Alkalami

Alkalami Ku kasance da mu domin samun labarai daga ko ina a faɗin duniya.
(8)

ƊA ƊUMI-ƊUMIN SAWani bawan Allah mai kallon shirin Labarina ya gwangwaje Fatima Hussain (Maryam Labarina) da Kyautar Mot...
15/01/2024

ƊA ƊUMI-ƊUMIN SA

Wani bawan Allah mai kallon shirin Labarina ya gwangwaje Fatima Hussain (Maryam Labarina) da Kyautar Mota Wadda kudinta yakai naira Miliyan Shida

Mutumin ya ce "Ya mata kyautar motar ne, Sakamakon yadda ta nuna gudun dukiya a cikin shirin Labarin, hakan ya burgeshi sosai"

An sallaci mutum bakwai da s**a rasu sabo da gobara jiya data tashi unguwar Tudun Wada, Nassarawa, Kano.Suna bacci gobar...
15/01/2024

An sallaci mutum bakwai da s**a rasu sabo da gobara jiya data tashi unguwar Tudun Wada, Nassarawa, Kano.

Suna bacci gobara ta tashi, hayaqi ya shaqe su, uwa da uba da yaya 5 duk sun mutu daya ce ta rayu tana Asibiti. Itama yanzu tarasu.

Allah yaji kansu da Rahma.

📸 Sani Saidu

Wani Dan Daba Ya Zare Dan Bida Ya Kwaci Waya Yana Tsallaka T**i Mota Ta Takashi Nan Take Ya Rigamu Gidan Gaskiya A Kan T...
14/01/2024

Wani Dan Daba Ya Zare Dan Bida Ya Kwaci Waya Yana Tsallaka T**i Mota Ta Takashi Nan Take Ya Rigamu Gidan Gaskiya A Kan T**in Zoo Road.

Source, Abdullahi Kiyawa.

Me zaku ce masa
13/01/2024

Me zaku ce masa

Tsohon kamfanin sarrafa karfe na Ajakuta da baya aiki shekaru aru aru, ya sha wutan lantarki na sama da Naira Biliyan Ta...
12/01/2024

Tsohon kamfanin sarrafa karfe na Ajakuta da baya aiki shekaru aru aru, ya sha wutan lantarki na sama da Naira Biliyan Talatin, N30.1Billion.

Batada lafiya yanzu Amma lokacin dasuke rikeda madafin iko kalau take Amma yanzu wai batada lafiya
04/01/2024

Batada lafiya yanzu Amma lokacin dasuke rikeda madafin iko kalau take Amma yanzu wai batada lafiya

04/01/2024

Shugaba Bola Tinubu ya sake yin wasu nade-nade a manyan hukumomin Najeriya.

Hukumomni da abin ya shafa su ne NPA da NIMASA bayan sallamar masu kujerun.

Wannan na zuwa ne bayan shugaban ya dakatar da shugabar hukumar NSIPA kan badakala.

Likita Ya Shiga Hannu Bayan Kashe Wata Da Allurar Zubar Da Ciki A Kano hausa.leadership.ng/likita-ya-shig…
03/01/2024

Likita Ya Shiga Hannu Bayan Kashe Wata Da Allurar Zubar Da Ciki A Kano hausa.leadership.ng/likita-ya-shig…

Cire Tallafin Fetur: Kano Za Ta Biya Ma’aikata Karin Albashin N20,000, ‘Yan Fansho N15,000. hausa.leadership.ng/cire-tal...
03/01/2024

Cire Tallafin Fetur: Kano Za Ta Biya Ma’aikata Karin Albashin N20,000, ‘Yan Fansho N15,000. hausa.leadership.ng/cire-tallafin-…

02/01/2024
02/01/2024
Wannan na kunshe cikin wata yarjejeniya tsakanin Gwamnatin Kano da ƙungiyar kwadogo ta NLC da kungiyar TUC reshen jihar....
02/01/2024

Wannan na kunshe cikin wata yarjejeniya tsakanin Gwamnatin Kano da ƙungiyar kwadogo ta NLC da kungiyar TUC reshen jihar.

