Alhamdulillah ❤️
Nafito ne daga tsatson talakawa, daga tsohon gida kuma a wani karamin gari, ina lamurra nah badan inaso in burge kowa ba, ko inyi gasa da kowa, nine marubucin Labarin ! Kawai ina burin chanza labarin nawa ne zuwa abin alfahari ga al'umma tah, garinmu, gidanmu, kasata da kuma addini nah. If you have nothing in your life, but you have at least one person that loves you unconditiona
lly, it’ll do wonders for your self-esteem.
for the sacrifice ❤️
I spent a lot of time reading. Books make for great friends, because the best thinkers of the last few thousand years tell you their nuggets of wisdom. Mutuwa
Mutuwa bata da zamani. Kowanne lokaci zamaninta ne. Ita ke aiki tun farkon zamani har karshensa, babu dare babu rana. Mutuwa ba ta Qoshi. Ta cinye 'Ya'ya da iyayensu, ta Cinye Mazaje da Matayensu. Ta cinye Talakawa da Sarakunansu, Ta cinye Mawadata da Masu Mulki, kuma bata kyale Jarirai ba ballantana Tsofaffi. Mutuwa bata jiran kowa, amma kowa ita yake jira. Ko ya sani ko bai sani ba, ko ya yarda ko bai yarda ba.. Ita ke shiga gidan ta daukoshi Mutum ba tare da sallama ko Qwankwasar kofa ba. Mutuwa ita ce mai rushe-rushe.. Ta rushe Talaucin Matalauta, Ta rushe Jin dadin masu gata.. Ta rushe Mafarke-Mafarke da gurace-guracen masu Buri.
©️ Almajiri ne Ni.