Salim A Lere

Salim A Lere •Faɗakarwa
•Ilmantarwa
•Harkokin Siyasa
•Rayuwa Da Nazari

Banda inada hak'uri da tuni nabar Nijeriya 🥲😂💔🤣🤷‍♂️
14/05/2024

Banda inada hak'uri da tuni nabar Nijeriya 🥲😂💔🤣🤷‍♂️

Idan Kasan Baka Da Abunyi Karka Rakito Aure, Gudun Kar kazo Kafarasa Rigar Jersey Da Wandan Shadda.🧏‍♂️🤣🤷‍♂️
13/05/2024

Idan Kasan Baka Da Abunyi Karka Rakito Aure, Gudun Kar kazo Kafarasa Rigar Jersey Da Wandan Shadda.🧏‍♂️🤣🤷‍♂️

$Notcoin yanzu haka ana kan rushe gidansu Bbynah har nakira masu kwasar ganima sukwashe 😀Nacema babansu yakama gidan hay...
09/05/2024

$Notcoin yanzu haka ana kan rushe gidansu Bbynah har nakira masu kwasar ganima sukwashe 😀

Nacema babansu yakama gidan haya yabiya kudin kafin Ranar Al-hamis bayan fashewar $Notcoin baban su Bbynah yanata samin Al-barka shima yasan yana cikin Al-Khairi dumu dumu 😂

$Notcoin miners acigaba da rushe rushe kawai 😂😂

05/04/2024

You can contact right away.

Muna Nan Anan Mu kanKu garzayo mu Nemi na ɗinkin Sallah Anan 👇👇👇
25/03/2024

Muna Nan Anan Mu kan
Ku garzayo mu Nemi na ɗinkin Sallah Anan 👇👇👇

Pixel Wallet Mininghttps://t.me/pixel_wallet_bot?start=1257300229🎈 Pixel wallet Web3 wallet ce kuma EVM kamar OKX wallet...
24/03/2024

Pixel Wallet Mining

https://t.me/pixel_wallet_bot?start=1257300229

🎈 Pixel wallet Web3 wallet ce kuma EVM kamar OKX wallet da Metamask da aka kirkireta akan Telegram wacce za'ayi abubuwa da yawa akanta. Tanada DEX akanta da za'ayi swapping na coins akanta, sannan ayi providing liquidity akanta. Akwai P2P, NFT Marketplace, da sauransu duk akan Pixel wallet.

👌 A yanzu ana mining na token dinsu mai suna PXL. Tsarin mining dinsu yana kamanceceniya dana $HOT da mukeyi. Ma'ana ana mining ne duk bayan awa biyu, sannan suna bada 0.01 PXL duk awa daya, amma ana iyayin boosting da PXL da mutum ya tara domin kara gudun mining.

Yanda ake rijista da Pixel wallet mining

1️⃣ Ku taba link dake kasa 👇 zai mayar daku telegram dinku.

https://t.me/pixel_wallet_bot?start=1257300229

2️⃣ Saiku taba Start >> Open Wallet >> Create New Wallet >> Zasu baku recovery phrase, ku tabbatar kun rubutasu kun adana >> Continue.

3️⃣ Shikenan! Saiku taba wajen Mining. Kamar yanda nace a farko, Mining dinsu duk bayan awa biyu ake yinsa.

Ubangiji Allah yasa mu dace.

Address

Lere

Telephone

+2348062823605

Website

http://salimalere.blogspot.com/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salim A Lere posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Salim A Lere:

Videos

Share