14/07/2022
Barkanku da wannan lokaci,
Idan akwai bazawara yar abuja ko nassarawa state agidan nan, to wani bawan Allah yana neman matar aure daga wannan wurare guda biyu. Idan andace sai abimu ta inbox domin sadata dashi. Allah yasa adace.