Amintacciya

Amintacciya Barka da zuwa jaridar AMINTACCIYA, Jarida mai register dake yaɗa ingantattun labarai 07012613017
(5)

Journalists ll Motivational speaker ll Politician ll Blogger ll Researcher ll more

Abinda Maryam tayi acikin shirin Labarina fa kamar kaine ka kwanta bacci a unguwar Jakara Bola, sai kawai ka farka ka ga...
05/01/2024

Abinda Maryam tayi acikin shirin Labarina fa kamar kaine ka kwanta bacci a unguwar Jakara Bola, sai kawai ka farka ka ganka a Dubai Burj Al Khalifa" Larabawa suna yi maka hidima.

Maimakon ka saki jiki kaci duniyarka da tsinke! Amma kawai sai ka saka kuka kace lallai sai an dawo da kai Jakara bola inda ka saba yin rayuwarka.

Film kenan haka yake wasu abubuwan acikin rayuwar film kadai ake samunsu ba a rayuwar gaske ba...

Sunusi

Wa kuka gane a hoton?
05/01/2024

Wa kuka gane a hoton?

05/01/2024

Muhammadur Rasulullah?

Ta tabbata dai Al'amin ne mai kuɗin
05/01/2024

Ta tabbata dai Al'amin ne mai kuɗin

05/01/2024

Shari'ar Aminu Saira da mutanen gari👇

Mafi karancin kudin sadaki a Nijeriya ya koma Naira dubu tamanin da shida da dari biyu da goma (N86,210.00).Wane gwauro ...
05/01/2024

Mafi karancin kudin sadaki a Nijeriya ya koma Naira dubu tamanin da shida da dari biyu da goma (N86,210.00).

Wane gwauro kafi tausayawa?

Hukumar EFCC ta bawa tsohuwar Ministar jinkai awanni 72 ta bayyana a gabanta. Sadiya Umar Faruk ta bada Uzurin rashin la...
05/01/2024

Hukumar EFCC ta bawa tsohuwar Ministar jinkai awanni 72 ta bayyana a gabanta.

Sadiya Umar Faruk ta bada Uzurin rashin lafiya a matsayin Uzurin abinda ya hanata bayyana a gaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC.

Hukumar ta EFCC ta zargi tsohuwar ministar Buharin ne Sadiya Umar Faruq da badakalar zunzurutun kudi har naira biliyan 37.

05/01/2024

Dan Sholi ya kira Aure😂

05/01/2024

Sabuwar Shekara Interview 😂

Wani mutum ne ya je Banki ya tambayi Manajan ko  zai ba shi bashin N 2,000 har zuwa wata shida.  Manajan ya tambaye shi ...
05/01/2024

Wani mutum ne ya je Banki ya tambayi Manajan ko zai ba shi bashin N 2,000 har zuwa wata shida.

Manajan ya tambaye shi wacce kadara zai ba wa Bankin. Mutumin ya ce Marsandinsa Bomblasta.

Manaja ya yi mamaki, ya kuma yarda. Ya ba wa mutumin kudin, shi kuma ya kawo motar ya ba su s**a sa a garejinsu.

Da wata shida ta cika, sai ya je ya biya su N 2,000 da kuma ruwan N 200, s**a ba shi makullin motarsa. Zai fito kenan, sai Manajan ya tambaye shi:
"Ya aka yi mutum kamarka, mai irin wannan mota da arziki, zai ci bashin N 2,000 kacal?"
"Tafiya ce ta kamani ta wata 6, Manaja.

Ina kake ganin zan kai ajiyar mota irin wannan, a kuma kular min da ita sosai har wata shida a N 200?"

Rubutawa : Barrah Almadany

Yadda Za Ku Fitar Da Takardar Shaidar Dan Kasa Cikin Sauƙi Daga Application Na KSBIna masu cafe da ma sauran mutane📢📢?Ko...
05/01/2024

Yadda Za Ku Fitar Da Takardar Shaidar Dan Kasa Cikin Sauƙi Daga Application Na KSB

Ina masu cafe da ma sauran mutane📢📢?

Ko kun san cewa a wannan Manhaja namu na KSBDATA za ku iya cire NIN slip (Wato Takardan Dan kasa) naku akan farashi mai rahusa?...

