Abiru
*Lawmaker sets up N120m foundation for constituents in Sokoto
*How to end banditry in North – Bagudu
*Buhari signs 2021 budget, warns revenue generating agencies on target
*Govern with humility, CAN urges leaders
*Let’s keep hope alive, Gbajabiamila urges Nigerians
*Buhari lauds peaceful polls in Niger Republic
*Brexit: What you need to know about the UK leaving the EU
*COVID-19: UK pledges £7m aid for poor Nigerians
*FG condemns killing of Nigerian in Ireland, demands justice
*Politics of Ulama bashing
*10 solid reasons why Nigeria’s 2021 budget should be trashed
*As we welcome the New Year
*Leadership: Addressing the challenges of a recession
*Re: Bishop Kukah, a reluctant comment
*A’Ibom 2023 gov’ship: It is the turn of Itu/Ibiono Ibom
*Forex ban on 42 import items remains as AfCFTA begins today
*Nigeria’s debt rose to N32.2tr in September — DMO
*Stocks end with 50% return as investors gain N778bn
*DPR shortlists 161 firms for final stage of marginal oilfield bid round
*COVID-19 protocols: FAAN raises airport compliance teams
*Oil firm, foreigners, others top list of First Bank’s N228.6bn debtors
*Hurdles trail electricity metering for 5m consumers
*Elumelu’s entrepreneurship portal opens today
*How my varsity project created jobs — Osuji
*Sokoto youth activist elected NYCN chair
*Reggae artist seeks support for vulnerable persons
*Tech start-up to give 1,000 scholarships
*Youths urged to shun drugs, embrace sports
*3000 Guyuk residents benefit from free medical outreach
*Gombe distributes water pumps for dry season farming
*Bauchi Assembly donates truck to community mosque for conveyance of corpses
*NIN registration: Bauchi Assembly seeks state govt’s intervention
*Senator Bwacha donates 10 tractors to constituents
*Borno villagers spend night in bushes to evade insurgents
*SEMA begins construction of stalls for Potiskum fire outbreak victims
*GOC presents Christmas gifts to displaced families in Borno
*Yobe to recruit 3000 teachers, construct 7 modern schools
*Fishermen, residents lament over dead fishes in Odua-Kugbo Rivers
*Tiv people lay claim to Cross River airstrip, Obudu Mountain Resort
*A/Ibom community sacks village for fraud
*Tension in Rivers community over death of cult leader
*Kano women protest over missing children
*Bauchi govt to procure N759m vehicles for security agencies
*Lafia LG budgets N4.2 bn for 2021 fiscal year
*Lagos: Police to enforce all COVID-19 protocols
*1 dies, 13 injured in Kaduna-Birnin Gwari road crash
*Anambra govt reiterates ban on night clubs
*Ogun Police arrest 2,735 for r**e, kidnapping, robbery in 6 months
*How to end insecurity – Islamic group
*2 men docked for ra**ng minor
*Court remands 7 men for robbery, kidnapping of church members
*Year 2020 is at the ‘train station’
*UNHCR launches Zakat app to unlock giving for refugees
*British Muslims challenge forced cremations in Sri Lanka
*Indian state bans Islamic schools from teaching religious scripture
*NFF endorse Pinnick for FIFA Council seat
*Oshodi reappointed as ITTF’s chairman
*Arsenal looking to loan players out in January – Arteta
*Hammon becomes first woman to lead NBA team
*Cavani fined, banned over Instagram post
*TTC place hopes on Quadri to end slide in TTBL
*Bishop Matthew Kukah: Can a partisan tell truth to power?

VANGUARD
*CBN depreciates naira to N410.25 in I&E window
*AU-UN peacekeepers do final patrols in Darfur
*2021: Renew your faith in the country, PDP urges Nigerians
*Nigeria and the emergent US dispensation
*Is our democracy working?
*Kaduna demolishes building scheduled to host s*x party
*UK confirms authorization of second COVID-19 vaccine
*Actors plan health workshop to stem sudden deaths among members
*When good men do nothing
*Central African Republic opposition call for poll repeat
*2021: APC reassures Nigeria will come out of all its challenges
*National insecurity, youth frustration and exclusion
*Put bruises, scars of 2020 behind ― Ayade
*Lagos mobilises local efforts towards attainment of SDGs
*Akwa Ibom council boss, Luke advocates collaborative approach to education development
*I want to see my son before I die — octogenarian father of man on death row in Saudi Arabia
*Ethiopian symbol of integration in Italy killed
*ICC Probe: Nigerian Army must account for its actions — Adegoke
*Orphan empowerment and Christmas festivities
*COVID-19: Ortom pardons 16 prison inmates
*NAICOM waives enforcement of first phase of recapitalization
*Giulio Regeni: Italy condemns Egypt for ruling out charges against police
*Three things for a happy New Year!

