25/09/2024
Alhamdulillah, Finally anyi launching ɗin $FAB Farming. Wannan babban project ne na duniya, tun jiya zakuji muna maganarsa.
Da fara Farming ɗin wannan project ɗin gaba ɗaya ba'ai 24 hours ba. Jama'ah maganar da akeyi yanzu-yanzu haka suna da 4.2Million Telegram Channel Subscribers. Sannan players ɗinsu suna da tarin yawan gaske.
Start Here: https://t.me/fabrika/app?startapp=ref_242524
Shine project ɗin da ake matukar jiran ayi launching, wanda tun kafin zuwansa yayi suna a duniya. CEO-Telegram (Pavel Durov) shine wanda ya siyi (Telegram Username) ɗinsu ya basushi kyauta.