Bugu da kari suna da nau'ikan takardar na dan kasa kala uku:

(1)Regular Slip ✅
(2)Standard ✅
(3)Premium ✅

Zaku iya fara wannan sana'ar duk a manhajar KSBDATA ✅

APPLICATION
👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

WEBSITE
👇🏽
app.ksbdata.com

WHATSAPP
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

Jaruma Rahma Sadau ta zama bahaushiya ta farko da aka fara haska Film ɗin ta kuma Film ɗin Hausa na farko a manhajar Net...
05/01/2024

Jaruma Rahma Sadau ta zama bahaushiya ta farko da aka fara haska Film ɗin ta kuma Film ɗin Hausa na farko a manhajar Netflix

Wane fata za kuyi mata

05/01/2024

Marke Kuma😂

Sanata a jihar Kano Kawu Sumaila kenan yayin zagayen duba halin da al’ummarsa ta Kano ta Kudu ke ciki.
05/01/2024

Sanata a jihar Kano Kawu Sumaila kenan yayin zagayen duba halin da al’ummarsa ta Kano ta Kudu ke ciki.

Muna Taya Me Girma Halastaccen Gwamnan Jihar Kano, Jarumi, Adali, Jajirtacce, Mai Tausayin Talaka, H.E Engr Abba Kabir Y...
05/01/2024

Muna Taya Me Girma Halastaccen Gwamnan Jihar Kano, Jarumi, Adali, Jajirtacce, Mai Tausayin Talaka, H.E Engr Abba Kabir Yusuf Murmar Cikarsa Shekaru 61 Masu Tarin Albarka!!!

Allah Ya Tabbatar Mana Da Kujerarar ka Ta GWAMNA, Ya Tsare Mana Kai! Ya Sa ka Gama 3 Lafiya, Ameen!!!

Daga ƙungiyar KWANKWASIYYA TIKTOKERS

Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya sha ruwan yabo daga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.Shugaba Tinubu ya yi kalama...
05/01/2024

Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya sha ruwan yabo daga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.

Shugaba Tinubu ya yi kalaman ne a yayin da ya ke taya Gwamna Abba murnar cika shekara 61 da haihuwa.

Sanarwar da Chief Ajuri Ngelale ya fitar a ranar Alhamis a madadin Tinubu, ta nuna irin namijin kokarin Gwamna Yusuf.

Takaitaccen tarihin Gwamna Yusuf.

Wani rahoto da shafin Wikipedia ya fitar, ya nuna cewa an haifi Abba Kabir Yusuf a ranar 5 ga watan Janairu, 1963 a karamar hukumar Gaya, jihar Kano.

An haifi Gwamna Yusuf a zuriyar Sullubawa Fulani. Sunan mahaifinsa Malam Kabiru Yusuf, sunan mahaifiyarsa Malama Khadijatul-Naja'atu. Kakan sa Alhaji Yusuf Bashari shi ne Hakimin Gaya na wancan lokacin, kuma a wajen sa ne Yusuf ya yi karatun addini.

Shugaba Tinubu ya jinjina wa Abba Gida-Gida A cewar sanarwar da fadar shugaban kasar ta fitar:

"Shugaba Tinubu ya jinjina namijin kokarin Gwamna Yusuf, na yadda ya yi gwagwarmaya daga hadimi, zuwa kwamishina, zuwa gwamnan jiha.

Shugaban kasar na yi wa gwamnan fatan alkairi a yayin da ya ke gudanar da ayyukan sa."

Sanarwar wacce ke dauke da sa hannun Chief Ajuri Ngelale ta ce shugaba Tinubu ya kuma yi addu'ar gwamnan ya yi shekaru masu albarka nan gaba.

~LEGIT

Ana cigiyar iyayen wadan nan yara da aka tsinta a garin Masaka dake yankin ƙaramar hukumar Karu ta jihar Nasarawa.Yaran ...
04/01/2024

Ana cigiyar iyayen wadan nan yara da aka tsinta a garin Masaka dake yankin ƙaramar hukumar Karu ta jihar Nasarawa.

Yaran l sun ce su daga Kaduna aka ɗauko su a rigasa layin musa Ɗanbade Kaduna. Don haka idan iyayen yaran nan sun ga wanga sanarwa sai su kira wadan nan lambobi domin karin bayani, 09037379090 or 08026733339, Allah yasa a dace amin.

Jama'a don Allah a taimaka da sharing har ya isa inda ake buƙata

Abdussamad Bua Ya Sami Ribar Naira Tiliyan 2.3 Daga Kamfanoninsa Biyu A Shekara Daya..Hamshakin attajirin nan na Najeriy...
04/01/2024

Abdussamad Bua Ya Sami Ribar Naira Tiliyan 2.3 Daga Kamfanoninsa Biyu A Shekara Daya..

Hamshakin attajirin nan na Najeriya, Abdul Samad Rabi’u ya sami gagarumar riba daga kamfanonin sa guda biyu na BUA Cement da BUA Foods, sun samar masa da ribar naira tiriliyan 2.3 a shekarar 2023.

Wannan shine mafi girman ribar babban jari na kowane hamshakin attajirin da ke da sha'awar sarrafa kamfanoni da aka jera akan NGX.