PUNCH
*Kaduna demolishes ‘s*x party’ building, suspect says plot a joke
*Gunmen kill another businessman in Ondo
*Gunmen in military uniform kill Kogi’s 28-year-old pregnant woman
*Community kicks, demands N500m as Lagos officials demolish houses
*EFCC arrests 21 suspected Internet fraudsters in Lagos
*23 bandits killed, 393 kidnap victims rescued in Katsina
*Hunters accuse vigilantes of killing colleague in Rivers community
*Mechanic, three others killed in fresh Edo cult war
*Four suspected herdsmen arrested for allegedly killing Bauchi farmers
*Tricycle rider sets self ablaze in Plateau
*Rising COVID-19 cases: NUT cautions FG against Jan 18 schools’ resumption date
*Uzodimma de-marketing APC in Imo, Okorocha’s aide alleges
*TESCOM commences virtual verification of pensioners
*Wike orders clampdown on illegal parks, street trading
*Ngige carpets Obiano, accuses gov of disobeying court orders
*Philanthropist canvasses improved reading culture
*Ohanaeze lampoons VON boss over attack on Nwodo
*Zulum meets Onyeama over repatriation of Borno refugees from Cameroon
*Kogi gov’s 2023 presidential election posters flood Kano
*Ogun lauds alumni for science laboratory donation
*Pay attention to children’s education, FCE school parents charged
*Umahi meddling in PDP affairs, can’t be trusted – Ex-aides
*Diaspora commission condemns police killing of 27-year-old Nigerian in Ireland
*Leah Sharibu’s mother sick, hospitalised
*Camels now bring in grenades, anti-aircraft guns, others – ACF
*N103.1bn saved from cancelled pilgrimages over COVID-19 pandemic
*Nigeria will exit recession early in 2021, says Lawan
*864 kidnapped victims rescued, 2,403 bandits killed in 2020 – DHQ
*Nigeria’s debt profile rises to N32.2tn
*UK pledges £47m in COVID-19 aid to Nigeria, eight others
*Insurers’ recapitalisation suspended over court ruling
*Makinde, Fayose feud continues, ex-gov rejects Oyinlola panel
*Buhari receives Sambo, hails Niger Republic’s peaceful elections
*Buhari signs 2021 budget, to unfold borrowing plans soon
*Alleged s*xual abuse: Indicted persons won’t be spared, says A’Ibom
*Sanwo-Olu signs N1.163tn budget, N703bn capital vote
*Stock investors gain N8.09tn in one year
*Onuachu facilitates electricity to Umuota community
*Firms fete underprivileged, widows
*Kwara, Yobe plan to employ 5,701 teachers
*2021: Stakeholders hopeful of better sports year
*MSME Survival Fund: FG warns applicants against fraudulent websites
*Manufacturing firms owe banks N3.03tn as sector shrinks
*NSE honours DG, NCDC with year-end closing gong ceremony
*FAAN raises safety protocols over COVID-19 second wave
*2020: Nigeria’s unremarkable year
*Funke Akindele-Bello, Bimbo Akintola, Kate Henshaw, MI Abaga, other celebrities reveal 2021 plans
*UAE envoy hails Nigeria’s achievements despite COVID-19
*Have we learnt the lessons of 2020?
*Nigeria ignores local research into COVID-19 possible cures, awaits vaccines from Europe, US
*Brexit: UK leaves EU single market
*SAN donates hall to Ogun health college
*Makoko needs medical facilities – NGO
*Murray pulls out of Delray Beach Open over COVID-19 fears