Kungiyar ta buƙaci gwamnatin da ta biya ma'aikata da ƴan fansho wani hasafi don rage raɗadin cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ta yi.

Shugaban Kamfanin BUA, Alh. Abdul-Samad Rabiu, ya ce kamfanin ya yi alkawarin zai ci gaba da sayar da siminti kan farash...
29/12/2023

Shugaban Kamfanin BUA, Alh. Abdul-Samad Rabiu, ya ce kamfanin ya yi alkawarin zai ci gaba da sayar da siminti kan farashin Naira 3,500 daga watan Janairun 2024.

Rabi'u ya bayyana haka lokacin da yake amsa tambayoyin manema labarai yayin wata ziyara da ya kai wa shugaba Tinubu a Legas ranar Alhamis.

BUA ya ce, kamfanin zai samar da wadataccen siminti da za a samu da rahusa ga kwastomomi duk da irin kalubale da ake fuskanta a yanzu.

Shugaba Tinubu ya bayyana Ganduje matsayin cikakken ɗan dimokraɗiyya wanda ya sadaukar da rayuwarsa wajen yi wa al’umma ...
27/12/2023

Shugaba Tinubu ya bayyana Ganduje matsayin cikakken ɗan dimokraɗiyya wanda ya sadaukar da rayuwarsa wajen yi wa al’umma hidima da Nijeriya baki ɗaya.

“Ina taya Shugaban jam’iyyarmu na kasa, Dr. Abdullahi Ganduje, murnar cika shekaru 74. Ɗan siyasa ne mai cikakken iko, ƙwararren ma'aikacin gwamnati tun daga tushe zuwa ƙololuwa." Cewar Shugaban Nijeriya Tinubu.

Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya yi gargaɗi da bayar da shawara kan hukuncin shari'ar zaɓen Gwamnan Kan...
27/12/2023

Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya yi gargaɗi da bayar da shawara kan hukuncin shari'ar zaɓen Gwamnan Kano, kan lallai a kula sosai da giyar mulki, ka da giyar mulki ta zama sanadin ruguzo abubuwan da kowa zai shiga wani yanayi wanda yake na rashin jin daɗi, wanda idan wannan ta kasance ya ce ya tabbata waɗanda su ka zama sanadi su za su fi kowa rashin jin daɗi.

Yadda Sarki Robert C. Eze na jihar Anambra, ya nada mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima a matsayin Okofia na hudu (...
24/12/2023

Yadda Sarki Robert C. Eze na jihar Anambra, ya nada mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima a matsayin Okofia na hudu (VI), ya kuma nada shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, a matsayin Aguna N'Chemba 1.

📸: Salihu Tanko Yakasai

Za'a biya kaso 70 na kudin aikin gadar Ɗan Agundi da  kudaden Kananan Hukumomi. Tambaya: Shin kananan hukumomi 36 na kau...
20/12/2023

Za'a biya kaso 70 na kudin aikin gadar Ɗan Agundi da kudaden Kananan Hukumomi.

Tambaya: Shin kananan hukumomi 36 na kauyuka basu da wata bukata sai gadar birni?

Cire Tallafin Fetur: Ma’aikata Mazauna Abuja Sun Koka Kan Tsadar Rayuwa Da Wutar Lantarki hausa.leadership.ng/cire-talla...
17/12/2023

Cire Tallafin Fetur: Ma’aikata Mazauna Abuja Sun Koka Kan Tsadar Rayuwa Da Wutar Lantarki hausa.leadership.ng/cire-tallafin-…

Da yammacin yau Gwamnan Kano Abba Gida Gida ya shiga Karamar hukumar Rogo domin ta'aziyar rashin mahaifin Protocol na Gw...
17/12/2023

Da yammacin yau Gwamnan Kano Abba Gida Gida ya shiga Karamar hukumar Rogo domin ta'aziyar rashin mahaifin Protocol na Gwamnan Alh Abdullahi Sani Rogo. Lallai Al'umar Kano suna kaunar Excellency Alh Abba Kabir Yusif. Wane irin fata kuke masa?