Ribar da aka samu na nuna karuwar kashi 194 cikin 100 a kowace shekara ta fuskar kimar kasuwa ga masu hannun jarin kamfanin, musamman Abdussamad Rabiu wanda ke kula da mafi yawan hannayen jarin kamfanonin.

A baya dai kididdigar ta bayar da rahoton cewa an rage dukiyar attajirin da dala biliyan 2.5 a shekarar 2023, sakamakon faduwar darajar Naira.

Duk da haka, bisa la'akari da babban jari, dukiyarsa ta zuba jari a waɗannan kamfanoni fiye da ninki biyu.

✍️Sabiu Danmudi

Daga ƙarshe dai Dangote ya faɗo zuwa na biyu a masu kuɗin Afirka Bayan shafe shekaru 12 yana jan zaren sa a matsayin na ...
04/01/2024

Daga ƙarshe dai Dangote ya faɗo zuwa na biyu a masu kuɗin Afirka Bayan shafe shekaru 12 yana jan zaren sa a matsayin na ɗaya

~ DW

Jerin jami'o'i 58 na Najeriya da Gwamnatin kasar ta haramta amfani da Digiri din su. Gwamnatin kasar tace duk wanda yayi...
04/01/2024

Jerin jami'o'i 58 na Najeriya da Gwamnatin kasar ta haramta amfani da Digiri din su.

Gwamnatin kasar tace duk wanda yayi karatu a cikin daya daga cikin makarantun, takaddar karatun shi dai-dai take da takaddar tsire.

Wani shiri ne kake bibiya dari bisa dari daga wadannan shirye shiryen kannywood?
04/01/2024

Wani shiri ne kake bibiya dari bisa dari daga wadannan shirye shiryen kannywood?

Ali Nuhu ya zama Jarumi na farko a Kannywood, da ya ja zaren sa, tun daga yarinta zuwa tsufa ba tare da rasa kambun sa b...
04/01/2024

Ali Nuhu ya zama Jarumi na farko a Kannywood, da ya ja zaren sa, tun daga yarinta zuwa tsufa ba tare da rasa kambun sa ba

Cikin fina-finan sa wanne yafi birge ku?

"Ya kamata EFCC su kamo Buhari su tuhume shi kan yadda ya gudanar da mulkin Nigeria~ Cewar Sheikh Bello Yabo© AMINTACCIY...
04/01/2024

"Ya kamata EFCC su kamo Buhari su tuhume shi kan yadda ya gudanar da mulkin Nigeria

~ Cewar Sheikh Bello Yabo

© AMINTACCIYA

Ana zargin matashin da caka wa limamin wuka sakamakon nasihar da limamin ya yi masa kan ya daina shan wiwi a kusa da mas...
04/01/2024

Ana zargin matashin da caka wa limamin wuka sakamakon nasihar da limamin ya yi masa kan ya daina shan wiwi a kusa da masallaci.

Rundunar ‘yan sanda ta ce sakamakon haka ne malamin ya samu rauni wanda aka garzaya da shi asibitin Murtala inda likitoci s**a tabbatar da ya rasu.

In Akace ka kawo wanda yai Digiri Dan Kwatano a NigeriaWa zaka kawo ?
03/01/2024

In Akace ka kawo wanda yai Digiri Dan Kwatano a Nigeria

Wa zaka kawo ?

"Na rantse da tsarkin mulkin Allah, GAWUNA ne zai yi nasara a Kotun ƙoli~ Cewar Khalil Nafada ©AMINTACCIYA
03/01/2024

"Na rantse da tsarkin mulkin Allah, GAWUNA ne zai yi nasara a Kotun ƙoli

~ Cewar Khalil Nafada

©AMINTACCIYA

03/01/2024

Zamuyi nasara a kotun ƙoli ~ ~ cewar Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf

EFCC Tana Tuhumar Babban jami’in gudanarwa na hukumar kula da harkokin zuba jari ta kasa (NSIPA), Haj. Halima Shehu, da ...
03/01/2024

EFCC Tana Tuhumar Babban jami’in gudanarwa na hukumar kula da harkokin zuba jari ta kasa (NSIPA), Haj. Halima Shehu, da Karkatar da Naira Biliyan 17 daga asusun NSIPA zuwa wasu asusu na daban cikin mako guda

Wata Sabuwa: Naira 1,200 Yakamata A Siyar Da Litar Man Fetur - 'Yan Kasuwar Mai..Kamfanin NNPCPL da ‘yan kasuwar mai sun...
03/01/2024

Wata Sabuwa: Naira 1,200 Yakamata A Siyar Da Litar Man Fetur - 'Yan Kasuwar Mai..

Kamfanin NNPCPL da ‘yan kasuwar mai sun yi jayayya kan tallafin mai, dillalan man fetur din sun dage kan Naira 1,200/lita

A ranar Talatar da ta gabata ne Kamfanin Mai na Najeriya da masu sayar da mai a karkashin kungiyar masu sayar da man fetur ta Najeriya, s**a sake yin artabu kan cire tallafin man fetur.