THISDAY
*FG Protests over Killing of Nigerian in Ireland
*Elumelu Foundation Opens Application for 2021 Entrepreneurship Programme
*Africa Survival in God’s Hands, CAN Replies Gates
*COVID-19: FAAN Steps up Measures at Airports
*Nigeria Will Have over 21,000 Newborns Today, Says UNICEF
*NLC to Take Action against States Owing Minimum Wage
*Biden Appoints Nigerian-American, Okolo as COVID-19 Policy Adviser
*APC: We’ll Release Timetable for Reconstitution of Party Leadership Soon
*Sanwo-Olu, Diri Sign 2021 Appropriation Bills into Law
*Dispense Justice in Line with Your Oath of Office, Abiodun Tells...
*Nnamani: Nepotism, Poor Governance, Bane of Insecurity in Nigeria
*ON NEW YEAR DAY: THANK YOU
*That FESTAC Market Demolition
*Qatar, Oman Air Agree on Code-share
*FAREWELL BENJAMIN OLORUNTIMEHIN
*Naira Falls to N410.25/$1 on I & E Forex Window
*Runsewe Calls for Faster COVID-19 Testing to Boost Tourism Sector
*Reclaiming Our World Post-2020
*Amazon to Acquire Wondery
*Boeing 737 Max Resumes Flying in US
*COVID-19: Expert Advises FG against Flight Restrictions, Lockdown
*Emirates Announces New Appointments
*2020: Tough Year for Aviation Handling Companies
*FG Urged to Review Pre-Arrival Assessment Report
*9mobile to Leverage Technology, Innovation for Improved Enterprise Support
*Air Peace’s Joburg Route: Strategic, Impactful
*NIMASA DG Pledges to Promote Maritime Education
*NCS Blames Construction Company for Tin Can Port Blockade
*As Truckers Reject Taskforce
*Medbury Eases COVID-19 Testing for Individuals, Corporates
*Airtel Nigeria Recognised by SERAs, LaPRIGA for PR Innovation
*Spectranet 4G LTE Wins Awards
*Qatar Reflects on 2020 Challenges, Opportunities
*Investors Stake N124bn on Shares, Gain N2.7tn in December

THE SUN
*Obi wishes Nigerians productive 2021
*Buni pledges more commerce, health for Yobe
*Oyetola: 2020 most challenging year in history
*Ortom harps on peaceful coexistence
*Okowa urges optimism
*Jonathan urges commitment to peace, progress
*PDP charges Nigerians to approach 2021 with renewed vigour
*2021 prediction: God has given me name of Obiano’s successor –Muonso
*Ngige accuses Anambra govt of fuelling intra-communal crisis in Alor
*Abia communities appreciate Okeke
*Ikpeazu commissions 3 roads today
*Sanwo-Olu assents 2021 appropriation bill

NEW TELEGRAPH
*Mr. President, secure Nigeria in 2021
*Obi wishes Nigerians a productive 2021
*2021: APC must rebuild to strengthen democracy–Buni
*COVID-19 hindered devt in Bayelsa last year, says Diri
*CAN: COVID-19, insecurity make crossover vigil needless in Niger
*Ortom: I didn’t deviate from my position on gun license to individuals
*PDP to Nigerians: 2021’ll be better
*Foreign missions: Underfunding, corruption battered Nigeria’s image
*Insecurity: Reps seek synergy among security agencies
*Removal of service chiefs won’t end insurgency – Aduwo
*2023: Yahaya Bello campaign posters flood Kano
*2020 Budget: A lifeline by the Senate
*Messi better than Maradona, says Rohr
*NNL sets January 6 deadline for clubs’ registration
*U-17 AFCON: Eaglets face Cote d’Ivoire Wednesday
*Sanusi hopeful of a better 2021 for Nigerian Football
*Why Ighalo struggles at Man United since Cavani’s arrival –Lawal

GOD BLESS NIGERIA

Up up up PDP KWANKWASIYYA SOCIAL MEDIA BUNKURE LG

01/01/2021

What's on Headline January 1 Headlines from Nigeria’s Major Newspapers

GOD BLESS NIGERIA mind?

Address

Bunkure L. G
Maiduguri
1011

Telephone

+2348022633704

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nnpp Kwankwasiyya Social Media Bunkure L.g posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category

Other Media in Maiduguri

Show All