Jibwis Jere Nhq Jos

Jibwis Jere Nhq Jos π‘°π’”π’π’‚π’Žπ’Šπ’„ π‘Άπ’“π’ˆπ’‚π’π’Šπ’›π’‚π’•π’Šπ’π’ 𝒕𝒉𝒂𝒕 𝒑?

16/06/2024

Hudba Bayan sallan idi

Labari Chikin Hotuna Daga filling Eid Dake Dalori Quarters Housing Estate Maiduguri Borno State
16/06/2024

Labari Chikin Hotuna Daga filling Eid Dake Dalori Quarters Housing Estate Maiduguri Borno State

13/06/2024

Zamuyi abinci sadaka ranan arfah in sha Γ‚LLΓ‚H, ga wanda keda iko zaku iya bada naku gudun mawan, Γ‚LLΓ‚H ya hadamu a ladan

Wanda ke da niyya kuma yana da halin bayarwa fisabilillah? Yana iya yi min magana Γ‚LLΓ‚H yasanya dominsa muke🀲🀲

1685786672 Mohammed Dahiru Access Bank

π™½πš„πš„πšπš„π™» π™°πšˆπ™°πšƒ π™°πš‚πš‚π™°π™»π™°π™΅πšˆβœοΈβœοΈβœοΈβœοΈ

~Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!~  *JIBWIS JERE  Tana Sanar da Wa'azin ta Wanda aka saba Gabatarwa.* Karkashin Jagorancin ...
05/06/2024

~Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!~

*JIBWIS JERE Tana Sanar da Wa'azin ta Wanda aka saba Gabatarwa.*

Karkashin Jagorancin Ustaz Muhammad Abdulkareem, Mamman Shugaban Majalisar Malamai na karamar Hukumar JERE Local Government

*Wanda zai gudana kamar* Haka

*~_
RANA: Jumma,a 7 .JUNE 2024*~_/ 1st zhull Hijja 1445AH

*LOKACI: Sakanin magariba da isha*

*WURI: masallacin Alh. Yakubu Dimka Mairi Kuwait Gawo biyu Jere LG *

Malamai Masu Wa'azi
Ustaz Muhammad Abdulkarim
Ust Abdulkarim Muhammad Muna
Ust Dr Ali Waziri
Ust Yunus Mustapha
Ust Abdullahi Imam
Ust Abubakar Muhammad Ba'ana Bulabulin
Ust Usman Muhammad Musa
Ust Hassan Adamu
Ust Muhammad Usman Tela
Da Aramma Hafiz Ilyas Harun
Haf Abdulmumin Musa Abuna
Haf Lawan Ali Adam
Haf Sadiq Abubakar
Haf Suleiman Bukar
Hfs Aliyu Modu
Hfz Abdulrazaq Musa Abuna
Haf Ahmad Musa Pulka
Hfs Salihu Muhammad
~

Allah Yabada Ikon Zuwa.
Borno State
JIBWIS JERE Internet Media Committee,

WEDNESDAY 05~ JUNE, 2024

31/05/2024

Wa'azin Unguwa-Unguwa na cikin Birnin Maiduguri da kewaye,

Ƙungiyar Jibwis Borno Ζ™arΖ™ashin Jagorancin Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi na gayyatar 'Yan Musulmai zuwa wajen gaggarumin Wa'azin Unguwa-Unguwa da za'ayi kamar haka:

Waje: Masallacin Izala dake Muna Kumburi

Lokaci: 5:00pm - 8:00pm

Rana: Jumma'a 31st May 2024.

Allah ya bada sa'a, amin.

JIBWIS Internet Media Committee (JIMC) reshen Jihar Borno
28/05/2024.

31/05/2024
31/05/2024

Livestream
Wa'azin Unguwa-Unguwa na cikin Birnin Maiduguri da kewaye,

Ƙungiyar Jibwis Borno Ζ™arΖ™ashin Jagorancin Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
gaggarumin Wa'azin Unguwa-Unguwa da aka saba yi

Waje: Masallacin Izala dake Muna Kumburi

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!Wa'azin Unguwa-Unguwa na cikin Birnin Maiduguri da kewaye,Ƙungiyar Jibwis Borno Ζ™arΖ™ashin J...
29/05/2024

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!

Wa'azin Unguwa-Unguwa na cikin Birnin Maiduguri da kewaye,

Ƙungiyar Jibwis Borno Ζ™arΖ™ashin Jagorancin Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi na gayyatar 'Yan Musulmai zuwa wajen gaggarumin Wa'azin Unguwa-Unguwa da za'ayi kamar haka:

Waje: Masallacin Izala dake Muna Kumburi

Lokaci: 5:00pm - 8:00pm

Rana: Jumma'a 31st May 2024.

Allah ya bada sa'a, amin.

JIBWIS Internet Media Committee (JIMC) reshen Jihar Borno
28/05/2024.

04/05/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! Musa K Yusuf, Muhammad Hassan Hussain, Isa Ishahq, Aliyu Modu, Muhammad Jidda Mahmud

Alhamdulillah kammala wannan musabaqa da Kuma bada sakamalo
04/05/2024

Alhamdulillah kammala wannan musabaqa da Kuma bada sakamalo

04/05/2024
Alhamdulillah anzo kusa da rufe musabaqa na Yan agaji Mun samu iso war shugaban mu na jere divisionMalan Usman muhd musa...
04/05/2024

Alhamdulillah anzo kusa da rufe musabaqa na Yan agaji
Mun samu iso war shugaban mu na jere division
Malan Usman muhd musa bako da Kuma wakilin State organized sec
Da sauran malummu Allah Saka da alkhairi

Address

Gwazari, Jere
Maiduguri
HHH

Telephone

+2347084707046

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Jere Nhq Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Jere Nhq Jos:

Videos

Share

Category


Other Media in Maiduguri

Show All