Hakan dai ya zo ne a daidai lokacin da faduwar darajar Naira akan dalar Amurka a duka kasuwar masu saka hannun jari da masu fitar da kayayyaki da kuma kasuwannin bayan fage.

A ranar Talata, an canjin kuɗin gida a kan 998 / dala a kasuwar hukuma, yayin da ake ciniki a kan 1,225 / dala a kasuwar baƙar fata.

Dangane da faduwar darajar Naira, masana tattalin arziki da masu sayar da man fetur sun ce tallafin PMS na karuwa a ‘yan kwanakin nan, sai dai hukumar NNPC ta yi gaggawar dakile wadannan matakai tare da bayyana cewa ta na dawo da kudaden da ta kashe wajen shigo man fetur.

Babban jami’in gudanarwa na Kamfanin Samar da Kudi, Bismarck Rewane, ya yin wani shirin kai tsaye a gidan talabijin na ChannelsTV a ranar Lahadin da ta gabata, ya bayyana cewa ba a cire tallafin man fetur ba amma an rage shi.

Hakazalika, ‘yan kasuwar man sun shaida wa wakilinmu a ranar Talata cewa, tallafin man fetur yana karuwa idan aka yi la’akari da faduwar da Naira ta yi kan dalar Amurka da kuma tsadar danyen mai, inda s**a jaddada cewa PMS ya kamata a sayar da shi kan Naira 1,200/lita.

Man Fetur, NNPCL ne kadai ke shigo da shi Najeriya, a halin yanzu ana sayar da shi tsakanin N617/litta zuwa Naira 660, ya danganta da inda ake siya a Najeriya.

Shima da yake nasa jawabin, babban jami’in cibiyar bunkasa sana’o’in hannu, Dakta Muda Yusuf, ya ce akwai wani bangare na tallafin man fetur, amma ya lura cewa gwamnati ce ke ba da tallafin saboda siyasa, zamantakewa da tattalin arziki.

Daga Sabiu Danmudii

03/01/2024

KIN IYA KUNU Interview 😂😂😂

02/01/2024
Ya Allah ga 2024 ta shigo Ka Aurar da Tuzuran da basu Auru ba a 2023In kana fata kace amen
02/01/2024

Ya Allah ga 2024 ta shigo

Ka Aurar da Tuzuran da basu Auru ba a 2023

In kana fata kace amen

02/01/2024

Tofa: Ku saurari wata Magana mai muhimmanci game da mata masu shan magungunan karin ni'ima

02/01/2024

Tsakanin Ku Da Allah
Da Naira Nawa Kuka Shiga 2024

Dan Achaba bayan tashi daga aiki 👇
01/01/2024

Dan Achaba bayan tashi daga aiki 👇

Me Yasa Nake Da Baƙin Jini, anata aure amma mu' bandamu, Wannan wane irin bakin jini ne haka ?Ni ko irin ma ace kundai d...
01/01/2024

Me Yasa Nake Da Baƙin Jini, anata aure amma mu' bandamu, Wannan wane irin bakin jini ne haka ?

Ni ko irin ma ace kundai daita da mutum irin daga baya mamanshi tace aa ta zaba mishi mata, irin ma afasa din nan amma shiru.

Mufa ko irin haka ba,a taba mana ba fa.

Ko ace anso ayi anman anyi bincike ba hali mekyeu ko dai wani abu haka dai lafiya dai ~ inji jarumar Kannywood Madam Korede

© AMINTACCIYA

01/01/2024

Kaci na ƙarshe😂

Yadda Za Ku Fitar Da Takardar Shaidar Ɗan Kasa (NIN) Cikin SaukiIna masu cafe da ma sauran mutane?📢📢Ko kun san cewa a wa...
01/01/2024

Yadda Za Ku Fitar Da Takardar Shaidar Ɗan Kasa (NIN) Cikin Sauki

Ina masu cafe da ma sauran mutane?📢📢

Ko kun san cewa a wannan website namu na ASPGET za ku iya cire NIN slip (Wato Takardan Shaidan Ɗan Ƙasa) naku akan farashi mai rahusa?

Bugu da ƙari muna da nau'ikan takardar na ɗan ƙasar kala huɗu:

(1) Information SLIP

(2) Regular SLIP ✅

(3) Standard SLIP ✅

(4) Premium SLIP ✅

Zaku iya fara wannan sana'ar duk a website din aspget.com ✅

WEBSITE
👇🏽👇🏽👇🏽
aspget.com

WHATSAPP
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2349134432427

Address

Lagos
100001

Telephone

+2347012613017

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amintacciya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Media/News Companies in Lagos

Show All

You may also like