Suleiman Kekeno MEDIA AID

Suleiman Kekeno MEDIA AID The man of peace

PHOTONEWSHon Habib Kekeno has joined the other stakeholders of Kukawa LG to Welcome the Executive Governor of Borno Stat...
12/01/2023

PHOTONEWS

Hon Habib Kekeno has joined the other stakeholders of Kukawa LG to Welcome the Executive Governor of Borno State His Excellency Prof Babagana Umara ZULUM Mni FNSE in Baga, Kukawa LG for the APC Gubernatorial Campaign Rally

Thursday 12th January 2023

Vice President Yemi Osinbajo SAN receives in audience the H.E. Jose Manuel Albares,Minister of Foreign Affairs, European...
12/01/2023

Vice President Yemi Osinbajo SAN receives in audience the H.E. Jose Manuel Albares,Minister of Foreign Affairs, European Union and Cooperation of the Kingdom Of Spain at the Statehouse, Abuja. 12th
Jan, 2022. Photos; Tolani Alli

Vice President Yemi Osinbajo SAN in a group photograph with H.E. Jose Manuel Albares, H.E. Ambassador Juan Sell, Mr. Anton Leis,
Mr. Diego Martinez, Mrs. Alicia Rico and Mrs. Ana Esmeralda Martinez during the H.E. Jose Manuel Albares's courtesy visit to Vice President Yemi Osinbajo SAN at the Statehouse, Abuja. 12th Jan, 2022. Photos;
Tolani Alli

President Muhammadu Buhari receives in audience H.E. Amb. Air Marshal Sadiq Baba Abubakar, APC Gubernatorial Candidate f...
12/01/2023

President Muhammadu Buhari receives in audience H.E. Amb. Air Marshal Sadiq Baba Abubakar, APC Gubernatorial Candidate for Bauchi State in State House on 12th Jan 2023

12/01/2023
KUKAWA SABUWA       🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️🕥🕥🕥🕥🕥🕥🕥🕥🕥ALLAH YA TAYASHI RUKO 📿📿📿
26/12/2022

KUKAWA SABUWA



🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️✌️
🕥🕥🕥🕥🕥🕥🕥🕥🕥
ALLAH YA TAYASHI RUKO 📿📿📿

15/12/2022

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya sha yabo daga shugaban kasar Amurka, Joe Biden. Biden ya ce Buhari abin koyi ne ga dimokradiyyar nahiyar Afrika.

15/12/2022

Ademola Adeleke ya ce ana bin Gwamnatin jihar bashin N400bn. Gwamna Gboyega Oyetola ne ya laftowa Jiharsa bashin Naira Biliyan 18 da ya rasa zaben tazarce.

Yadda Jihar Kaduna Ta Cika Ta Batse Jiya Don Taron Kamfen APCBayan taron, Kashim Shettima ya fitar da jawabin godiya ga ...
14/12/2022

Yadda Jihar Kaduna Ta Cika Ta Batse Jiya Don Taron Kamfen APC

Bayan taron, Kashim Shettima ya fitar da jawabin godiya ga al'ummar Kaduna bisa kyakkyawan tarbar aka yi musu

Jiga-jigan jam'iyyar All Progressives Congress APC, sun gudanar da taron kamfensu na yankin Arewa maso yammain Najeriya jiya a Kaduna Kaduna Garin Gwamna..

Kwananan bayanai na fitowa kan kudin fiton da gwamnatin tarayya take samu ko kuma ta ke sanyawa kamfanoni Hon. Gudaji Ka...
14/12/2022

Kwananan bayanai na fitowa kan kudin fiton da gwamnatin tarayya take samu ko kuma ta ke sanyawa kamfanoni

Hon. Gudaji Kazaure dan majalissa mai wakiltar mazabar kazaure/Roni/Gwiwa da 'Yan-Kwashi yace a iya kudin fiton cajin mu'amalar kudi a bankuna an samu N89trn daga shekarar 2013 zuwa 2022

Fadar shugaban kasa na maida martani kwanann kan kalaman da Gudaji Kazaure yayi kan cewa akwai sama da naira tiriliyan 89 na kudin fito da aka karkatar da su

14/12/2022

Wata tsohuwa mai suna Joyce DeFauw mai shekaru 90 ta kammala digirinta na farko daga jami'ar Arewacin Illinois dake Amurka bayan shekaru 71 da shigarta jami'ar.

14/12/2022

Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa ya karba katin zabensa kuma yafi muhimmanci kan kowanne satifiket ko fasfotin fita ketare.

14/12/2022

Wata kotun tarayya dake zama a Miller Road a jihar Kano ta yankewa wata budurwa mai suna Aisha hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda halaka makwabciyartaa.

14/12/2022

Za a ji kwamitin yakin neman zaben APC ya yi karin haske kan abin da ya faru a wajen yawon kamfe a Neja domin Bola Tinubu ya bar wajen kamfe kafin a tashi taro.

14/12/2022

Wani dalibin makaranta ya zama miloniya a gindin sana'ar gasa burodi kuma yanzu ya fara shawarar ko ya share karatun jami'a kawai ya cigaba da harkarsa na burod

13/12/2022

Duk a garin Jos, Plateau

PD-APC
AP-PDP

A 1 - 1 a yanzu kenan.

-BA

30/11/2022

©️Kana Bukatar Tsira? Kiyaye Sallah Akan Lokutansu. ©️Kana Bukatar Lafiya? Yawaita Azumi, ©️Kana Bukatar farin Jini? Ka guji cin Amana! ©️Kana Bukatar Albarka? Yawaita Salati ga ANNABI (SAW). ©️Kana Bukatar Hasken Fuska? Yawaita Sallar dare. ©️ Kana Bukatar Gushewar bakin Ciki?Ka lizimci Addu'a. ©️Kana Bukatar Farin Ciki? Yawaita Istigfari ©️Kana bukatar Yalwar Arziki? Yawaita Zhikiri bayan Sallar Asuba (Tsakanin Alfijir da fitowar Rana), yawaita Kyauta da Sadaka ©️Kana bukatar Lada Batare da Ka wahalaba? Tura Wannan Sakon ga wanda Allah ya Bawa Iko.

In Shaa Allah Mataimakin Shugaban Kasa 🇳🇬 Mai Jiran Gado Mai Girma Alhaji Kashim Shettima
28/11/2022

In Shaa Allah Mataimakin Shugaban Kasa 🇳🇬 Mai Jiran Gado Mai Girma Alhaji Kashim Shettima

Immediately after his return from UK, Persistent Buhari meet with APC Presidential Candidate, Alhaji Asiwaju Bola Ahmad ...
13/11/2022

Immediately after his return from UK, Persistent Buhari meet with APC Presidential Candidate, Alhaji Asiwaju Bola Ahmad Tinibu Alongside with APC National Chairman, HE Sen Abdullahi Adamu ahead of the formal presidential campaign flag-off later in the week.

Remember Buhari is the Chairman of the Tinubu-Shattima Presidential Campaign Council

13/11/2022

Salam all

Address

Maiduguri
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Suleiman Kekeno MEDIA AID posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share