Bonnywod borno films industry

Bonnywod borno films industry Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bonnywod borno films industry, Film/Television studio, Maiduguri.

17/03/2020

May almighty Allah protect us.

17/03/2020

Burtai ya bayyana Zulum a matsayin Gwamna Mai kwazo.

General Tukur Buratai ya ce jajircewar Gwamna Zulum kan yakar Boko Haram Abun Al fahari ne

17/03/2020

Sannunku samari ya kuke?

17/03/2020
16/03/2020
15/03/2020
15/03/2020
15/03/2020
15/03/2020
15/03/2020
15/03/2020
14/03/2020
13/03/2020

Mai martaba Muhammad Sanusi yana azumin ranar litinin a lokacin da aka tafi dashi zuwa Loko a karkashin umarnin gwamnati. Akan hanya lokacin shan ruwa yayi, da ya nemi a bashi ruwa domin bude baki sai s**a hanashi. A zatonsu wai idan yasha ruwa wani lakani ne zaiyi tasiri. Haka saboda jahilci da rashin Imani sai bayan karfe biyu na dare da s**a isa Loko, Limamin garin ne ya bashi ruwa. Shi yasa a hirar da BBC tayi dashi zaku ji Limamin na cewa Sarki yace a bashi ruwa da shayi yayi buda baki.
Wadanda s**a aikata wannan mummunan
abu, banbancinsu da firaunoni kadan ne. Allah yayi mana maganinsu.
Allah ya kubutar da Malam Sanusi da alumma gaba daya daga sharrinsu. Allah ya kawo mana karshensu, ya canza mana su da mafi alheri. Amin, Ya Allah.

13/03/2020

A successful life is built by consistent prayers, humility, sacrifices, patience and forgiveness.. May our prayers and all our good deeds be accepted by Allah, May He turn our burdens into blessings, disappointments into favours, misfortunes into fortunes and grant us a perfect guidance today and always. Amin. Jumu'ah mubarak...

13/03/2020

hausamusic

13/03/2020
13/03/2020

Address

Maiduguri

Telephone

+2348128159343

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bonnywod borno films industry posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Film & Television Studios in Maiduguri

Show All