17 Dec 2023

Wannan na kunshe cikin wata sanarwar da jam'iyyar ta fitar mai dauke da sa hannun shugaban jam'iyyar na Jihar Kano, Alh....
17/12/2023

Wannan na kunshe cikin wata sanarwar da jam'iyyar ta fitar mai dauke da sa hannun shugaban jam'iyyar na Jihar Kano, Alh. Abdullahi Abbas, a ranar Lahadi.

Da na hadu da Kwankwaso sai na kwada masa mari: Inji tsohon gwamna GandujeTsohon gwamna Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ...
09/06/2023

Da na hadu da Kwankwaso sai na kwada masa mari: Inji tsohon gwamna Ganduje

Tsohon gwamna Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce da ya hadu da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a Fadar shugaban kasa sai ya mare shi

Yayin da yake ganawa da manema labarai a fadar shugaban kasa bayan ganawa da Tinubu Ganduje ya bayyanawa shugaban kasa damuwar sa kan rushe gine-ginen da akayi ba bisa ka'ida ba da gwamna Abba Kabir Yusuf keyi.

🇹🇷  Sakamakon Zaben Turkiyya Erdogan: 49.2% Kilicdaroglu: 45%Ogan: 5.2%An kammala kirga Kuri'u kashi 100% (Madogara: ANK...
15/05/2023

🇹🇷 Sakamakon Zaben Turkiyya

Erdogan: 49.2%
Kilicdaroglu: 45%
Ogan: 5.2%

An kammala kirga Kuri'u kashi 100%

(Madogara: ANKA)

📸: Zaben Turkiyya | Muhammad

HOTUNA: Gwamnan Kano mai jiran gado, Injiniya Abba Kabir Yusuf (Abba ida-Gida), ya kaiwa Mawallafin Jaridar daily_nigeri...
14/05/2023

HOTUNA: Gwamnan Kano mai jiran gado, Injiniya Abba Kabir Yusuf (Abba ida-Gida), ya kaiwa Mawallafin Jaridar daily_nigerian, JaafarSJaafar, ziyara a gidansa da ke Landon ranar Asabar 13, Mayu 2023.

Shin ya kuke kallon wannan ziyarar?

Lauyan Abba Kabir Yusuf ya yi kaca-kaca da masu hango Nasiru Yusuf Gawuna a kujerar Gwamnan jihar Kano. https://t.co/fmi...
09/05/2023

Lauyan Abba Kabir Yusuf ya yi kaca-kaca da masu hango Nasiru Yusuf Gawuna a kujerar Gwamnan jihar Kano. https://t.co/fmiyduE3xt

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Allah yayiwa  Dr Aminu Mai Chemist rasuwa wanda aka fi sani da "KAWU MALA" a cikin sh...
08/05/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah yayiwa Dr Aminu Mai Chemist rasuwa wanda aka fi sani da "KAWU MALA" a cikin shirin DADIN KOWA.

Muna Addu'ar Allah Ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa.

R.I.J.F 😭 😭 😭 😭

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke matashi Ibrahim Musa,  wanda ya kashe mahaifiyarsa da wuka bayan ya caccaka mata...
05/05/2023

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke matashi Ibrahim Musa, wanda ya kashe mahaifiyarsa da wuka bayan ya caccaka mata.

Rundunar tace ta kamashi ne a karamar hukumar Dawakin Tofa dake jihar Kano.

Wasu Yan Bindiga Sunyi Fashin Shanu A Yankin Dorayi dake  Wajen Garin Zariya. Tsagerun yan bindiga sun kai harin kan was...
03/05/2023

Wasu Yan Bindiga Sunyi Fashin Shanu A Yankin Dorayi dake Wajen Garin Zariya.

Tsagerun yan bindiga sun kai harin kan wasu bayin Allah a yankin Zariya da ke jihar Kaduna.

Yan bindigar sun halaka mutane biyu yayin da s**a tisa keyar wasu zuwa jeji.

Sun kuma yi fashin Shanu a kauyen Dorayi da ke wajen Zariya.

An tsinci gawarwakin wasu mutane biyu bayan wasu da ake zaton yan bindiga ne s**a farmaki yankin Kofar Kona da ke garin Zariya, jihar Kaduna, sun kashe mutum 2.

Address

Maiduguri
700251

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkalami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alkalami:

Videos

Share



You may also like